Technology

Yadda Ake Gyara Memory Card, Flash Ko Kuma Hard Disk Idan Sun Lalace

Har kullum cigaba bayyana yake yi a duniya ta fanni daban daban, a lokutan baya idan har memory card ko flash din mutum ya lalace to baya gyaruwa ko kuma baya tashi.

Amma Alhamdulillah a yanzu an samu wata fasaha ko kuma manhajja da take taimakawa a duk lokacin da ka saka memory card ko flash dinka a cikin computer kuma baya hawa yana saka maku “The File Directory is Corrupted And Unreadable”. A duk lokacin da kukaga wannan message din kamar yadda zaku gani a kasa, to hakan na faruwa ne sakamakon memory ko kuma hard disk dinku ya lalace.

Yanzu a samar da wata software da take taimakawa wajen gyara muku memory dinku ko kuma hard disk dinku, ku dannan DOWNLOAD domin sauke software din wacce zata taimaka muku.

Da farko idan ka ahiga software din zakuga sunan memory dinku ko flash dinku daga nan sai ku dannan setting zakuga gun da akace scan drive. Domin ganin yadda ake gyara memory card zaku iya kallon videon da ke kasa nayi bayanin komai tare da nuna yadda ake gyarawa nagode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button