yanda zaka hana kowa kallan sirrikanka na WhatsApp

yanda zaka hana kowa kallan sirrikanka na WhatsApp
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wasu manyan Application wanda kowa yake da bukatarsu a wannan lokacin
Yaya wannan Application ɗin yake?
kafin mu shiga cikin bayani gadan gadan, a kwanakin baya munyi bayanin yadda mutum ze iya gano password ɗin mutum a wayarsa ta hanya mafi sauki.
A don haka a wannan bidiyon mukazo da wani Application wanda zaka iya rufe WhatsApp ɗinkan ko messenger ta hanya me matukar ban sha’awa wadda ta yanda da zaran ka danna sama ƙasa zakaga ya rufe maka komai ruf, da zaran me bincike ya zo ze bude tofa WhatsApp dinka ze kawo kalar duhu Dummm…. baze iya ganin komai
Nasan bayanin wannan Application din ba lallai nayishi duka ba a don haka zaka iya ɗauko wannan App din kuma ka kalli bidiyon domin samun cikakken bayani
Idan kana san downloading ɗin wannan App ɗin
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma’ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,