Technology

Yadda Ake Saka Follow Button A Facebook Profile

Facebook na daya cikin manya manhajja da aka samar da ita wanda dubban mutane suke amfani dashi, a duk lokacin da kuka bude facebook account zaku ga cewa zaku iya tura friend request ga wanda kukeson abota dasu haka zalika kuma wasu zasu iya turo muku domin kuyi accepting don ku zama abokai, sai dai kamfanin facebook sun bada damar iya mutane dubu biyar ne kacal zaku iya accepting request dinsu a facebook da zara kun kai mutane dubu biyar dinnan to babu wanda zai iya turo muku da friend request ku karba sai dai ku goge wasu.

Amma duk da haka facebook sai suka fito da wata dabara ta yadda idan kun cike mutane dubu biyar dinnan a yanzu zaku iya saka follow button wato kawai basai mutane sun turo muku friend request ba, kawai abinda zasuyi shine a maimakon su dannan ADD FRIEND a yanzu sai dai kawai su yi following naku suna a matsayin followers. Yadda zaku saita tare da saka follow button shine zan nuna muku a kasa. domin ganin yadda ake saitawaKu Danna Nan Don Ganin Yadda Ake Saka Follow Button A Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button