Technology

Yadda zaku saurari kiran da budurwarku ko matarku take yi

Wannan wani sabon tsari ne da zai baku damar sauraron kiran duk wata waya da wani wanda kuke so kusan wayar da yake da wasu ke yi misali kamar idan mutum na so yasan wacce irin waya kanwarsa ke yi ko kuma saurayi na so ya gane wacce waya budurwarsa ke yi zai iya bin wannan hanyar..

Haka kuma idan miji na son sanin wayar da matarsa ke yi ko matar na son sanin irin wayar da mijinta ke yi kai tsaye ga irin hanyar da zaku bi.

Wannan wani tsari ne da yake taimakawa wajen kula da tarbiyar yara musamman yan mata sannan kuma bazan boye muku ba idan mutum yace zai takura haka zasu iya samun matsala da budurwarsa ko ta samu matsala da mijinta..

Dan haka yawaitar bincike kan kawo matsala gaskiya saidai su kamar yayu da kannensu hakan yayi domin kula da tarbiya ne.

Da farko ku duba kasa zaku ga gurin download app saiku danna zai kaiku inda zaku dauko app din daga zarar kun dauko shi saiku dorashi a wayar kanwar taku ko budurwar taku ko matarku ko kuma akan wayar mijinku sannan saiku bude shi…

Idan ya bude zai baku damar kusa email dinku a ciki saiku saka wannan sbd duk wayar da za suyi to za’a tura muku ta wannan email din, sannan zaku iya boye wannan App din mai wayar bazata taba ganinsa ba bare ta gane an dora shi a wayar.

Daga nan za kuna samun dukkan wayar da sukai ta email din naku..

Ku duba kasa za kuga gurin download din app din.          👇👇👇

                     Danna nan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button