Yanda zakayi downloading komai a Instagram

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, dafatan kuna lafiya.

A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani Application wanda zai baka damar dakko video ko Photo a instagram a saukake

Mene Amfanin wannan Application din?

Da farko wannan App din halastacce ne, domin kuwa yana nan a cikin wajan dauko app na google Playstore.

Kadan daga cikin amfanin wannan App din wasu lokutan mukanga photos ko videos ko reels a instagram wadanda suka burge mu amma sai mu rasa hanyar da zamu dakko su domin muma muyi amfani dasu ko muna kallansu a wayoyinmu

A dan haka wannan App din yazo mana da hanya mafi sauki wanda zai baka damar daukar duk abinda kake so a instagram kuma aduk lokacin da kake so.

 Yanda zakayi amfani dashi, bayan ka gama installing dinsa, sai kaje instagram dinka ka nemi abinda zakayi download dinsa daga nan sai ka danna dugo uku na photon ko video sai ka danna gurin share daga nan zai kawo maka Application din kawai sai ka zabe shi.

Bayan ka zama shikkenan zai fara downloading

Domin downloading dinsa

Download

Download

Download

Domin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma’ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *