Technology

Yanda zaka raba screen ɗin wayarka  gida biyu.

Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan lokacin.

A darasinmu na yau zamu nuna wani Application wanda ya danganci WhatsApp.

Bayanin App ɗin a taƙaice

Wannan App ɗin yana koya mana ne yanda zamu raba screen ɗin wayarmu a yayin da mukesan koyon wani abu a cikin wayarmu ta hanyar muna kalla sannnan muna kwatanta abinda muke kalla a lokaci guda.Wanda wannan ze taimaka mana wajan saurin koyon komai kuma ta hanya mafi inganci.

A don haka muna fatan ƴan uwa suyi amfani da wannan App ɗin ta hanyar daya dace.

Idan kanasan downloading wannan App ɗin 

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma’ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button