Technology

Yadda zaka hana duk wanda baka da numbersa ya kiraka

Wannan hanya zata baka damar qayyade kira, ma’ana duk wanda bakada numbanshi a wayanka koda ya kiraka bazata shigoba.

Idan kana business wannan tsarin ba naka bane domin zaka tafka asara mai yawan gaske

Wannan saitukan yanada sauqi sosai, ba wani application zamuyi amfani da shi ba.

Da farko zaka shiga “Setting” na wayarka sai ka nemo “Sound” ko kuma “Sound & Vibration” saika shiga gun

Bayan yabude sai ka shiga “Do Not Disturb” idan ka shiga sai ka zabi “Calls” zakaga “Allow Calls” sai ka shiga gun zakaga zabuka sai ka zabi “From Contacts Only” ma’ana daga numbobin da ke wayarka kawai kakeso ka dinga karban kira.

Idan kayi haka duk wanda ya kiraka idan har bakada numbanshi to bazata shigoba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button