YADDA ZAKA GANO WANDA YA KIRA KA DA PRAVET NUMBER

PRIVATE NUMBER

Assalamualaikum barkanmu da wannan lokacin sannunmu da sake saduwa a sabon darasinmu na yau. 

A yau zamuyi bayani akan wannan matsalar da mutane ke fama da ita wanda za’a kira mutum da private number aci mutuncinsa ko a tsorata shi kuma ka kasa gane waye yake yimaka haka to insha allah wannan matsalar ta kau sai dai layin MTN ne kadai keyi domin su suka fitar da wannan tsarin

Zaka kaje wajen kira na wayarka sai ka danna

 *5058#

Zai nuna maka zabi guda uku

1 Daily plan@N5

2 weekly plan@N30

3 Monthly plan@N50

Sai ka zabi wanda kake so kayi daga nan kuma idan kazaba ka danna zai nuna maka zabi guda hudu kamar haka

1 autorenew

2 not autorenew

3 cancel

4 exit

1 autorenew ma’ana zai dinga yimaka subscription daga lokacin yayi ba sai kayi da kanka ba

2 not autorenew

Ma’ana idan lokacin ya kare zaka sake yi da kanka ne

To kaga daga nan kuma sai ka sake dannnawa zai nuna maka alama kayi subscription successful. Ma’ana kashigar da wannan tsarin da kake bukata ka shiga.to yanzu duk wanda ya kiraka da private number zaka ga sunansa. 

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*