Technology

Yanda zaka dawo da komai daya goge na wayarka

Yanda zaka dawo da komai da ka goge

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.

Wannan wani Application ne?

Wannan wani Application ne me matukar kyau da kuma amfani, wanda ya kamata a ce mun dauko shi, domin mu sanshi ko kuma ma muyi amfani da shi wajan dawo da komai namu.

Mene ne dalilin zuwanmu da  wannan App ɗin?

Sau da yawa akan tambaye mu game da Application ɗin da ze dawo mana  da duk wani abu da muka goge a wayarmu,wanda zakuga a baya muna kawo muku ire iren wannan Application ɗin, sai dai cewa mun kawo irin wannan App ɗin amma be kai wannan wanda muke bayani ba,domin kuwa shi wannan yafi kowanne na baya kyau, don wannan ba iya bidiyo, da waƙoƙi, da App yake dawowa dasu ba, harma da wasu abubuwan ban mamaki.


Idan kana san downloading dinsa 

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma’ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Wassalamu Alaikum,

Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button