Technology
Yanda zaka gano wayarka a cikin duhu ta hanyar Fito

Bayanin App ɗin a taƙaice
A wasu lokutan muna zaune a ɗaki ko wani wajan akan ɗauke wutar lantarki,kaga mun samu kanmu cikin duhu kuma bamusan inda muka aje wayarmu ba, to a don haka wannan App ɗin ze taimaka maka wajan idan ka sakashi a wayarka kayi mata Fito da baki kawai zaka touch light ɗin ya kawo kai tsaye tayi haske, ta haska duhun da kuke ciki
Idan kana san downloading ɗi wannan App ɗin
Da zaran ka dannan zekaika inda zaka ɗakko wannan App ɗin se yace dakai install kana dannan install ze fara tafiya sannan ya sauka a wayarka.
Ina fatan zakuji daɗi amfani da wannan App din
Wassalamu Alaikum, mun god