Technology

Yanda zaka gyara photonka a wayarka(meitu)

Yanda zaka gyara photonka a wayarka(meitu)

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application wanda nasan ze saku farin ciki a yayin amfani dashi.

A yau munzo muku da wani Application wanda guda ɗaya ne amma yana tattare da abubuwa da yawa adon haka zamu shiga bayanin wannan App din kai tsaye don ganin yaya ake amfani dashi

A wasu lokutan mukan bukaci amfani da sama da Application ɗaya a wayarmu domin biyan buƙatunmu, a don haka babban aikin wannan Application din ze haɗe maka dukkanin Application da kake amfanin yau da kullum waje guda kuma ya maka aiki yanda kake da bukata, misali ze ware maka Applications ɗin gyaran photo, Camera,da dai komai.

Nasan bayanina ba lalle ya gamshe ka ba sosai a don haka idan kana da bukatar ɗauko wannan Application din zakaga wasu abubuwan da bamu bayyana ba.

Idan kana san downloading dinsa 

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma’ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button