Technology

YADDA ZAKA RINGA GANIN ABINDA MUTUM YAKE DA WAYARSA

Idan kuka sa wannan code din a wayar budurwarku za kuga dukkan abinda take da wayar…

Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu?

Haƙiƙa muna matukar jin dadin yadda kuke kasancewa tare damu kuma muna godiya sosai da sosai.

Yau cikin shirin namu munzo muku ne da wani sabon al’amari ta inda za kuyi amfani da wani code domin gano duk kan abubuwan da kanwarku ko budurwarku take yi da wayarta.

Wannan tsarin bashi da wani wuya daga zarar kun karbi wayar cikin minti daya zaku iya gane abinda tafi yi da wayarta da zarar kunsa wannan code din.

Domin babu bata lokaci kuna sanya code din wayar zata watso muku dukkan bayanin abinda me wayar take yi da ita.

                Dan haka ga code din

Nasan tunda na fara bayani mutane ke ta son ganin wannan wanne code ne to gashi.                          

                      *#*#4636#*#*

Daga zarar kun danna code dinnan wayar zata nuna muku zabi uku uku saiku danna na tsakiyar anan za kuga duk kan bayanan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button