Hausa Novels

ZUCIYAR NAMIJI HAUSA NOVEL

(Matar💖Mlm): ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! 🅿️ 1&5 Free book, 2022

Related Articles

RUBUTA LABARI DA TSARAWA…..✍️📝
🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN… TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE’S✨🌚🥳🥳🥳

^HAPPY SALLAH EID FITIR ALL MY FAN’S^

Godiya da yabo suntabbata ga Allah maɗukakin sarki maikowa da komai,
Ina godiya ga Allah daya sake ban damar rubuta wannan labarin nawa maitaken ZUCIYAR ❤️ ƊANAMIJI!! Ina fatan zamu ƙaru datarin darusukan da keciki, kuma muwatsarda marasa kyau dake ciki, HARYAU ZANCI GABA DA FAƊAMUKU BANDAN NISHAƊI KAWAI NAKE RUBUTUN LITTAFAINA BA, INA RUBUTAWANE DAN MUSAMI DARASI DAMA ƘOƘARIN GYARA RAYUKAN AL’UMMA BA KOWANNE MARUBUCI KEƁATA TARBIYA BA KUDAINA MANA ƘUƊIN GORO KAMAR YARDA ACIKIN MASU KARATU AKWAI MASU FAHIMTA KUMA NAGARI TO HAKA YAKE A MARUBUTA KUMA KUSANI MARUBUTA MUNE ƘASHIN BAYAN AL’UMMA INAJINJINAMA ƳAN UWANA MARUBUTA MUSAMMAN WAƊANDA SUKE RUBUTA ABUBUWAN KIRKI,,ALLAH KASA MUDACE,,,,, DA WANNAN KUMA NAKE MIƘO SAƘON BARKA DA SALLAH NA GADIKAN ILAHIRIN MUSULMAN DUNIYA BAKI ƊAYA INAMUKU BARKA DA SALLAH, ALLAH YAƘARƁE IBADUNMU ALLAH YANUNA MUNA WATA SHEKARA MUNA MASU RAI DA LAFIYA KUMA ALLAH KABAWA ƘASARMU NIGERI’A ZAMAN LAFIYA NI MUJAHEEDAH (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR HEEDAH HYDAR OSTHMAN TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE’S NAKECEWA HAPPY EID FITIR ALL FAN’S🥰🥰🥰

 ```NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GADIKAN ILAHIRIN MUSULMAN DUNIYA WANNAN SHINE BARKA DA SALLAH NA GAREKU MASOYANA.........   Ƙaɗan daga littafan marubuciyar ---- RAUNIN MACCE... SO SIRRIN ZUCIYA.. BARRISTER KHALEEL .... SAINA KASHE MIJINA... SILAR ƊA NAMIJI... MAIZAMAN KANTA 'PAID BOOK"..... BAƘIN KISHI "PAID BOOK"....... DOCTOR HEESHAM 'PAID BOOK" 

And know ZUCIYAR NAMIJI!!…….“`

  *MONDAY 2/5/2022 MAY*
  _BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_


   Banzame ko inaba A wannan karon dan ɗanko muku wannan labarin sai garin Sokoto 

Wani ɗan matsakaicin gida nagani daga wajensa dik yaɗan ɓurma kuma Anmasa cahi da laka kusan ginin lakane gidan. bin gidan nayi da kallon inda ko ƙofar gidan ta kwanoce gashi dik yayi tsatsa inzaka shiga dole kaɗan sunkuya, Shiga ciki nayi inda gidan yake tsaf bawani datty gefe har ƴan shuke shuke Akayi irinsu sure rama wake,….

Hahhhh wannan dai ƙauyen sokoto na nausa dan kawo wannan lbarin maikamanceceniya da rayuwar wata baiwar Allah…..

 Wata matashiyar budurwa nahanga saifaman tada zana ""wasu karane ƙanana da Ake haɗewa guri ɗaya wanda har Akesamunsu irin kasuwar ƙauye suna rumfuna dasu, Atamu hausar shimuke kira zana"..
Dik ruwansama sun kwantar dashi dan lokacin damana ne ba'ajima dagama ruwan ba..

Ahankali naɗan leƙa fuskarta nacika da mamaki ganin bazata haura shekara 23 ba Amma take wannan wahalar tanada kyau da fari ga dogon gashi saidai kallo ɗaya zaka mata kasan tana cikin yanayin ƙunci dan baƙaramar rama takedaba nalura gashin nata dik yarage saboda rashin samun natsuwa kuma farin yadisashe, lokaci lokaci takan share hawayen da ke silalo mata.

“Kai fan’s taban tausayi sosai wllh harnaso nace ina mijinta ko wani ɗan Uwanta dazata irin wannan aikin namaza da kanta? saidai kuma nayi shuru inabin ƙofar ɗakin da kallo””

Wani matashin namiji naga yafito yana wani miƙa ga Alama tashinsa bacci kenan bazai haura 30 years black beauty ne yanada kyau gasaje da gemunsa masu kyau sun ƙawata kyakkyawar fuskarsa.

Ɗakin naɗan leƙa Asaman rufin maimakon naga kwano ko sleeling sai kawai naga ledar siminti itace Aka yaga Aka ɗinka Akayi sleeling da ita bawani kayan Azo Agani ɗakin katiface kawai babba ba gado balantana kujeru kayan kallo kam zuwa na more rayuwa ba’a magana dan ko muhallin zamansu babu…..

Da isa Yace,” Ke Khairy kaimun ruwan wanka idan kingyara banɗakin,”

Cikin matiƙar sanyi Tace,” To bari naƙarasa tada zana kasan itace rufin Asirin dik wanda ke banɗakin,”

Baice komai ba yakoma gefe ya zauna yana wani latsa wayarsa.

Itakuwa saifaman wahala take gun gyaran katangar ta banɗakin.

Sake ɗagowa yayi Cikin faɗa Yace,” Wai meyasa kike lazy ne khairy komai naki bakisan kiyi da sauri ba? Kinason namakara ne ko ya!? yaƙare maganar cikin daka mata tsawa.

 Allah sarki baiwar Allah jikinta har rawa yake Tace," dan Allah kayi haƙuri wllh Aikine baida sauƙi gashi sainayi gina sannan nasake tada katangar dan Allh kayi haƙuri , Taƙare zancen tana ƙoƙarin haɗiye hawayen da keneman silalo mata,"

Tsaki yaja Mtswwww “sai kuka ke fanfo ba Abu ƙaɗan kuka dallah malama kije kikaimun ruwan nace!!,”

Da saurinta tahaɗa ruwan takaimasa yashiga wankan, bayan yagama yaɗauko tilin wanki ya watsemota “Gasunan kafin nadawo kiwankemusu tass” yasakai harzai fice da sauri tamiƙe Tace,” to ƙuɗin tokafakasan ba sabulu kuma ba ruwa A gidan waccan rijiyar inatsoron jan ruwa tayi nisa kuma ga…….,”

‘”Ya isa haka sarki sarƙin ƙorafi marason lada lazy kawai kiyi dabara irin taku tamata mana dan ni banda ƙuɗi ko Abinci da ƙuɗinki zakimana ni bandasu,”

Baisake sauraranta ba yasakai yafice.

 Durƙushewa gurin tayi tahau rera kukanta data saba dan basanda batayi,  sabida Allah inazata sami ƙuɗin? dik tarasa komai ta sanadinsa gashi ɗakinta yadawo kamar na tsohuwa ko tsohuwar mara gata da galihu Itakan datasan hakan Mummanan *ZUCIYARSA* Take wllh dabata Aure shiba, gaba ɗaya haka *ZUCIYAR NAMIJI!!* take Ashe batasani ba saida tafaɗa komarsa tabbas *ZUCIYAR NAMIJI!!* Bata da imani ita Ayanzu kowanne namiji ma haka *ZUCIYAR KOWANNE NAMIJI TAKE*..................

IDAN BA COMMENTS DA SHARHINKU TO BAZANCI GABA DA TYPING BA GSKY KUDAURE KUYI SHARHI DA COMMENTS DAN SAMUN CIGABAN LABARIN MUJAHEEDAH {MATAR MLM} AMMYN KHAUSAR NIƊINCE DAI KETAYAKU NISHAƊI🥰

  _BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948
[5/3, 1:51 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022

🅿️5&10

RUBUTA LABARI DA TSARAWA…..✍️📝
🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN… TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE’S✨🌚🥳🥳🥳

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
  {R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪 UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖
ALƘALAMINMU ƳANCIN
[5/3, 3:04 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022

🅿️5&10

RUBUTA LABARI DA TSARAWA…..✍️📝
🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN… TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE’S✨🌚🥳🥳🥳

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
  {R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪 UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖
ALƘALAMINMU ƳANCIN

Sosai tayi kuka ganin batada wata mafita dole yasa tamiƙe Abunda tasaba shitayi Sarƙanta taɗauka taje bakin kasuwa tasaida inda tasiye sabulun ƴan sauran canjin tasiye Abinci tadawo, Awahalce tayi dika Ayukan tanajan ruwan hannayenta suna zogi saboda dik yafashe, ga hayaƙi dan da kara tayi Aikin,

Bayan takamla tayi wanka tazauna taɗan hutawa kamar wanda Akajefo Akibiya ƙanensa yashigo bako sallama balantana girmamawa..

“khairi Ina Abincinda kika dafa yunwa nakejifa,”

 Taɗago take kallonsa Abige yake dan dama shi barshi gwanine gunshaye-shaye da sace-sace ga shegen cin tsiya haka yake mata kullum,

Batace masa komai ba taɗauko sauran Abincin tabashi, Yaƙarɓa yafice.

Rayuwa haka tacigaba da tafima Khairi bawani farinciki A gidan Nura tindaga kan ƴan uwansa harzuwa kansa babansa ne kawai kesonta Amma ƙiyayyarda ba dalili ƴan uwansa sunɗaura mata gata da haƙuri bata komai kan wannan…

   Ahankali tasaba dawata sabuwar Amarya da Aka kawo kusada gidanta sunzama ƙawaye ita mijinta bamai zama bane matafiyi ne shiyasa indai nura bai nan to suna tare,   yau da gobe har Humaira tagano khairy nacikin matsala tajinjina mata sosai irin haƙurinta harta neme son jin Ainahin labarin ta dama Ina Ahlinta suke...?

Murmushi kawai tayi “Kona faɗi Ai ba’abinda zai tsinanamun dan bacanzawa zaiyi ba, Ada bahaka yake ba Humaira shiyasa kullum nake tinanin zai canza, kuma babbar matsalar ni ba ƴan nan bace tabbas Auren nesa matsala ne dashi wllh”

   Humaira tace," Allah sarki Amma kina wane gari? shin meyajanyo faruwar hakan.......................


_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617 or call number 09031012948
[5/3, 10:26 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022

🅿️11&20

RUBUTA LABARI DA TSARAWA…..✍️📝
🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN… TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE’S✨🌚🥳🥳🥳

  Saida taɗan numfasa kafin tafara bata labarinta kamar haka.......

PLASH BACK 15 YEARA A GO

Alhaji sani yaro malamin Almajiraine yayi suna sosaj tayar da kowanne gari Ana iya kawo masa yara karatu, mutum ne shi mai maitiƙar haƙuri yanada mata 2 hajara da ƴaƴa 4 Jafar ƙhaseem kubra Ummul khairi dataci sunan mahaifiyarsa Anakiranta khairi, khairi tin tana ƙarama takasance mai matuƙar haƙuri saɓanin kubra dik wanda yasan khadeejatul kubra yasan ta da masifa  .

(Hakane kam maisuna khadeeja Akwai masifa wllh Au bari dai nayi shuru kada masu sunan suji musamman kedanaga kinata Aikomun harara Nana Khadeejarh M shaban🤭🤭🤭)

Kusan ita ketarewa Khairi faɗa,

Bayan sungirma Akwai sanda Aka aike khairi Anan tahaɗu da nura saukarsa garin katsina kenan yazo gabatar da N.y.s ɗinsa,

Tinda idansa idansa yafaɗa kanta yarasa natsuwarsa yaso ta saurareshi kan hanya Amma taƙi kawai tabashi Address ɗinta dan yasameta gida yayi magana da babanta,

Hakan datayi baƙaramin ƙara burgesa tayi ba, baiyi ƙasa A guiwa ba ranar yaje yasami babanta yana fama da ɗaliba yajira saida yakammala sannan yaje masa da maganar, yayaba da hankalinsa danhaka yabashi damar ganinta,

Ahankali harsuka saba maganar Aure tashigo ciki, Kuma Mlm ya Amince tindadai kari nason Abunta,

Kubra kam sam bataji daɗin hakan ba kobayan nisan da zatayi da ƴar uwarta haka kawai Nura baimata ba gashi har nesa yake itafa tana tsoron Auren nesa gaskiya,

Nura koma yayi garinsu yasanar Amma fir babansa yace baisan zancen ba,

Yanason khairi bazai iya barinta ba hakama itaɗin tanasonsa kodawowarnan dazaiyi saida tasiye kaya dayawa Akan yakawowa ƴan uwansa tsaraba musamman nusaiba dan kosanda yanacan suna yawan waya ita da nusaiba,

Ankai ruwa rana yayinda khairi taƙi kowa saishi taɓata tsawon shekara 8 tana jiransa har Akasamu baban ya Amince dama mahaifiyarsa tajima da rasuwa tin yana yaro,

Masu ƙuɗi da dama sunso khairi Amma taƙi ita sai nura, Har Allah ya ƙaddara bikin nasu sosai iyayenta sukamata kayan ɗaki dik da nesane, Kubra dasu jafar sunjima da yin Aurensu mijin kubra mai ƙuɗine gaskiya dan yanada gidan manshi na kanshi petrol da manyan mutoci shiɗinma khairi yaso bayan taƙisa ne ya Aure yayarta,

Sarƙoƙin gold na Azurfa kusan 5 kubra tasaiwa khairi tabata Amatsayin nata gift…

sune sarƙoƙin da tasiyar dan kula da Nura da gidansa

Gida maikyau Nura ya Ajeta nagani nafaɗa sai bayan gama komai dik ƴan uwanta sunwatse yamaida ta shegen gidan tindaga ranar batasake jin labarin ƴan uwantaba dan har wayar hannunta ya ƙarɓe,

Gashi ko nusaibar wata ƙiyayya suke mata wadda batasan dalilinta ba,

Nura yarasa Aikinsa yanzu bashida Aiki sai bacci Abunda yakasa ganowa Alhakin Khairi ne Amma shida Ahlinsa sun ɗaura mata laifi dik kayan ɗakinta yasaida yacinye kuma baida Azabtar da itaba, koda yaushe saidai tayi kuka tana nadamar Auransa dama faɗowa garinda batasan kowa ba, gashi tafaɗa hannun mugun Namiji Tabbas ZUCIYAR NAMIJI!!! Mummunace tariga tagama sakankancewa da hakan………

CONTINUE TO STORY……………………

KASH NAGAJI SAIDAI NEXT PAGE…… INA GDY DA ƘOƘARIN KI AKAN SHARING BOOKS ƊINA MARYAM YUSEEF WATO UMMUN JUWAIRRIYA NGD SOSAI

 _BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR CALL NUMBER 07031012948
[5/4, 11:38 AM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022

🅿️21&30

RUBUTA LABARI DA TSARAWA…..✍️📝
🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN… TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE’S✨🌚🥳🥳🥳

  Hawayen da suka zubowa Khairi Humaira

tashare mata.

Tace," idan kikaji matsalar wata wllh khairi cewa zakiyi Ani'ima kike dika mazan nan dakike gani wllh halinsu ɗaya dik matar da zatayi prounding Akan mijinta nagari ne *ZUCIYAR SA* Batada kowace matsala to wllh ƙarya take ko kuma tana gida batasan tsiyar da yake shukawa wajeba kawai namu mata haƙuri haka Allah ya ƙaddara mana ba yarda zamuyi, kinganni nan nikaina nasha baurin Namiji *ZUCIYAR NAMIJI* Nasanta cike da waje, Sani da kike gani miji kowa zai iya bashi shaidar mutumin kirki Amma wllh *ZUCIYARSA* saidai Allah kyauta, ba Amarya nakeba Akalla nashekara 14 da Aurensa kawai ƴan wannan unguwar ne suke kirana Amarya dan ganin komai nawa sabo dakuma banda yara,
Khairi na sakankance na miƙe ƙafa kancewa sani yana sona bazai taɓa cin Amanta ba, nakasa fahimtar musu nan *ZUCIYAR NAMIJI* Bata zama fara kullum narufe ido natoshe kunne naguje kowa nabar kowa saboda shi Amma daga ƙarshe gani inata nadama mara Alfanu, kinganni nan khairi Wllh brest ɗaya nake da!...

Cike da ranazana tajuyo tazuba mata ido tanamai mata kallon tausayi dan tini Action ɗin face ɗinta ya sauya zuwa kalan tausayi…

*LABARIN HUMAIRA*   Niƴar Asalin garin gangola ce mahaifana sunjima da rasuwa nataso hannun ƙanen babana inashan wahala hannun Matarsa kusan itace tahaɗani Aure da sani dayazo kamar baida ganin hakan yasa Ta Auranmun shi Ashe yanada ƙuɗi saidaga baya hakan tabayyana taji ciwon Abun saidai bayarda zatayi dan Aikin gama ya gama tini ma ya ɗaukeni garin yamaidani jos zaman lafiya muke da nishaɗi da ƙaunar juna ga dukiya yanada ba Abinda zan nema narasa nasaba da maƙota Acan nayi ƙawaye masoya wasu daga cikin ganin irin sonda nake masa dakamai sainace mijina yafi sunyi ƙoƙarin ganar dani cewa Namiji Namji ne gaba ɗaya *ZUCIYAR NAMIJI* Haka take amma na watsar,

 Yamun daɗin baki da lallami kan muje muyi Planing Acewarsa kada mutara yara da wuri bamu gama cin Yarintarmu ba da Amarci muzo mutsufa da wuri.

Dafarko naƙi yarda Amma ganin ya sauya yadaina kulani yadaina komai hakan yasa nabashi haƙuri na yarda Amma da sharaɗin sheƙara ɗaya kawai,
Munje Ansakamun robar bayan shekarar nayi nayi Akan ya maidani Acire nifa inason yara gaskiya amma fir yaƙi, danaga yaƙi nasami chamist babba Akaciremun Ashe Amininsa ne kuma yafaɗa masa tinda ranar yatsira sakamun wata ƙwaya wadda bansan Amfaninta ba kuma bansan yana sakamun A lemu ba,
Harmuka shekara 5 bawani labari daganan Mamansa tafara masifa ni juyace dole yaƙara Aura, tinda naji zancen nafara masa kuka Akan shine yajanyo hakan kada yajuyamin baya A yanzu buɗar bakinsa to naje na haihu shima yana son yara A yanzu,
Najima inayawon Asibitoci kinsan Abun mamaki kuwa khairi??

Wai doctor kesanar dani nayi Amfani da ƙwayoyin hana haihuwa dan hakan maifata tariga taɓaci bazan taɓa samun haihuwa ba kuma muddin nacigaba zan iya illata lafiyata.

Inaji inagani ya ƙara Aurensa bayan yagama illatamun rayuwa Ashe dan tsabar mugunta baidana ban ba, saigashi nafara ciwo koda Aka kaini Asibiti Akace inada Cancer wadda tayi mugun illata breast ɗina dan haka dole Acire indai bahaka ba zata iya kama ɗayan…………………

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948
[5/4, 2:56 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022

🅿️39&40

RUBUTA LABARI DA TSARAWA…..✍️📝
🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN… TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE’S✨🌚🥳🥳🥳

 Nayi kuka kamar ba gobe haka inaji inagani Aka yanke ɗayan tindaga ranar nafara ganin sauyi Atare dashi, ga matarsa tahaifamasa yara gani banda damar ganin nawa yaron ga matarsa da lafiya gani banda lafiya idan sukatashi sutafi honey month kusan shekara 5 ko fiye da hakan bamazan san da labarin fitar ba sainaga sunjima basunan Anan zangane sunbar ƙasar ne,

Nidai gani nan kawai kamar wata photo baƙincikin yau daban na gobe daban dik A silar ZUCIYAR NAMIJI Daga ƙarshe saita nuna tagaji da zama da musaka mara brest ɗaya nayi mamakin datasan matsalata koda yake ba Abun mamaki bane dan MIJIN MACCE 2 KO 3 KO 4 WLLH MUNAFIKI NE Iyakaci nayi kuka kawai tindako tanuna tagaji da zama dani hakan kuwa takasance shine silar dawowata nan gari Ina shekara bansashi idona ba ni Ayanzu na watsarda lamarinsa kawai nabarshi da Allah nasan Allah zaimun sakayya,!…

Taƙarasa magana zubda hawaye sosai….

Lallashinta Khairi tafara tace,”tabbas komai damuwarka dama matsalarka Akwai wanda yafika taki damuwar tahaura tawa Amma tabbas ke mumuna ce tinda haryanzu kike zaune A gidansa bayan ko labarinsa bakiji,”

   Humaira Tace," Hakane Amma kawai mucigaba da hƙr Allah ba Azzalumin bawa bane Ai watarana sai labari,"

Rayuwa tana tafiya inda Humaira da Khairi haƙuri kawai suke……

 Idan Ana ruwan sama sam Khairi bata bacci saboda ɗakin ruwa yake Amma gogan naka harda mishari itakam saidai tadinga tara kaya suna cika tana fiddawa tana zubaraa dan baƙaɗan ruwan ke zuba ba,

Batada risho ko gas saidai tayi Aiki da murhun duwatsu da kara,

Kullum cikin kawai Allah kukanta take Allah ya A zurta mijinta tahuta da wannan wahalar….

Alllah majiƙan bawa domun kuwa Nura yasake samun Aiki mai ƙarfi Wanda Albashir farko yasiya musu gida naji nafaɗa A wata katafariyar Unguwa yasiye manyan motoci 3 na hawansa yabada mota ɗaya Anan masa kasuwanci yabuɗa shaganuna ya saka masu tsaro Nura dai yaɗauka ka Adare ɗaya,

Randa khairi suka tare sabon gidan Aranar taga Ankawow nura Amarya Abunsa.. ……

 _BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_ 

WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR CALL NUMBER 07031012948
[5/4, 6:14 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022

🅿️49&50

RUBUTA LABARI DA TSARAWA…..✍️📝
🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN… TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE’S✨🌚🥳🥳🥳

Mamaki ya kamata sam takasa gasgata wai Amaryar ta Nura ce,

Saida dare yayi taganshi da Abokansa saifaman rawar kai yake, suna shiga ɗakinta tana zaune shuru tana tinani, ƙaraɗinsa da Abokansa ya sata waigowa gaisawa sukayi bako kunya yake gaya mata wai Amaryarsa ce ta rakasu,

Cikin dauriya Tace,” Basai naje ba kawai kuje daga baya ma gaisa ɗin Ai yanzu kaida Abokanka kukafi dacewa kuje,”

Yana wasar baki Yace,” hakane kumafa Amarya nacan natajira kutashi muje,”

Tafiyarsu sukayi sukabar ta Sam ranar kasa bacci batayi banda kuka maitaɓa zuciya, ba Abinda take sai kuka, yarda taga dare haka taga rana Agon kuwa Yanacan yana sheƙe Ayarsa…………..

 _BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR CALL NUMBER 07031012948
[5/5, 10:42 AM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022

🅿️51&60

RUBUTA LABARI DA TSARAWA…..✍️📝
🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN… TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE’S✨🌚🥳🥳🥳

   Tinda yayi Sabuwar Amaryarsa tarasa gane kansa Kullum wahalar yau da ban tagobe daban gatashi gata ƴan'uwan sa ga Amarya,

ƴan uwan nashi sunhaɗe kai da Amaryar sai suzo gidan suyita zaginta suna shewa Abunsa gogan kuwa bazaice komai ba,

Anacikin haka Shagunan da yabada haya suka kama suka ƙone lokaci ɗaya,

Yana kwance ɗakin Amaryarsa wayarsa tafara ringing ya ɗaga ɗayan ɓangaren Akace “Ogarh kana ina wllh ga shagunan kanan sunata ƙonewa kuma Anrasa maikiran motar kashe gobara gashi Ankawo kayan Millon 8 Anzuba A shagon wutar ta tashi ba’asan meya tadata ba,”

  A zabure yamiƙe tsaye yana faɗin "Nashiga uku dukiyata ganinan zuwa,"

Kota kanta baibiba dake tan bayarsa lafiya yasa kai kawai yafice,

ƙwafa kawai tayi taci gaba dacin Abincinta,

Koda ya isa wutar tagama illata komai Baitsira da komai ba yanata ihu yana ƙoƙarin yashiga ciki Aka hana shi, yanaji yana gani yatabka Asara ta miliyoyi.

Jiki ba ƙwari yadawo gida,

Zama yayi tinbakin ƙofa yasa kuka yana faɗin dukiyarsa,

Fitowa sukayi dikansu suna faɗin lafiya Harda maigadin “Ina lafiya duka dukiyata ta shagon ta ƙone”

Khairi Tace,” Haba nura kayi aiki da iliminka mana dan karasa waɗannan shaguna ai badika karasa dukiyar ba, kuma kagodewa Allah da kai kana lafiya ba Abinda yasa meka wannan jarabawace da…..”

A zafafe ya rufeta da masifa “dan Allah malama rufamun baki kije can da ɗan gutun wa’azinki dan ni ba Amfanata zaiyi ba, kece mai ƙashin tsiya ai tinda na Aure ki bala’i da hasara suketa farmun ƴan’uwana dama Amarya Salma sunata nunan ai binki amma nakasa gani yau kam ai natabbata dan nagani dan haka kije nasakeki! Saki ɗaya biyu uku!!! nasakeki saki Uku! ni Nura!!! kuma wllh kafin nafito kitabbata kinbar gidan nan yanzu mai ƙashin tsiya kawai,”

Fuuuuuu yabar part ɗin gaba ɗaya.

Salma kuwa shewa tarangaɗa haɗida guɗa “kai yau wace irin rana ce haka lalle yau dole nasa ruwa ƙasa nasha zan wataya cikin gidan nan niƙaɗai kuma na fantama”

Nusaiba ce ta shigo dan tasami labarin wutar Anan kuma Salam kebata labarin sakin Khairi har uku,

Itamaɗin guɗar tasaki “to sai Atattara ƴan komantsan da suka rage Aƙara gaba yaudai munrabu da ƙaya”

Tinda yafurta sakin takasa gane wane yanayi take sama hawayen sunkasa zubomata binsu da ido kawai take tana ganin Abun kamar A mafalki wai ita Nura zaisaka yau darana tsaka kuma sakin walaƙanci!
DAMA HAKA ZUCIYAR NAMIJI TAKE ASHE!!!!!………….

TO FAN’S KONACE READERS KUZO KUBATA ANSA KAFIN NAN NAƊAN HUTA DA TYPING ƊIN

 _BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR CALL NUMBER 07031012948

[5/7, 2:56 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022

🅿️69&70

RUBUTA LABARI DA TSARAWA…..✍️📝
🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN… TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE’S✨🌚🥳🥳🥳

Sallamar Humaira ce takatse zaginda sukewa Khairy suka ɗanyi ƙwafa kafin suyi ciki Abinsu dan sunsan Humaira tanada ɗaurin gindin ƙuɗi A gun mijinta kwanciyar hankaline kawai batada Amma taɓangaren ƙuɗi kam Ba'a magana...Da sassarfa taƙaraso inda take takama Hannunta Tana tanbayarta lafiya,?

Sai A lokacin kuka maizafi yasuɓuce mata Tanafaɗin “wai yasakeni sakin walaƙanci ma Humaira saki uku Kuma bawani dalili maigirma na shiga uku na inazan nufa bansan kowa Anan ba banda kowa Humaira inacikin tashin hankali danasan haka ZUCIYAR NAMIJI take wllh daban so Namiji A rayuwata ba nashiga uku ni Ummil khairi,” tarushe da matsanancin kuka..

Sosai tabawa Humaira tausayi itakanta saida tazubda waye na tausayin kanta dana khairy Amma taso Ace itacema hakan tafaru da ita amma tasan sani bazai taɓa sakinta ba,

Daƙyar tasamu taɗan saita natsuwarta sannan Humaira ke tanbayarta Ina sheda wato takarda?

  Miƙamata takardai tayi, tabuɗa tagani,

Murmushi Humaira tayi “Wannan shine Abu mafi hujja Agareki inada yaƙinin Nura saiya Afka tashin hankali da gagarumar nadama wllh saiya nemeki watarana inafatan saida zaine meki yazamana kina cikin farinciki wanda hakan zaisa zuciyarsa taɓa tarwatse, Share hawayenki wannan shine mafi Alkhairi Agareki yanzu zomuje gidana Inada mafita Abu mai mahimmanci kawai zaki ɗauka Amma ko ɗinkunan da yamiki kibar masa Abunsa kada kiɗesu,”

Hakance ta kasance Kuwa tabarmasa kayansa, direct gidan Humaira sukaje, Sosai Humaira tadage gurin sata farinciki ranar harta ɗan daure tarage damuwar,

Kwananta 3 Anan kamar daga sama saiga Mijin Humaira yadawo Afujajen, bako sallama tindaga bakin ƙofar gate yake kiran sunan Humaira! Humaira!! Humaira!!!

Dikansu Afirgice suka fito,

Gurin Humaira yanufa ya sunkuya ƙasa hawaye na bin idansa Yace,” My Hu nasan namiki cuta wadda koni kaina bazan iya neman yafiya gareki ba nabiyewa ruɗin ƙuɗi da Muguwar ZUCIYAR NAMIJI Nacuceki cuta mafi muni kinsan me? nima Allah bazai barni ba, Nayi mummunan mafalki Hu kuma naje neman haske gun malamai kinsan mesukace,”

Girgiza kai kawai tayi tanamai binsa da ido dik ya maƙalƙale mata hannaye cikin nasa.

My Hu Amarya ta taguje bayan tagano inada H.i.v kuma itace silar kamuwana da cuwon Amma dayake ƙuɗina takeso tasami ƙuɗin saits barni dan Allah ke kada kibarni inbake bazan rayuba wllh dan Allah kiyi haƙuri nagano laifina dan Allh kimun Afuwa….,” yaƙarasa zancen cikin matsanancin kuka………….

HUNMMMMMMMM KUNJIFA BAYAN SAMUN MUGUN CIWONSA WAI BAZAI IYA RAYUWA INBATA BA? HUNMMMMMM NAMIJI KENAN TOKO ZATA YAFE KO BAZATA YAFEBA SAIMU HAƊE NEXT PAGE DANJI YAZATA KAYA NICE DAI TAKU MUJAHEEDAH MATAR MALAM.. AMMYN KHAUSAR… HEEDAH HYDAR OSTHMAN KUMA TAURARUWAR ROYAL…. MARUCIYAR KU MAISON GANIN FARINCIKINKU A KODA YAUSHE……..

 _BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WHATSAPP NUMBER 07064904617
[5/7, 4:31 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022

🅿️79&80

RUBUTA LABARI DA TSARAWA…..✍️📝
🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN… TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE’S✨🌚🥳🥳🥳

 _KUMUN AFUWA NARASHIN JINA KWANA 2 HAKAN TAFARUNE BISAGA WASU DALILAI KUMA KUSANI ADDU'AR KU INAFAMA DA MURA NE WLLH_
   Dikin irin zafin da Humaira taɗauka baihana taji tausayinsa ba, kama hannayensa tayi cikin rawar Murya Tace,"Dama nasan wannan ranar zatazo maka kama godewa Allah dakana da rabon shiriya dan Bayin Allah ne ƙaɗai masu rabon shiriya suke samun rabo A duniya nayafe maka Mijina ina fatan Allh ya yafemuna dikanmu,"
   "Ameen Ameen Ameen nagode Hu zan bazama neman magani Insha Allah, wannan wace ce ita,"

Murmushi Khairy Aranta tana jinjina Irin tausayi kalan namace wai harta ya femasa dama zuciyar macce haka take sassauƙa ce, Inama Ace nura baimata irin wannan sakin na walaƙanci ba dazata…..,”

Hawaye sukafara silalo mata,

Hannu taji Anagoge mata Humaira ce Tace,” Kuka yaƙare Khairy gayanan yadawo gareni kinga yaga sakayyarshi ya zanyi khairy banda solution dole nazauna dashi nariga dana nakasa bawanda zai iya rayuwa dani saishi dama nice ke wllh khairy dabanyi nadamar sakin nan ba dan nasan wani hani ga Allah baiwane wllh,”

Share hawayenta tayi tana murmushi “Shima zai warke ai cuta ba mutuwa bace da Akwai wata maibada maganin kuma dakasha zaka warke wllh kitanbaye Mujaheedah kiji, maida kallonsu sukayi dikansu kaina musamman Sani…..

Saida nagyara zamana nace ƙwarai kuwa ni Mujaheedah sarai nasan maibada maganin Amma fa bawai dan kunji Anabadawa ba kuma Anawarkewa hakan yabaku daman cigaba da aikata ɓarna ba Zina mugun ciwo ce kuma tanbarice ko kabarta saitadawo ga jininka Amma maganar magani kam tabbas Anawarkewa saidai maganin dubu 1000,000 (dubu ɗari ) yaka amma tabbas kasha zaka warke daga H.I.V da izin Allah da mutane da dama sungaada kuma wllh sunwarke musamman waɗanda samuwarsa garesu ƙaddarane daga Allah, gamasu buƙatar maganin maza kutuntuɓi mai wannan number 08100100821 tana whatsApp kuma zaka iya kira ko zaki kira dan samun wannan maganin Allah yarabamu da muguwar ƙaddara Allah yasa mudace

Sosai Sani yaji daɗin bayani kuma take Anan yahau neman number kuma yasami maganin harya fara using dashi kuma yayi Alƙawarin yatuba…

 Jingi viza yanewa khairi dakanshi shida Humairansa suka hau Hanyar jos dan maida khairy gida

Yau dai ga khairy ga Ahlinta ko wacce irin murna zatayi?????..

Muhaɗe Next page fan’sss……..

 _BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617
[5/7, 6:40 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022

🅿️89&90

RUBUTA LABARI DA TSARAWA…..✍️📝
🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN… TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE’S✨🌚🥳🥳🥳

Farincikin da khairy ta tsince kanta A ranar bazai bayyanu ba yau gata ga Ahlinta waɗanda tajima batada koda labarinsu,

Tinbayan kaita Humaira takwashe labarin komai tafaɗa sosai iyayenta sukayi baƙincikin faruwan hakan haɗida nadamar bada Auren ƴarsu nesa dasu, sosai sukama su Humaira godiya daga bisani sukawuce..

Khadeeja Tace,”baga irinta ba damani wllh tin farko baimun ba amma Akawani shareni yanzu ga Abunda ya faru ai jube yarda kika dawo kamar wata ƴar taula, Ai wllh da Ace zanga nura wllh saina tabkamasa rashin mutunci sainayi maganinsa amma koyanzu nasan sai Allah ya sakamiki,”

Numfasawa kawai Abba yayi ya marasa mezaice baiyi tinanin zai Akata hakan ba koda yake dama haka mutum yake zaka iya ganinsa nagari A fuska Amma A zuci baida ma’ana ko ƙaɗanma..

Makaranta khairy takoma sannu Ahankali tawarware,

Jamal kuwa kullum yana Addabar Khary takulashi Amma sam taƙi dan tasan ba'acanzawa tuwo suna kuma dika tabuge *ZUCIYAR NA MIJI* Iri nace ko wanne na miji ma..

Jamal kuwa Barrister ne ɗane ga Alhaji sambo minister ƙuɗi tinda yafara ganinta yarasa natsuwarsa dama hankalinsa shidai burinsa tasauraresa amma taƙi yalura Namiji yamata illa shiyasa tamusu bugu ɗaya dikansu….

 Yaudai da tanbaya da komai saida ya gano gidan koda yazo malam yana fama da ɗaliban nasa gogan naka yashige cikin ɗaliban yazauna sarai Abba yalura daganinsa ɗan masushine saidai baida ɗagawa balantana girman kai,

Haka yake kullum harda khairy tana sane dazuwan nasa dan lokaci da dama takan gansa kawai ta shareshi ne.

Gajiya Abba ya tanbayesa shiwaye kuma meke kawosa nan?

Gyara zama yayi ya zayyanewa Abba komai, jinjina kai Abba yayi yabasa labarin Abinda ya faru da ita sosai yaji tausayinta..

Hakan yaƙara masa gwarin guywar nemanta..

Ganin nata Abun badawasa bane kuma jamil da gaske yake Abba da mama sukamata nasiha hakan yasa ta Amince Amma tana ɗari dari da ZUCIYAR NAMIJI
Asatin Akasha shagali Akakai Amarya ƙasaitaccen gidanta naji nagani nafaɗa gidan yahaɗu ba ƙaɗanba., Abokan Ango sunrakoshi Anyi barkwanci sunmusu nasiha inda kowa yakama gabansa nima nakama nawa. to nidai warewa zanyi nace mahaɗe da safe fatan Alkhairi Ango da Amarya………….

BASEERATA ITACE ARZIKINA😍

WhatsApp number 07064904617
[5/8, 7:41 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022

🌟ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION🌟
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪 UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖
ALƘALAMINMU ƳANCIN

🅿️91&98

RUBUTA LABARI DA TSARAWA…..✍️📝
🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN… TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE’S✨🌚🥳🥳🥳

   *SECOND TO THE LAST PAGE INSHA ALLAH*

Inamai ƙara gabatar muku da sabon littafina maizuwa kwanan nan maitaken ABBAKAR SARAKIE👑👑👑,,, Hunm kai kodajin sunan kasan Akwai baje basira da tsantsar fasahar da Allah yabawa wannan Murubuciyar Mujaheedah Matar Mlm,, Ƙaɗan daga cikin Abunda littafin yaƙunsa… SOYAYYAH TUGGU ƘASAITA SAURAUTA IZZA GASKIYA TSORON ALLAH daidai sauransu…… domun samun wannan ƙasaitaccen littafin maza hanzarta biyar ƙuɗinki ƙuɗinka #200 kawai number tawa dai itace 07064904617 gamasu whatsApp kenan….. sainajiku ina maraba daku mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar….. TAURARUWAR ROYAL MARUBUCIYAR- FAHAT, RAUNIN MACCE , BR. KHALEEL, SILAR ƊA NAMIJI, SAINA KASHE MIJINA, SO SIRRIN ZUCIYA, ZUCIYAR ƊA NAMIJI,,, MAIZAMAN KANTA “PAID 200” BAƘIN KISHI “PAID BOOK 200” DR . HEESHAM 2022 “PAID BOOK” AND NOW ABBAKAR RASAKIE “PAID BOOK 200”
dik wanda yakaranta ɗaya daga cikin waɗannan yasan Alƙalamina baya rubuta shirme kudai ku garzayo kada ABAKU LABARI

    Kulawa haɗida riritawa kullum saininkuwa suke Agun Jamil indai zata biyeshi to ko tsinke bazata zauka ba gidan cike yake da ƴan Aiki komai saidai tabada Umarni Ayi tana zaune Aɓangare gyaran ɗakinsane kam tace Bata yardaba wannan kam natane koshi idan yana nan bazai bartaba shizaiyi, har mamaki take waidama Akwai *ZUCIYAR NAMIJI!!* Mai tausayi A wannan duniyar? tabbas mahaƙurci shine mawadaci watarana itadai Ayanzu zatace Wata *ZUCIYAR NAMIJI* Maikyauce..    tinda tasami ciki ko ko ɗankwali batada ikon ɗaurawa da kanta shine zaiɗauramata, ba Abunda zata nema tarasa Rayuwa ta sauya mata sosai.....  BARI MULEƘA BAYA GUN ALHAJI NURA DAMA SANI MIJIN HUMAIRA..........
 Mijin humaira kam cikin ikon Allah yatuba kuma yayi Amfani da magungunnan daya ƙarɓo kuma Alhamdullillah ya warke garau soyayya da kulawa sukewa junansu yanzu Humaira sai farinki, itakanta suna yawan waya da Khairy,  kuma sundage da neman magungunna Akan cutar humaira na rashin haihuwa sunziyarce ƙasashen larabawa kuma Alhmdllh Allah maji roƙon Bawa dan dai Humaira tasami ciki, zokaga murna gun sani kusanma harya fita dik da yanada wasu yaran Amma Allah yasa masa son jin Humaira........

Naso kawo labarin Nura Amma bansami damaba kubini bashinsa zuwa next page km na ƙarshe insha Allah,, inasonku masoyanaaaah………

BASEERATA ITACE ARZIKINA😍

WhatsApp number 07064904617
[5/8, 9:56 PM] 🥰Mujaheedah🥰 (Matar💖Mlm): ZUCIYAR ❤️ NAMIJI!!! Free book 2022

🌟ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION🌟
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪 UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖
ALƘALAMINMU ƳANCIN

🅿️99&100

RUBUTA LABARI DA TSARAWA…..✍️📝
🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) AMMYN KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN… TAURARUWAR ROYAL STAR WRITE’S✨🌚🥳🥳🥳

   *FINALL PAGE INSHA ALLAH 8/5/2022 SUNDAY*

Inamai ƙara gabatar muku da sabon littafina maizuwa kwanan nan maitaken ABBAKAR SARAKIE👑👑👑,,, Hunm kai kodajin sunan kasan Akwai baje basira da tsantsar fasahar da Allah yabawa wannan Murubuciyar Mujaheedah Matar Mlm,, Ƙaɗan daga cikin Abunda littafin yaƙunsa… SOYAYYAH TUGGU ƘASAITA SAURAUTA IZZA GASKIYA TSORON ALLAH daidai sauransu…… domun samun wannan ƙasaitaccen littafin maza hanzarta biyar ƙuɗinki ƙuɗinka #200 kawai number tawa dai itace 07064904617 gamasu whatsApp kenan….. sainajiku ina maraba daku mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar….. TAURARUWAR ROYAL MARUBUCIYAR- FAHAT, RAUNIN MACCE , BR. KHALEEL, SILAR ƊA NAMIJI, SAINA KASHE MIJINA, SO SIRRIN ZUCIYA, ZUCIYAR ƊA NAMIJI,,, MAIZAMAN KANTA “PAID 200” BAƘIN KISHI “PAID BOOK 200” DR . HEESHAM 2022 “PAID BOOK” AND NOW ABBAKAR RASAKIE “PAID BOOK 200”
dik wanda yakaranta ɗaya daga cikin waɗannan yasan Alƙalamina baya rubuta shirme kudai ku garzayo kada ABAKU LABARI

 ///////   Aɓangaren Nura kuwa tinda ya sake Khairy ya koma ɗaki ya zauna yarasa meke masa daɗi wai shine yau ya rasa ɗinbin dukiyar da yau bako Anini waita ƙone baiko gama tinanin ba saiga kira ya sake shigowa wayarsa kamar bazai ɗa gaba kuma saiya daure ya ɗaga baiyi magana ba ya Aza wayar Akunne, Muryar tijjani yaji wani iri yana faɗin "Ƴallaɓai nasami hatsari ne kuma motar taɓaci hakama keke napep ɗin talale yanzu haka ina Asibiti cikin wani hali dan Allah ƴallaɓai kazo dawasu ƴan ƙuɗaɗe dan mun magani da......,"

“Kai… kai…. kai… dalla rufamin baki mahaulacin inane kai? ko bakada hankali ne? nine zankawoma ƙuɗi to ina nagansu? bakada imani ne shaguna sunƙone da dikiya ƴar motar da napep ɗin kun hallakar yanzu kace ƙuɗi you are very stupid,” Kashe wayar yayi yana fifita da hularsa zufa kota ina tsatstsafo masa take…

Ashe dik Abinda ke faruwa salma nalaɓe tanaji Ai kwa takoma takwashe takardun gidan da car keys ɗin motocinsa da zinaren da ke Aje tafece Abunta, tana fita suka haɗa baki da maigadi saiga masiya suka saida yanaciki baisan Abunda kefaruwa ba sukabar garin Abunsu..

Rayuwa tamasa ƙunci baida komai sai wannan gidan yana zaune yana hamma ta yunwa data Addabeshi dan yanzu ko Abinci wahala yake masa, Wasu mutane ne suka shigo bako neman izini nan yake tanbayar lafiya?

Atake suka nunamasa shaidar gidansu danma maigidan taɗan nemasa Afuwan Abarshi yayi sati ɗaya sannan Atasheshi,

Ido ya ƙwalalo cike da mamaki dama tsoro yana faɗin “ƙarya kuke bayarda za’a saida gida bayan nine maigida Asaida gidan in zauna ina? itama matar gida hakan,”

“Kaga malam idan kace zaka mana hauka wllh dokace zara rabamu dan munada shaida ga takardu hannunmu da snigning kace zaka mana hauka, Ungo wannan wasiƙar matar tace Abaka kuma wllh ko kafita yanzu ko mushuma maka rashin mutunci komai bakada dan ko tsinke saida muka biya ƙuɗinsa ƙasa,”

Hannayensa na rawa ya warware wasiƙar ya fara karantawa kamar haka———–+%%%%%%%%———– KAYI HAƘURI DA DIK ABUND ZAKA GANI DAMA HAKA RAYUWA TAGADA KACUTA ACUCEKA SARAI NASAN LABARIN KHAIRY TIN AURENKU TASHA WAHALA KUMA TAJURE KAI GAKA MUGU WATO ZUCIYAR NAMIJI!! ZAKA NUNA BA, HUNMMM SAIDAI KAMATA DAN ITA KESONKA DAN ALLAH NI DAN ƘUƊINKA NA AURE KA NA AUREKA KUMA BA ƘUƊIN YANZU NA ƘARA GABA SAIDAI BAZAN TAFI ABANZA BA SHIYASA NAKWASHE DIK WANI ABU DAYA RAGE A GIDAN NATAFI DASHI KAYI HAƘURI FA DAGA SALMA+———%%%%%%%%%%

 Sake takardar yayi baya zaifaɗi da sauri ɗayan yataroshi Amma harya some jikinsa,

HAHHHHH YAU ZALUNCI YAFAƊO KAN ZALUNCI KENAN😅😅😅

yayyafa masa ruwa sukayi yaɗan farfaɗo Amma Abun mamaki take ya sami ciwon sashe guda dan sam yakasa motsa ƙafar da hannun gashi bakinsa ya juye yawu namasa dalala kuka yake yana kiran sunan Khairy,

Ganin hakan yasa suka fiddashi waje nesa da gidan suka Aje suka kama gabansu,

Da jan ciki yakoma wata inuwa yanata kuka nadama mara Amfani.

Ahaka nura ya walaƙanta Anan kashi Anan fitsari Anan Ada yana samun taimako Amma Yanzu kowa yadaina kusantarsa saboda warinda yake kullum cikin kuka da nadamar ZUCIYAR NAMIJI!!! Irin tashi fatanshi koda Amafalki ne Allah ya haɗashi da khairynsa….

(WAIKO KARIN JAMIL DAI KAI KAM TAMAKA NISA WOLLAH)

Humaira kuwa ta haife ƴan 2 murna gun sani ba’a mgn , Tasawa maccen sunan Khairy

Hakama ɓangaren khairy tahaife yaranta 3 ɗayan tasamata humaira ɗayan sunan baban mijinta ɗayan babanta.

Yaransu dika sungirma kuma sunyi wayo Abunsu dan harsunyi Arba’in yaudai sokoto zasu dan kaiwa su Humaira ziyara.

Sun sauka lafiya saifiransu da nishaɗinsu suke ko A’alama Humaira bata bata labarin Nura ba, rakosu sukayi dan kaisu Air port Anan ne sukaga wani mutum bakin titi ƙuda natabinsa Amma yana neman sadaka, ɗagowar da khairy zatayi dan miƙawa jamil yabashi sadakar sai idansu suka haɗu cikin rawar baki tafurta Nu..r…a NURA…. Kaine? tana nunasa da yatsa neman tashi yake daga zaunen amma yakasa dan baƙafar,

Fitowa tayi tazo gabansa ta tsuguna yabata tausayi ba ƙaɗan ba lalle rayuawa wai yau nura ne A wannan halin dik ƙuɗinsa “to ina matarka,?”

Tafurta cikin rawar murya

labarin komai yabata haɗida neman yafiyarta Atake tayafemasa dan yabata tausayi ba ƙaɗan ba,

Jamil dake cika dan haushi tanunamasa kaganshi shine mijina kuma harda yaranmu 3 kaga ZUCIYAR NAMIJI!! Wata nada banbanci da wata kaga mijina nagari kuma maidukiya ne, ƙuɗinda taɗebo tabasa ‘ka kula da kanka da wannan nayafemaka Allah ya yafemaka kaima”
Tana kaiwa nan takoma motar suka wuce Abunsu sukabarshi ya nata kuka…

Har suka je gida jamil magani yake ci talura kishi yake dan haka tahau lallashin Abunta harya sauko…..

TAMMAT BI HAMDULLAH

Anan nakawo ƙarshen littafin nan nawa mai taken ZUCIYAR NAMIJI!!! Ina fatan zamu ƙaru da darasin da keciki maikyau mara kyau kuma Allah ya karemu…….

SAƘON JINJINATA GAREKI UMMUN SHURAIM INA GDY DA SOYAYYARKI GARENI DAMA NOVELS ƊINA INA GDY SOSAI…………

INAJINJINAMA ILAHIRIN MASU BANI COMMENTS, DAMASUMIN SHARING WAƊANDA NASANI DAMA WAƊANDA BANSANI BA,,, INA JINJINAMA ƳAN ƘUNGIYARMU TA ROYAL WRITERS ASSOCITION ASSOCIATION ALLAH YASA MUDACE

📝NOTE Wannan littafin na nuna muna illar zalunci kada kaci Amana kuma kadayi zalunci dan Allah ba Azzalimin sarki bane, kundaiga nura yayi ƙarshe mummuna khairy kuwa tayi haƙuri kuma tadace dama Ance mahaƙurci mawadaci ne,…..

SAIMUN HAƊE NEXT BOOK ƊINA MAITAKEN ABBAKAR SARAKIE👑👑👑 ‘”PAID BOOK #200″”

 _ALLAHUMMA SALLI WASALLAM ALAH NABIYINA MUHAMMAD...... SUBHANALLAHI WABIHAMDI NASH HADU ALLAH ILAHA ILLA ANTA NASTAGFIRUKA WANA TUBU ILAIHI....._

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button