Technology

YADDA ZAKA CIRE PASSWORD NA MEMORY AWAYA KIRAR ANDROID

A Yau Insha Allah Zan yi Bayani Ne
Game Da Yanda Zaka Cirema
Memory Card Password Din Da Aka
Riga A Manta,
Wannan Shine Hanya Mafi Sauri Da
Kuma SauQi Sosai,
Wannan Hikimar Akan Iya Yinta Ne
Ta Hanyar Amfani Da Wayan
Andriod,
Kawai Kabi Wadannan Hanyoyin
[1 … Da Farko Kawai Kasa Memory
Card Din Da Yake Da Passward Din
Cikin Wayar Andriod
[2 … Saika Bude Wani Application
Mai Suna ES File Explorer Idan Kuma
Baka Dashi Sai Sakko Dashi Daga
Nan ES Xplorer.apk
[3 … Saika Duba Folder Mai Suna
mmcstore
[4 … Saikayi Rename Dinsa
Daga mmcstore Izuwa mmcstore.txt
Kaga Ka Kara .txt Kenan
[6 … Daga Nan Zaka Iya Ganin
Passward Din Memory Card Din
Dakasa, Saika Rubuta Kayi Copy
Dinsa
[6 …Saikaje Kan Memory Card Din Ka
Danna Option Saika Shiga Remove
Memory Card Passward, Saika Yi
Paste Din Passward Din Daka Riga Ka
Copy.
Shikenan Ka Kammala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button