Technology

YADDA ZAKA KIRKIRI CALLERTUNE DA SUNANKA

Yanda Zakayi Amfani Da SunanKa Ko
Sunan Wata A Matsayin MTN Caller
Tunes DinKa, ..
.
Katabasa Caller Tunes A WayarKa ??
Nasan Koda Baka Taba Sawa Ba Ko
Kuma Baka Taba Sha,awar MTN Caller
Tunes Ba Zaka Iya Sha,awar Wannan
Salon Caller Tunes Din ..
.
Kamar Dai Yanda Kowa Ya Sani Caller
Tunes Wata Wakace Da Wanda Ya Kira
WayarKa Zai Jita, Wakar Ta Iya Zama
Wacce Yakeso Ne Ko Kuma Wanda Su
Sukaga Dama Su Sakama Wakar
Dasuga Dama
.
Wannan Zaka Zabi Sunan Da Kake
Bukatane A Matsayin Wakarnan Da
Za,a Dunga Saurare Yayin Da Aka
KiraKa … Za,a Saurari Waka Ce Da
SunanKa Ko Sunan MasoyiyarKa Tare
Da Kirari
.
Idan An Fahimci Abun Da Nake Nufi
Sai Inci Gaba
.
Da FarKo Kawai Ka Shiga Wajen Text
Message DinKa .. Ka Tura Text Din
SunanKa Ko Sunan Da Kakeso A Sa A
Matsayin Caller Tunes Dinka .
Misali : Duniyar Waya To 441 Da Zarar
Ka Tura Saika, Zasu Turama Text
.
Kamar Haka
The ReQuest Has Been Accepted. You
Will Get A Call Within A While,
.
To Inkaga Wannan Text Din Yana
Nuna Cewa Akwai SunanKa Kenan
Idan Kuma Kaga Haka
Your ReQuest For …… Has Been
Received And Will Be Processed ..
Hakan Na Nufin Ba Sunan Ka Cikin
Na,urar Tasu ..
Bayan Sun Turama Text Zakaji Kira
Daga 441, Idan Ka Dauka Zau Fara
Magana Suna Fadama Yanda Abun
Yake .. Waton Zasu Nunama Ka Danna
Numba 1, Domin Saka Wakar Da KaJi
A Matsayin Caller Tunes Din Naka, Ka
Dannan Numba 2, Domin Turamma
Aboki Ko Budurwa, A Matsayin Caller
Tunes ..
.
Bayan Sun Kammala Fadan Wannan
Abubuwan ZakaJi Sun Sakama
Wakokin Da Zaka Zaba .. Idan Sun
Sakama Waka Kaji Bata Maka Ba ..
Saika Danna 4, Domin Jin Wasu
Wakokin; Idan Kaji Wacce Tamaka
Saika Danna 1, Zasuyi Magana Cewa
Kadan Jira Kadan Domin Kammala
Downloads Na Caller Tunes Din,
Zasuce Press 1 To Comfirm Sai Kuma
Ka Sake Danna 1, Daganan Zasuce
Successfully,
.
Daganan Da Zarar An KiraKa Za,aJi
WaKane Dare Da Taken SunanKa Na
Tashi .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button