Technology

Yadda zakayi kira a layin Airtel ba tare da kati ba

Assalamu Alaikum,

 En uwa barkanmu da wannan lokacin, sannunmu da sake kasancewa daku a wani sabon darasin. Cikin shirin namu na yau munzo muku ne da wata hanyar daza kuyi amfani da ita ta yadda zakuyi kira akan layin Airtel ba tareda katin airtime ba.

Ba abin mamaki bane yin kira ta layin Airtel ba tare da kati ba, hakan yana yiyiwa zamu sanar daku yanzu a wannan darasin na yau.

Wannan tsarin zai taimaka maka wajen rage kashe kudin kati akan layin ka na Airtel amma shi wadda ka kira din shike da alhakin biyan kudin katin ba tare dakai ka sanar dasu ba.

Yana da kyau kasan cewa wannan darasin anyi shine badan komai ba sai dan dalili na ilimi ba dan cutar dakai ko wasu ba.

Zaka iya kasancewa a guri mai nisa a inda baza ka samu damar saka kati ba, ta yadda babu damar kiran wanda kake son kira kenan.

Shi wanda ka kira shine zai biya kudin kiran daka masa kuma wannan tsarin yana aiki a mafiya network providers ta hanyar USSDs, amma ga kostomomin da suke akan layi dayane zasu iya amfani da tsarin misali; Airtel-Airtel users. Amma Airtel-MTN bazai yiba.

Akwai hanyoyi da yawa, zaka iya amfani ma da WhatsApp dinka wajen yin free call ba tare da kati ba ko kuma ta hanyar samun Google voice number.

Yadda zakayi kira akan layin Airtel ba tare da kati ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button