Yanda zaka saka wayarka ta kara sauri

Yanda zaka sakawa wayarka shotcut
Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a yau insha Allah kamar yanda kuke gani za muyi bayani ne akan wani application me matukar muhimmanchi wanda ze tamaka mana wajan Amfani da wayarmu
Me application yake
A takaixe wannan app ze baka dama ka sakawa wayarka shutcut kala kala a sama wanda kakeso na kowanne app ta yanda duk wani application da kakeso ka shiga cikin sauki zaka iya shigarsa ba tare da ka samu matsala bah ko kuma jinkirin waya.
Faidar sa a wayarka
Wannan app yana da faidodi da yawa a cikin wayarka va zasu irgubah kadan daga cikinsu
Ze saka wayanka ta kara sauri
Zata rage daukan zafi
Ze ragemaka bata lokaci
Zesa ka samu saukin aiki
Wannan shine video na sharhin yanda ake amfani da wannan app din
Idan wannan app ya burgeka kana so kayi download dinsa to kai tsaye ga link nan a kasa ka danna me alamar ruwan omo dinnan.
Wannan shine karshe mungode