Technology

Yanda zaka kare sirrin wayar ka

Assaamu alaikum Barkan mu da sake saduwa a yau a wani darasin. 

Darasin mu na yau na kawo mana wani sabon application wanda zai bak damar kare sirrin wayar ka batare da wani yaga duk wasu abubuwan da ke wayar ka ba koda kuna tare.

 Kafin nayi cikakken bayani akan application din. Na ajje link din application din achan kasa domin naga da yawan gaske kun matsu akan ganin kun sauke shi a wayar ku. Amman kuma ya kamata ace ka qara samin cikakken bayani akan application din saboda a haka zan danyi bayani kadan a kasa.

 Wannan application din amfanin sa shine dayawan gaske masu amfani da wayar iphone akwai wani screenguard da suke amfani da shi a waya domin ganin cewa sun kare duk wani abu da yake a acikin wayar su koda suna tare da mutane domin babu wanda ya isa ya gane asalin abinda kake yi acikin wayar. Hakan yasa masu amfani da wayar android suna ta jira suga suma anyi musu irin wannan screenguard din sai de har yanzu shiru. To amman basu san da cewa akwai wani applicatiom wanda zasuyi amfani da shi ba fiye da wancan screenguard din domin shi koda kuna tare da mutane koda acikin taron biki me ko acikin motar haya zaka iya amfani da wayar ka babu wanda ya isa ya gane abinda kakeyi a lokachin. Bugu da qara koda acikin aji ne zaka iya amfani da shi ba wanda zai gane koda malamin ku yazo domin ganewa idon sa don ya kama ka da lefin kana danna waya bazai taba ganewa ba. 

 Sannan wannan application yana da matuqar saukin sarrafawa bashi da wani wahalaa sannan bashi da talla acikin sa. 

Tuntuni na dora videon wannan darasi akan youtube da kuma page na facebook dina saboda haka sai kuje ku kalla.

A kasa zakaga nace Download to da zarar ka taba shine zai baka damar sauke application din a wayar ka.

 DOWNLOAD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button