Yanda zaka boye sirrukanka na Whatsapp a wayarka

Yanda zaka boye sirrukanka na Whatsapp a wayarka
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu’amala da wayoyinku.
Wannan wani Application ne?
A wannan videon zamuyi bayani ne akan yadda zaku boye dukkanin sirrukanku na whatsApp.
Amfaninsa
Wannan Application din zai Baku damar boye dukkanin sirrukanka a wayarka, domin nasan da yawa mukam hadu da matsalar masuyi mana bincike a wayarmu. Dan haka wannan Application din zai magance muku wannan matsaltsalun.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma’ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,