Yanda zaka maido da lambobinka duka

Yanda zaka maido da lambobinka duka
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu’amala da wayoyinku.
A wasu lokutan mukan rasa duka lambobin wayarmu ko kuma su ɓace baki daya ta hanyar wasu dalilai wanda mu kanmu bama mu sansu ba.
A don haka muka kawo muku wannan Application din wanda nasan ze amfani kowa da kowa wanda ya kamata a ce ka ajiye shi a wayarka ko nan gaba zaka iya amfani dashi idan irin wannan matsalar ta faru dakai, bama iya kaiba har abokanka zaka iya turawa kuma insha Alla komai ze gyaru da yardar Allah.
kususiyyarsa
Yana da matukar saukin koya
beda nauyi a kan waya
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma’ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,