Technology

YADDA AKE GYARA MEMORY CARD ACOMPUTER BAYAN YA DAUKE

Memory Card Shine Abu Na Biyu
Mafi Soyuwa Da Muhimmanci A Cikin
Waya Bayan Sim Card,
MukanJi Ba Dadi Yayin Da Memory
Card Dinmu Ya Lalace (Currupted)
Misali Kana Kan Amfani Da Memory
Card DinKa, Kwatsam Sai Kaga Ya
Nunama “Damaged SD Card” InKayi
Format Din A Cikin Wayar Yakiyi,
Inma Ansa A Computer Anyi Format
Dinsa Haka Zai Ta Nuna Maka Koda
Kayi Format Din Bazai Ci Gaba Da
Amfaniba Kuma …
A Takaice Dai Memory Card DinKa Ya
Lalace Ka Rasa Komai Na Cikinsa, Ka
Rasa Shi Kansa Memory Card Din
Abin Da Zamuyi Magana A Yau Shine
Yanda Zaka Gyara Memory Card
DinKa A SauKake Ba Tare Da Kayi
Amfani Da Wani Software Ba …..
Abubuwan Da Ake BuKata Kafin
Gyara Memory Card Ko Flash,…
1, Natsuwa .. Yana Dakyau Ka Natsu
Sosai WaJen Gyara Lalataccen
Memory Card Ko Flash DinKa,
2, Lalataccen Memory Card, Tare
Da Card Reader, Waton Gidan Sa
Memory Card Din
3, Computer, Dole Da Ita ZaKayi
Aikin WaJen Gyara Memory Card Din
NaKa .
Da FarKo Ka Bude Coputer Din SaiKa
Danna Alamar Windows Din Computer
Din,
Zai Fitoma Da ShafuKan Computer
Din A Kasa Akwai WaJen Search Sai
Ka Rubuta “CMD” Kana Ruburawa
Zakaga Ya Fito, SaiKa Budeshi
Inya Bude SaiKa Rubuta “DISKPART”
SaiKa Taba Enter Key Na Computer
Din
Daganan Zai KaiKa Wani Shafin, Sai
Ka Rubuta “ LIST DISK” SaiKa Danna
Enter Key
Zai Nunoma DisK Wato Memory Din
Computer Din Da Kuma Lalataccen Da
Kasa … Sai Ka Duba Kaga Wannene
Lalataccen A Ciki, Disk 1 Ne Ko DisK
2, Amma Yawanci Yafi Zuwa A DisK 1,
Sai Ka Rubuta “SELECT DISK 1” Sai
Ka Taba Enter Key
Zai Nunama
DISKPART> DisK 1 Is Now Selected
Sai Ka Sake Rubuta “CLEAN” SaiKa
Taba Enter Key
DisKPart> Succeed Cleaning The Disk.
Saika Sake Rubuta “CREATE
PARTITION PRIMARY” Sai Ka Taba
Enter Key, Zai Nunoma
DISKPART> Succeed Creating In The
Specified Partition
Sai Ka Rubuta “ACTIVE”
SaiKa Taba Enter Key
Zai Nunoma
DISKPART> Marked The Current
Partition As Active
SaiKa Rubuta “SELECT PARTITION
1” SaiKa Taba Enter Key
Zai Nunama, Partition 1 Is Now The
Selected Partition
Sai Ka Sake Rubuta “FORMAT
FS=FAT32” SaiKa Taba Enter Key
Daganan Zai Fara Format Zakaga
Yasama 0% To Complete, A Haka A
HanKali Har Sai YaKai 100 %
Ka Tabbatar Kayishi Kamar Yanda
Yake A Wannan Hoto
YaKan Dau Lokaci Kafin Ya Gama
Gyaruwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button