Hausa Novels

UMMAH CE SILA COMPLETE

Shafi na daya

Related Articles

Ɗagowa nayi na kalleta cikin rashin jindadi nace “Momi Don Allah ki zauna tare damu karki tafi ki barni”, na karashe maganar Ina kuka sosai.
Kallon banza ta watsa min tukum tace “Idan ban tafi ba zama zanyi wallahi Aisha ki fita idona ko na saba miki yar banzar yarinya wacce bata san ciwon kanta ba ki fita idona fa”, ta karashe maganar tana watsa mata harara.

Wani kalan bakin cikine ya ziyarceni hankalina in yayi dubu ya tashi yanzu kenan momina tafiya za tayi ta barni ni kadai ba kani ba wa, ba matemaki see Allah se daddy na se kuma kannensa dukka cikinsu ba wanda ya damu dani balle ya kula da lamarina, anya momina tamin adalci kuwa? Ya rayuwata zata kasance idan ba momina kusa Dani? Tayi maganar tana mikewa tsaye tare da rike akwatin mominta.
Hankada ta tayi ta fàdi tukum taja akwatinta ta kara gaba.

bayan Daddyna ya dawo ne yake tambayata momina ta tafi ne nace mishi “Ta tafi tun dazu,” ba tare da yabi takaina ba ya tabe baki abinshi ya Haye sama ya barni nan zaune.
Nima mikewa nayi na shige dakina dake kasa na fara rizgar kuka saboda yadda Daddyna ya nuna min halin ko in kula, tunda momi take tafiya wajen aiki be taba kula da naci ko banci ba, ba ruwanshi da kula da lamarina burinshi da ya dawo wajen aiki ya haye sama yayi kwanciyarsa.

Ina shiga daki na konta bansan sanda bacci yay awon gaba dani ba.
Washe gari da sassafe na tashi na shirin makaranta ba tare da na karya ba na tafi, saboda nasan daddyna be tashi ba balle ya sama mana abinda zamuci.

Haka rayuwata ta cigaba da tafiya nà tsawon sati daya.
Ina zaune a daki ina kukan yunwa ta dameni naji karan bude gate, zumbur na Mike na yaye labulan dakina, saboda nasan yaune momina zata shigo gari.
Cikin rashin kwarin gwiwa na sauke labulan dakina na koma na kwanta raina a cunkushe cikin zuciyata kuma ina saka da warwarar yadda za’a Yi na hana momina zuwa wajen aiki,duk da nasan yana da wahala ta dena zuwa kuma wani lokacin da gaskiyarta fita da takeyi ta nema, saboda Allah ya azurta Daddyna Amma be sauke hakkin da ya rataya akansa ba.
Yau ta kasance juma’a kuma duk ranar juma’a ne momina take dawowa hutun karshen mako da sauri naje na yaye labulan dakina saboda nasan yaune momina zata shigo gari, motar Uncle Mansur na gani ta shigo jikina a sanyaye na koma na kwanta raina baya min Dadi.
Kai tsaye dakina ya shigo da leda a hannunshi,wurgo min ledar yayi ya kara gaba abinshi da sauri na mike na dauko ledar na bude abincine a ciki,jikina har rawa yake yi na bude na fara ci, cikin lokaci kankani na kammala na koma na jingina da bango.
Shikuwa Uncle Mansur Yana fitowa daga wanka dakina ya shigo daure ta towel a jikinshi, dan rankwafawa yayi yamin kiss a goshi tukun yace.
“Bana ce miki da kinga na shigo ba ki dinga samuna a dakina ba?”,
Dukar da kaina nayi kasa ina murza yatsun hannuna nace,

“Uncle Mansur mallam musbahu fa yace abinda mukeyi beda kyau, kuma Allah na ganinmu sannan ina jin tsoro kar momina ta kama mu wata Rana”,
Hade fuska Uncle Mansur yayi tukun yace.
“Sena nada miki duka Dan kaniyarki was yace ki fadawa malam musbahu din?”, Yayi maganar yana daga hannu ze kaimin duka.
Cikin rawar murya nace. “Kayi hakuri Uncle Mansur wallahi ban fada masa ba, karatu yake mana yace mana baby kyau”, Aisha tayi maganar cike da yarinta.

Muurmushi uncle Mansur yayi tukun yace mata,
“Duk wanda ya fada Miki karya yake Miki sannan karki sake ki fadawa want wannan abin in kuma kin fada ba ruwana wallahi Sena kasheki ko kuma nasa Aljanuna su canza miki halitta ki koma aljana”,
Zare ido Aisha tayi sannan tace “bazan fadawa kowwa ba uncle,”
Shafa kanta yayi tukun yasa ta cire tufafinta ya shiga lugwiwita ta.

Ga Mai bukatan ci gaban littafin Nan ya tuntubeni a wannan lambar 09067633496

UMMA CE SILA

NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Labari da Rubutawa.
Rukaiya Abubakar Umar (Waheedat)

Shafi na biyu.

Ya Dade Yana Abu daya da ita tun tana jindadi harya zamo ta fara Dan jin zqfi saboda yadda ya dage Yana murza mata kirji tamkar ba yarinya ba,cikin zafin da ta keji tace “Wash uncle Mansur ka bari haka Nan zafi”, tayi maganar tana bige masa hannu.
Shima hannu ya sanya ya bige nata yace “Wallahi idan baki tsaya ba sai naci kwal ubanki, yar iskar yarinya Shima daddyn ki ba kina kallo haka yake shigo da Yara yana musu ba?”.
Dan kura Masa ido tayi na wasu lokuta tukum ta kalleshi ido cikin ido tace.
“Uncle Mansur Shima daddina yana yi ma wasu kenan?”, Banza da ita yayi ba tare da yace mata komi ba saboda yadda gaba days jikinta ya rikitashi yarinya karama da wannan kirar haka? Gaskiya shikam ya samuna gurin fakewa yaji dakin shi, haka ya dinga murzata ta Kona Ina har seda yaji Anna nocking din kofar dakin Aisha tukum tunaninsa ya daso, cikin hanzari ya sanya kayanshi itama ya Mai da mata da vest dinta sannan ya dai-dai ta nutsuwarshi yace.
“Yes wanene?”.
“Yawwa Mansur Aisha na ciki?”,
“E gata Nan Ina bata abincina ne har kin Dani Anty Ramlat?”,
“E, na shigo garin, Mansur na fa gode da kula da ka keyi da Dota Allah ya saka make da mafificin Alkhairi”,
Muurmushi Mansur Yayi cikin zuciyarshi Fadi yake lalle kin kara bani damar kusantar diyarki, amma a Filipino cewa yayi,
“Ayya Anty ai Aisha diyata CE tubda diyarki yayana ce Ina ga be kamata kimin godiya ba dan na kula da jinin Yayana tunda ki ba kusa lokacin da zaku kula da diyarki hakkin ya rataya akai na Dana kula da ita yiwa Kaine ai”,
Muurmushi momin Aisha tayi cikin zuciyarshi kuma saka da warwarar ta keyi, a Fili kuma tace.
“Wato Mansur ba zaka Dena wannan zolayar taka ba kenan, Idan Aisha ta gama kace tazo ta sameni a sama”,
“Ok to tana zuwa bari bari tayi wanka tukunna”, shirin yaji baa amsa Masa ba, wannan ya tabbatarwa da Mansur Momin Aisha ta wuce abinta aikuwa ya jiyo ya kalli Aisha Yana muurmushi cikin happi yace “Aisha na kinji mominki na min godiya ko? Saboda yadda nike Miki wannan abin”,
Daga Kai Aisha tayi tana kallonsa, tukun ya CI gaba da cewa.
“To duk Wanda yace Miki wannan abinda mukeyi ba kyau karya ya keyi, tunda kinga Mominki na yi da Yaya bash, kuma Daddinki nayi da wasu yaran, Ina ba rannan kin gansu ba?”,
Muurmushi Aisha tayi tace “E mana uncle Mansur Anna ai baby kyau tunda mallam musbahu yace ba kyau wallahi uncle karya kake Babu kyau”.
Harara ya watsa mata yace,
“Idan naji kin Kara cewa Babu kyau wallahi Sena nada Miki duka, kuma kina fadawa Mominki Sena kasheki tunda ai tasan abinda nike Miki, kuma ita tace na dinga Miki Ina kula dake”,
Gyada kai Aisha tayi, Hadi da matsawa gefe da sauri saboda yadda Mansur ya dago hannu kamar ze yanka mata Mari, sauke hannunshi yayi Yana numfashi see burga yake mata.
Da gyar ya bari ta fita Dan take kiran da mominta take mata, aikuwa a huge ta karasa Hawa stairs dinta banko kofar dakin Momi ta shigo.
Zaune ta taddata ta jingina Kai da bango tana tunaninsa yadda za’a Yi ta fadawa Daddina Aisha an mata transper a wajen aiki an Mai data Maiduguri.
Aisha CE to faduwa a jikinta ta rumguneta, itama rumguneta tayi tana cewa “Nayi kewarki Aisha”,
“Kuka Aisha ta rushe da tace “Nima nayi kewarki Momina,Don Allah Momi karki koma wajen aiki ki zauna tare da ni, kinga Babu me bani abincina see uncle Mansur kuma Yana..”, tunawa da cewa da yayi sai ya kasjeta yasa tayi Maza ta rufe bakinta tace “kuma Yana bani abinci”,
Muurmushi momi tayi tace “To ba ga uncle Mansur din naki Yana kula dake ba, kuma Daddinki ma ba Yana Nan ba, in kina San wani Abu kije ki fada Masa sai ya baki, amma ni ya Zama Dole in tashi in nemi na Kai na Aisha, Ina kallon kawaye da Yan uwa na shiga suna fita cikin manyan Atamfofi da gwala-gwale ni kuma sai na zauna haka Nan na zuba musu ido saboda talauci a kaina ya Kare kenan? To baze taba yiwuwa ba abinda like nufi”, ta fada tana mikewa.
Da kallon kawai Aisha ta bita Nan ta tuna maganar Mallam musbahu ta ya fada musu ranar Nan, kudin ko mulki ba sure mutum ba, kyakyawar zuciyarshi ita ce mutum sannan duk suturar da kake sanyawa da gwala-gwale in ka mutual duk a Nan duniya zaka barsu baa tafiya da komi lahira duk tana din duniya need, sannan Kar Kara wane Dan gidan want ya sanya suturar Kai ma kace sai ka sanya kalarta, Allah ne ya kawo shi lokacin da har ya sanya kalarta suturar ka bari kaina Idan lokacinka yayi ki Ana ga Maza ga mata sai ka sanyashi.
Mikewa Aisha tayi saboda Kara tuna maganar Mallam musbahu da yace musu inhar ran iyayensu ya back akansa, to Allah madaukakin sarki Shima Yana fushi da kai kuma baze Dena fushi da Kai ba har see Randa iyayenka Suka yafe maka.
Da hanzari Aisha ta mike, kafinta karaso kuma har Mominta ta shiga bayi komawa tayi ta zauna Hadi da fashewa da kuka tana nadamar maganar da ta fadawa Mominta harya bata mata Rai haka, cikin zuciyarta kuma tana ta na nata innalillahi wa inailaihi-rajiun.
Momi kuwa tasan abinda Aisha ta fada mata gaskiya ne, amma Babu ta yadda za’a you ta zauna da daddina Aisha ya dinga cutar dasu, Yana da kudin ta zai siya musu Atamfa Yar dubu hamsin amma see ya Kare a ta dubu goma, Yana da kudin da ze siya musu lace da takalma masu tsadan gaske amma ya hana, ya make kudin a kafada ya siya musu kananun kaya kuma a haka yake tunaninsa zasu shiga cikin Yan uwa ayi biki ko suna dasu Ina wannan rayuwar ba zata taba sabuwa ba, Dole na mike na nema kodan na sanya Wanda nike so na facaka da kudi kamar kowwa.
Ta dauki lokaci me tsayi a bayi tana tunaninsa yadda zata bi dashi, a haka har ta gama abinda ta ke yo ta fito, ganin Aisha bata fita bane ga kuma kukan ta take yi ya sanya Mominta tambayarta lafiya Nan Aisha ta dukar tana rokonta ta yafe mata, dagota tayi tace “Aisha baki taba batamin ba tun daga tsumman goyonki har zuwa yau, kuma ko kin bata min Allah da mala’ikunshi su shaida wallahi na yafe Miki.
Muurmushi Aisha tayi cikin tace “Na gode Momina”, yawwa tace sannan ta CI gaba da shirinta har zuwa sanda su kaji dawowar daddi, lekawa Aisha tayi ta window Nan ta ganshi ya fito daga mota hankalina kwance.
Kallonshi Aisha ta kuma yi a Karo na Babu adadi tana tunanin halinshi da kuma na momi, idonta cike da hawaye tayi sauri nice daga dakin Momi ta sauka kasa, aikuwa Yana shigowa ta rumgumeshi tana fadin “Kai daddy kaga yadda kayi kyau kuwa?”,
Shafa kanta yayi yace, “E mana, ba Dole inyi kyau ba yau za’a kawo miki sabuwar Anty, ta dinga kula Mana dake tunda kinga ni da Momi Muna wajen aiki ko?”,
“Yawwa daddy ka ga se tana dafa Muna abinci ko? Tunda Momina Bata dafa Mana”,
“E, Mana”,
ya fada Yana shafa kanta, kana hannunta yayi suka yahe sama zuwa dakin Momi, kwankwasawa daddi yayi tare da sallama a bakinshi, amsawa tayi fuskarta wasai kamar ba ita bace idan yayi mata magana take daure fuska ba.
Ba tare da ta Masa magana me dadi ba ta fara fada Masa cewa anyi mata transper a wajen aiki an mai da ta funtua, zuwa ranar lahadi zata tafiya, kallonta yayi kasa da sama yace mata.
“Hajiya Ramlat wannan rayuwar da like kwata-kwata ba me bollewa ce,”
Kallon banza ta watsa Masa tace.

Ga Mai bukatan ci gaban book din Nan yayi min mgna ta wanna lambar
09067633496

UMMA CE SILA

NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

labari da Rubutawa.

Rukaiya Abubakar Umar (Waheedat)

Shafi na Uku.

“Alhaji Ali, wallahi tallahi idan kace bazan tafi wurin da aka canza min ba, sedai ka sakeni wannan wacce kalar rayuwace Allah ya daura maka hakkinmu amma baka sauke ba sannan na mike Ina neman na kaina in samu in rufa Mana asiri ni da yata Amma kace bazan koma sabon gurin aikin da aka canza min ba, haba Ali Anya kana tsoron haduwarka da Allah kuwa? da kana tsoron haduwarka da Allah Wallahi da ka sauke duk wani hakkin namu da ya rataya akanka mugu maketaci kawai, Kai Ali bari ma kaji wallahi aurenka da Nike yi yanzu na dole ne, ya zame Mani kaya bani da yadda zanyi dashi”.
Haka Momi ta dinga fadawa daddy bakaken maganganu ba tare da ya kula ta ba ya mike tsaye sannan yace.
“Hajiya Ramlat, bazan sake ki ba, ba kuma Zaki tafi Maiduguri ba da sunan ke ma’aikaciya ce, ga yarinyarki Nan tana bukatar kulawarki baki kula da ita ba kin tsaya yawan garuruwa da sunan ke ma’aikaciya ce, lokaci yayi da ya kamata ki ajiye aikinki ki rumgumi yarki a matsayin abar alfaharinki, ko Ina nan ko bana Nan, amma idan ki kayi taurin Kai to ki tafi”.
Harara da watsa Masa mai dauke da ma’anoni da yawa sannan tace.
“Ali, wallahi tafiya wajen aiki ba fashi, sannan idan kaga dama ka zauna da ita ko karka zauna da ita, itan yarka ce,jininka ce, idan kuma kace zaka tafi naka yin kaima to wallahi sedai mu tafi dukkanmu,”
cikin zafin Rai da tubzurar zuciya daddy ya zabgawa Momi Mari Wanda yayi sanadiyyar tunzirewarta ta Fadi kasa, tukum ya matso kusa da ita ranshi a matukar bace yace.
“Ramlat idan kin fasa tafiya ni da ke shege ka fasa, bari ba shegiya bace da ubanta tazo bariki, sannan Ina me sanar maki da na kara aure yau, kuma yaudin jirginmu ze daga zuwa London Dan haka idan Kika sa kafa Kika fita daga gidan nan, to kamar kin fita da takardarki ce matsiyaciya kawai”.
Momi kuwa dafe kanta tayi zuciyarta na zafi lalle ma Alhaji Ali aure ya Kara kenan, kuma sannan har yake fada mata idan ta sanya kafa ta fita daga gidanshi kamar ta fita da takardarta ne,au shi gani yake zata just tsoron burgar da yayi mata na saki ta fasa tafiya kenan, cije lips dinta tayi ta bude murya da karfi har seda daddy da Aisha da suke Shirin fita daga dakin suka juya.
“Ali, kana tunanin zanji tsoron kalmar sakin da ka fada min? Bari in Kara maimaita maka abinda na fada ka Kara just idan baka ji da kyau ba, aurenka da yake kaina ban daukeshi wani abu ba, babu want mahinmanci ki abin alfahari a auren mutum kalarka, babuwani amfani a aurenka Kai in takaice maka idan yau ka sakeni wallahi zan zuba ruwa a kasa na sha saboda yadda na tsaneka a zuciyata azzalumi kawai maciyi amana,maha’inci Allah baze barka ba”,
Juyawa daddy yayi tafiyarshi ba tare da ya kulata ba, Aisha ma bin bayanshi tayi suka fice daga dakin har zuwa sanda suka sauko kasa tukum ya kalli Aisha yace.
“My daughter Maza jeki dauko gyalenki kizo muje”,
Jiki a sanyaye Aisha ta bude dakinta ta shiga ta dauko Dan karamin gyale ta rataya akanta ta fito.
Rike mata hannu yayi suka fita harabar gidan, direban daddy na ganin sun fito ya rugo da gudu ya rusuna yace.
“Alhaji da wata motar zamu fita?”,
Daga Masa hannu yayi alamar ba sai ya tuka shi ba da kanshi zeyyi tukin.
Ba tare da Bata lokaci ba daddy da Aisha suka shiga cikin mota Nan yaja suka fice daga gidan, Kai tsaye gidan kakan nin Aisha suka je.
A bakin gate din ya tsayar da motar ya fito rike da hannun Aisha suka shiga gidan.
Zaune ya taddasu Hajiya suna Hira, tarbarshi su kayi hannu biyu-biyu suka kawo masa ruwa da kuma kular abinci, da yake ba wata surukuntaka a tsakaninsu saboda Yan uwane auren zumunci aka musu, janyo kular yayi ya zuba abincin ya zuba ma Aisha nata, ba left sunci abincin sosai tukum ya tashi ya wanke hannunshi ya dawo ya zauna sannan ya fara zayyana ma Hajiya abinda ya kawoshi.
Ran Hajiya a matukar bace ta tashi ta dauko wayarta ta Kira lambar Momi Kira daya Momi ta amsa cikin bada umarni Hajiya tace mata tazo gida tana San ganinta tukum ta kashe wayarba tare da taji abinda Momi zata ce mata ba.
Momi kuwa cije ya yatsa tayi tana fadin lalle ma Alhaji Ali wato da girmanta da mutuncinta zeje gidansu ya Kai kararta to wallahi seta ci Masa mutunci sai ya game tsakaninsu akwai banbanci.
Gyale kawai ta dauka ta yafa asaman kanta tukum ta fito kamar wata tababba ta shige mota ta nugi unguwar mu’azu.
Tana zuwa ko gaisuwa Hajiyarta bata amsa ba ta fara balbaleta da fada,
Hajiya na fada itama Momi na fada kwata-kwata babu ladabi a cikin maganarta sai zallar rashin mutunci, cikin halin ki in kula ta cewa Hajiya.
“Kinga Hajiya nifa bazan zauna a mulkeni kamar mulkin arnan farko ba fa, kina gani da farko kamin na fara aikin Nan haka bawan Allah Nan yake zalunta ta, Yana min abinda yake so kamar wata jaka, ba sutura Mai kyau ba cima Mai kyau kina gani suturar da nike sanyawa mai tsada itace da dubu goma, amma daga shekarar dana fara aiki wallahi Inasa suturar data haure da duba hamsin nifa Hajiya gaskiya na gaji bazan iya ba, kuma da yake maganar makomar Aisha ba gashi Nan ba, shi ba ubanta bane da baze zauna ya kula da ita ba, yana Abu kamar gurumada tamkar dabbobi nijar sakarai dashi”.
Galala Hajiya ta saki baki tana kallon Hajiya Ramlat harta gama magana kafin Hajiya tace.
“Ramlat kiyi yadda kike so, amma wallahi ki jira sakamakonki Nan gaba kadan ba dai kinfi karfin a fada Miki magana ki dauka ba? Saboda baki daukeni da mahinmanci ba a gaban mijinki da yarki kike fadamin magana son ranki, ke gaki me dukiya ko? To Babu lefi, kuma zancen Aisha da kike yi yadda Kika haifi abinki ke Zaki kula da ita, idan kuma kince ba haka ba, to ta zauna a gidan ubanta Dan ni na gaji Nina reneta tun bayan da Kika yayeta har zuwa lokacin data shekara takwas, tukum Kika karbeta acewarki mahaifinta yace Yana bukatar abarsa Ashe karya kike, akaran kanki ki kayi”.
Hajiya inda take shiga ba Nan take fita ba, da Hajiya Ramlat ta gaji da fadan da Hajiyarta take mata sai kawai taja hannun Aisha ta fice da ita.
Shi kam Alhaji Ali mikewa yayi tukum yace “To Hajiya kin dai ji da kunnenki Dan haka duk abinda ya biyo baya ita ta jawa kanta”.
Hakuri Hajiya ta bashi tare da sanya masa albarka a sabon auren da yayi sannan ya fice abinshi.

Kai tsaye sabon gidanshi ya wuce ba tare da yabi takan Hajiya Ramlat ba hankalinshi kwance.
Hajiya Ramlat itama gida ta dawo tare da tura Aisha dakinta, ta Bata takeaway din da ta siya mata kafin su karaso gida itama tayi dakinta.
Tana shiga dakinta Kiran waya shigowa wayarta, dauka tayi ta Kara a kunnenta bakinta dauke da sallama.
Muurmushi Momi tayi tace “Au Dan yawa ba zaka amsa sallamata kenan?”,
daga dayan bangaren Wanda ta cewa Dan yawa yace “Haba Momi Ramlat tun dazu nike jiran kiranki Amma shiru kin bari Ina ta karar da kunu na ba tare da kin bani temakon gaggawa ba”, shiru Momi tayi tukum tace.
“Haba Dan yawa kai fa kama maye kake in kaso abu, yau da nice na nemeka Kai tsaye dai ba zaka tsaya kulani ba dole sai ka sanya yawa a cikin harkar”,
“Momi Ramlat yanzu dai duk wannan maganar Bata taso ba a Ina zamu hadu?”,
“No Dan yawa Babu inda zanje yau kazo gidana kawai,”
dunkule hannu Dan yawa yayi ya daki katifarshi sannan yace “Wayyo ni Momina kina bani wuta ba, kice yau dai zan kwana Ina buga aiki kawai”,
Dariya Momi tayi ta kashe wayar sannan ta mike tsaye ta shige bayi, daura alwala tayi tazo ta ganatar da sallolin da ake binta sannan ta tashi ta bude akwatinta ta dauko magungunan mata, aikuwa ta had a tasha ta Kira da madara, Shima Dan yawa hada Masa tayi, hadin madara da zuma yar sanegal Mai matukar kyau ta sanya kankara kadan a cikin ta ajiye a gefe guda.
Dan yawa kuwa ya Sami abinda yake so Nan da nan ya mike ya tsuke cikin kananun kaya yayi matukar kyau sannan ya fito daga dakinshi.
Iya dake zaune a kofar daki ta dago ta kalleshi tana fadin “A’a Dan baba Ina za kaje ne?”,
“Ni fa iya gaskiya kina samin ido, Ina zani kina tambayarta sai kace want karamin yaro, kinga iya na tafi sai na dawo kawai, idan kuma kun jini shiru kawai ku rufe kofa sai Allah ya kaimu gone”,
To Iya tace mishi sannan ta tashi ta shiga cikin daki ta dauko Masa dari biyar tace gashi yayi na mota, karba yayi ya Kara gaba abinshi.

Mansur kuwa ba karamin dadi yaji ba, da yaji yadda Hajiya Ramlat suka yi da
Alhaji Ali, Dan dama Yana gidan be tafi ba, tunda Yana da masaukinshi a cikin gidan, shiyasa ana gama Kiran sallah isha’i ya shirya cikin doguwar jallabiya ya fito tare da sakayo kofar dakinshi.

Game bukatar ci gaban littafin nan yayi min magana ta whatsApp
09067633496

UMMA CE SILA

NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Labari da Rubutawa.
Rukaiya Abubakar Umar (Waheedat).

Shafi na hudu.

Kai tsaye dakin Aisha ya shiga, cikin sando ya karasa shiga cikin dakin tukum ya kashe wutar dakin duhu ya dabaibaye dakin gaba daya, it’s just Aisha tun bayan shigowarta it’s da Momi ta koma bedroom dinta ta kwanta tana ajiyar zuciya tare da tunanin Anya iyayenta suna mata adalci kuwa ita yarinya ce Mai tunanin da sanin ya kamata bazai taba yiwuwa baace tana kallon iyayenta suna muzantawa juna haka suka ci Rani suka ci damuna kamar ba auren soyayya su kayi ba Bata jin dadin hakan Amma tunda haka Allah ya tsara mata ba tada yadda yadda tayi.
Uncle Mansur kuwa da ya shiga bedroom dinta be ganta ba, ba karamin haushi yaji ba, Amma sanin da yayi wa iyayenta ba want Mai kula cikinsu ya sanya ya cire jallabiyar dake jikinshi tare da hayewa gadon ya fara biyawa kansa bukata, ya dauki lokaci Yana haka Amma Sam baya jindadi, sannan baya taba jindadin tarayya da wani/wata in ba Aisha, cire hannunshi yayi daga saman jikinshi ya sauko ya hada kanshi da gado.
Aisha kuwa tana bayi tana wasa da ruwa abinta a haka harta gama ta fito daure da zani a kirjinta ganin Babu haske a dakin ne ya sanya ta lallaba ta Haye gado ta kwanta abinta hankalinta kwance, adduar kwanciya bacci ta karasa tare da yarbar da hannunta gefe, aikuwa sai a fuskar Mansur zumbur ya mike tsaye ya kunna hasken waya, Aisha ya gani kwance ta rufe idonta da hannayenta, murmushi yayi cikin jindadi ya karasa kusa da ita, ba tare da ya jira komi ba ya afka mata, cikin rashin sani ta fizge cikinta ta mike tsaye jikinta na rawa kamar mazari.
Fincikota yayi ta fado jikinshi ya fara lugwi-gwita ta.
Dan yawa kuwa ta kofar baya ya biyo da zai shigo cikin gidan, Kai tsaye dakin Momi ya nufa saboda yasan kan gidan sosai.
Momi dake kwance rashe-rashe tana jiran isowar Dan yawa sai ji tayi mutum ya fado mata akan jiki, tare da sumbatarta, wani kalan sanyi ta ji ya ratsa jikinta saboda a jirace take dashi ga wani feeling dake dibarta kamar taci Babu, bakinshi ya Kai dai-dai setin kunnenta yadan ciza kunnenta kadan yace “Nayi kewarki Momi sosai, sati daya ba Wasa bane gaskiya Momi duk inda za kije Dani Zaki dinga tafiya bazan jure rashin ganinki kusa Dani ba, wata kila ma acan inda kike aikin kina can kuna Sha love da wani gardin”, ya fada Yana bata kiss a bakinta.
Shafa kanshi tayi tare da cewa “A’a was ya isa ya taba min yatsa in ba Kai ba, Kai kadai ne ka shiga motar Kuma kasan kanta, Kai kadai kake iya sarrafata, Dan haka kar kaji komi mominka Kai kadai ta aminta dashi”,
Murmushin shakiyanci Dan yawa yayi sannan yace “Yawwa Momi na ta kaina, yanzu dai ina hadin da kika ajiye min?”,nuni tayi Masa da hannu ai kuwa yaje ya dauko ya fara bankawa ciki Yana lumahe ido saboda ba karamin Dadi yayi Masa ba, Yana gamawa Kuma suka hau aikin Alfasha shida Momi ba tare da tunanin abinda zai je ya dawo ba, kwata-kwata sun manta a Ina suke balle su tuna kansu.

Game bukatar ci gaban littafin nan yayi min magana ta whatsApp
09067633496

ONE WEEK GRAPHICS CLASS

Domin kwarewa a harkar Graphics design cikin sati guda .

Zan koyarda

✓Invitation card
✓2d Logo
✓Certifacate
✓Id Card
✓Book Cover
✓Business Card
✓Sticker
✓Flyer
✓Banner
✓Save The Date

A kan ₦1500 kacal

Ga Masu ra ayi za su biya kai tsaye zuwa ga Accounts dina
1453215759
Aisha Abdullahi Sani
Access bank

Sannan su turo da evidence of payment ga
Wa.me/+2348103080717

UMMA CE SILA

NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Labari da Rubutawa.
Rukaiya Abubakar Umar (Waheedat)

In the name of Allah with whose name nothing is harmed on earth nor in the heavens and He is The All-Hearing, The All-Knowing

Shafi na biyar..

(Allah gareka muke, gareka zamu koma, gareka muke neman taimako, Allah kayi Mana tsari da mugun ji, mugun gani, Allah kayi Mana tsari da mugun mutum, mugun Aljan, da muggan abubuwa, Allah ka dawwamar damu da Ahalinmu, da Yan Uwa musulmai cikin farin ciki, da walwala, Allah duk Wanda yake nufarmu da sharri, Allah ka mayar Masa, Allah duk Wanda yake nufarmu da Alkhairi, ka kawoshi da Alkhairi,Allah ka azurtamu da dukiya Mai Albarka, ilimi Mai amfani, Allah ka warka damu, ka shayar damu, ka ciyar damu, ka Gina rayuwarmu da Halal, Allah ka jikanmu ka gafarta Mana, kayiwa gabanmu da bayanmu Albarka, Allah ka daukaka darajarmu, kimarmu, mutuncinmu, Allah kasa muna da rabo Mai tsoka Nan duniya da Kuma ranar gobe kiyama, Allah ka jiyar da makiyanmu kunya, Ka Rabamu da sharrin masharranta Ya Allah)

Sun jiyar da junansu Dadi sosai,kafin su sararama juna, cikin lokaci kankani bacci yayi ason gaba Dadi.
Aisha kuwa duk abinda Uncle Mansur yake mata Bata taba jindadinshi kamar na yau ba, sosai take enjoying dinshi.
Seda suka raba dare suna Abu daya sannan Uncle Mansur ya sarara mata, zare jikinshi yayi daga nata ya fita cikin sando ya koma dakinshi, a ranshi Yana fadin lalle yarinyar Nan, Yar karama da ita sai kira kamarta manya, lashe baki yayi ya shafi kanshi tukum ya koma ya kwanta ya koma kullata a cikin zuciyarshi zai Kai inda bai Kai ba, tunda har yanzu Wasa kawai yake you da ita ba tare da ya shigeta ba.

Uncle Mansur na fita Aisha ta mike zumbar Hadi da kifa kanta a jikina bango ta fara kuka tana nanata innalillahi, saboda tunanin abinda yake aikata mata, itama Kuma ta fara iyawa, yanzu kenan ta zama Yar iska kamar yadda Mallam musbahu yace duk meyin wannan abun Dan iska ne Kuma baze shiga Aljannah ba wuta zai shiga, daren ranar Aisha ba tayi bacci ba, burinta daya be wuce gari ya waye, tunda dama gone asabar idan take makaranta ta tambayi Mallam musbahu, da wannan tunanin ta kwanta.

Asalin Labari.
Alhaji Ali mutumin garin Kano ne, Hajiya Ramlat Kuma mutuniyar garin kaduna ce, Alhaji Ali Yana daya daga cikin manyan Yan kasuwa da ake ji dasu, shi mutum ne da rayuwarshi take a bai-bai ba kamar kowwa ba, duk da dukiyar da Allah ya bashi Amma baya ci, baya sadaka da ita balle azo kan zakka. Sedai Kuma idan ya ganki Yana so yayi lalata dake, ze iya baki makudan kudade Dan ya biya bukatarshi, hakane ya faru da Hajiya Ramlat, ita Kuma Allah yayi ta da son kudi, idonta akan kudi Suke kullum, acewarta kudi sune rayuwa, sune komi na jindadi, wannan dalilin yasa Bata kula kananun mutane sai manya, wata Rana taje central Market siyayya anan suka hadu da Alhaji Ali, Bayan tayi siyayya nan ta tafi aikuwa ya bita a baya yaga gidansu, cikin lokaci kankani suka fara soyayya kamar ba gobe, ba tare da ya sanarwa iyayenta ba, Yana zuwa gidansu akai-akai har zuwa lokacin da mahaifinta Momi Mallam Mamman tace Masa in dai da aure yake San Momi ya fito ayi, aikuwa ranar beyyi baccin kirki ba, Dan ganin yake be gama bin mata ba a Kuma bollo Masa da maganar aure, kwata-kwata shi be tsara aure ba yanzu.
Washer gari da sassafe ya Kira abokinshi Alhaji Salmanu ya fada Masa, ya Kuma Kara da cewa, haba Salmanu ka duba kudin dana kashewa yarinyar Nan Amma ace har yanzu Bata yadda Dani ba, gashi har mahaifinta ya ganni yace na fito Kai no takaice wallahi kudina ba zasu ciwu hakanan ba, ban taba bawa wata kudi ba, ba tare da ta biyani da jikinta ba, gaskiya sai nasan yadda nayi na ci kudina.
Dariya sosai Alhaji Ali ya bama Alhaji Salmanu, seda ya nutsu tukum yace “Calm down, Abokina ka yadda ayi auren sai ka Bata darasi”.
A takaice dai haka akayi auren Momi da daddy, tunda daddy ya samu abinda yake so wajen Momi shikenan ya gama da ita, rayuwa ta sauya gaba days ba ta Tata take you back, a gabanta yasha yin Hira da yammatanshi, tun tana damuwa harta Dena damu, ana haka sai ga cikin Aisha, Momi ba karamar wahala tasha ba abin ba sauki harta haifi Aisha, iya gata Aisha na daddy da Momi suna nunawa Aisha sedai matsalar rashin kula tun Bayan Momi ta fara aiki, wannan dalilin ne yasa Hajiyar Momi ta dauki Aisha ta koma hannunta saboda ba kula ga Kuma kannen Daddy da Suke karatu a gidan, kula da katanka yafi ban cigiyar shiyasa Hajiya ta dauki Aisha kula da ita Kuma Daddy Yana you dai dai gwargwado saboda itace ya days tilo a wajenshi hakama Momi.
A cewar Momi dalilin da yasa ta fara aiki daddy kwata-kwata be sauke hakkin da ya rataya akanshi ba, shi Kuma bangaren daddy dai-dai gwargwado na tufafi da abinci da Kuma sauke hakkinta Yana yi, sannan tun Bayan aurensu ya dai na harka da matan banza sedai yayita auri saki wanna shine.

Washer gari da sassafe Aisha ta tashi, wajen karfe takwas da rabi ta sauko kasa da kayan makarantan ta sunyi cudu-cudu, ba wanki balle guya, Bata ko karya ba haka ta kwankwasa dakin Momi cikin hanzari Momi ta dauko zani ta daura a jikinta sannan ta dan bude kofar dakinta kadan, ganin Aisha tsaye yasa ta hade fuska.
“Lafiya Daughter Kika tasheni da safen Nan?”,

“Momi Zan tafi makaranta ne shine nace Bari nazo na Miki sallama”,

“Ok tam sai kin dawo”, Momi ta fada tana rufe kofa.
Juyawa Aisha tayi jiki a sanyaye ta wuce.

Bayan An tashi daga makaranta Aisha ta duba ba taga Mallam musbahu ba, ga Kuma me napep dinta yazo Babu yadda yadda tayi dole ta fito ta shiga napep.

Momi kuwa Shirin tafiya funtuwa tayi sosai dan ga dukkan alamu zata dan Jima acan din.

Dan Allah ku dena bina pc in kusan ba sayen book din nan za kuyi ba.
Game bukatar ci gaban littafin nan yayi min magana ta whatsApp
09067633496

ONE WEEK GRAPHICS CLASS

Domin kwarewa a harkar Graphics design cikin sati guda .

Zan koyarda

✓Invitation card
✓2d Logo
✓Certifacate
✓Id Card
✓Book Cover
✓Business Card
✓Sticker
✓Flyer
✓Banner
✓Save The Date

A kan ₦1500 kacal

Ga Masu ra ayi za su biya kai tsaye zuwa ga Accounts dina
1453215759
Aisha Abdullahi Sani
Access bank

Sannan su turo da evidence of payment ga
Wa.me/+2348103080717

UMMA CE SILA

NOBLE WRITERS ASSOCIATION✍🏼

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Labari da Rubutawa.

Rukaiya Abubakar Umar (Waheedat)

Shafi na shida.✔️

Aisha na dawowa dakin Momi ta shiga ta kwankwasa, Bata ji motdi ba shiyasa ta shiga kai tsaye, tana shiga Bata tsaya ko Ina ba sai bedroom duddubawa tayi bata ganta ba, tana kwakwasa kofar bayi nan ma shiru, jiki a sanyaye ta fito idonta cike da kwalla saboda ko baa fada mata ba tasan Momi ta tafi kenan a hankali take saukowa daga stairs tana tunanin rayuwa ita ta ta kaddarar kenan yanzu me Momi ta rasa a cikin gidan Nan da yake sata wannan yawon wajen aikin, ita rayuwarta Babu kular iyaye balle ta samu ta Yan Uwa, wannan wacce kalar kazamar rayuwa ce tunda Momi ta samu aikin Nan ta fara yawace-yawace Bata Bata arewa Bata kudu, hawayen dake kokarin zubo mata ne suka samu nasarar zubowa saboda tunawa da daddy Shima Yana can yana sharholiyarshi, duka shekaruna goma Amma iyayena sun manta da kiwon da Allah ya basu, sun tafi sun barni da wahala ba tare da sun waiwayeni ba rayuwata cike take da kalubale masu dumbin yawa yinin ranar haka Aisha ta yishi jikinta a sabule ba karfi ga yunwar dake dawainiya da ita ba abinci gashi ita ba girki ta iya ba balle ta daura sanwa ga maraice ya gabato Amma Babu Wanda zata kalla taji dadi sai Uncle Samir, Shima Bata Tata yake yi ba, karatunshi kadai ya sanya a gaba.
Daddy na tsaka da shanawa da Amaryarshi aikuwa sai ga Kira ya shigo wayarshi, burus yayi duk da yana jin karan wayar, an Kira a kalla yakai sau biyar daddy be dauka ba, Sam bai bi kan wayar ba balle ayi tunanin zai dauka.

Momi da isarta Abuja kenan saboda tacan din ne zata wuce Maiduguri Amma sai taje ta dauki takardunta, kallon Dan yawa tayi da ya keta kallon wayarshi yana dariya tace, “kaga Dan yawa mutumin Nan saboda jahili ne beda mutunci Ina Kiran wayarshi yaki dagawa, wato ya Mai dani shashasha kenan.”

“Kai Momina Anya Zaki ga annabi kuwa? Mijin naki be shashasha? Lalle Momi kanki da onga ki kyaleshi kawai Kika sani Yana can yana raya sunna tunda kince yayi aure ko? Amma fa Momina ya raina Miki hankali wallahi gaskiya banji dadi ba da Kika barshi ya tafi Kai tsaye, na so ace kinsa Yan iska sun nakasa shi”,
Kallon banza Momi ta watsa Masa tace “Amma Dan yawa Kai da Dan iska ne”,
Dariya yayi yace “Momina dukkanmu ne Yan iska ba ni kadai ba”,
Momi Bata Kara ce mishi komi ba, har suka isa wani babban boutique, budewa yayi ta fito sannan Momi ma ta fito hannunta cikin nashi suka shiga cikin boutique din Nan ta siya mishi kaya kananu masu kyau da tsada Wanda zai dinga shiga yana fita dasu, biyan kudi Momi tayi suka fito zasu tafi, har sun bude mota zasu shiga idon Momi ya fada akan Momin Suhaila data fito daga boutique din ita ma tare ex dinta. Da kallo Momi ta bita sai taga Momin Suhaila duk ta canza mata ba kamar yadda ta Santa ba, baki galala Momi ta sake har zuwa sanda Momin Suhaila ta karaso kusa da Momi.
murmushin yake Momi tayi zuciyarta na saka da warwara akan Anya wannan Momin Suhaila ce kuwa, in ko Momin Suhaila ce yaushe tayi arziki haka? Yaushe ta fara aikin gwamnati da har ta koma haka ya ilahi wannan rayywar Anya ba sai na mike tsaye ba, wata zuciyarta tace mata kodan an sa Miki hannu lamarinki ne shiyasa Kika ki gaba Kika ki Bata.
Momin Suhaila ce tace “A’a Antinmu ba Wanda ya sanaya Miki hannu lamarinki, komi nufi ne Allah da badawa da hanawa, aka rasa Rai ma akayi hakuri balle wata dukiya”,
Ba karamar kunya Momi taji ba, saboda maganar zuci tayi bata zata ta fito Fili haka ba, murmushin yake Momi tayi tace.
“Amma fa Momin Suhaila na rigaki fara aiki sai gashi kina so ki fini arziki”,
“E Antinmu ai kamar yadda nace Miki komi Allah ne keyi, kedai kawai ki tsaida gaskiya a lamarinki, sannan inda so samu ne ki koma cikin iyalinki wata kila Zaki samu abinda kike so”.

“Cikin iyalina fa kika ce?”,
“E Antinmu cikin iyalinki, yau da ace kina cikin iyalinki Kuma kinsan yadda Zaki Tafiyar da daddin Aisha wallahi da ba wanda zai Kai ki jindadi da walwala cikinmu, kodan darajar Aisha wallahi Allah zesa ya kara kyautata Miki Alan Wanda yake Miki baya balle ma Alhaji Ali da me ya rageki, ba yunwa ba mummunar cima ba sutura mara kyau komi gwanin ban sha’awa”,

Mummunan kallo Momi ta jefi Momin Suhaila tayi sannan tace “Ke ki fita idona, Taya Zan zauna daddin Aisha na wahalar da rayuwata kinsani fa, bawai baki sani ba mutumin Nan baya kyautata mun Ina kallo Kuna shiga Kuna fita cikin manyan sutura ni Kuma ko da yaushe Ina cikin Atamfa Yar dubu hudu da dari biyar Ina kyautatawa anan? Sannan Dan kudin kashewa Wanda za kiga matan masu kudi suna rikewa ni bana rike kalansu, hatta mota be siya mun ba sai dai na ari tashi sannan a half kike Kiran kyautatawa to ni bazan iya wannan rayuwar ba wallahi, gara na tashi na nema naci karena da babbaka”,
Murmushin bakin ciki Momin Suhaila tayi, hankalinta a matukar tashe saboda Bata taba tunanin son kudin Momin Aisha yakai haka ba, innalillahi wa inna ilaihirajiun,”

“Antinmu Kika ce be sauke hakkin dake kanku ba keda Aisha? Yanzu kinda kanki adalci? Kinma Aisha adalci? Kinma Daddin Aisha adalci? Anya Antinmu baki shiga hurumin mahaliccinmu ba, kina ganin Allah bazai hukuntaki akan haka ba”,

“Mtsw, ke ki fita idona, wa’azi nace kimin idan wa’azi Zaki min kije masallaci in kuma fadakarwa za kiyi kije makaranta”, Momi ta karashe maganar tana kallon Dan yawa tukum tace
“Kai direba shiga muje”,
Sosai Kai Dan yawa yayi Yana murmushin Mugunta Wai shi Momi take cewa Kai, amma ba yawa Bari ya jata kawai saboda be so ya dizgata watakila wannan da Suke tare yar uwarta ce.
Kafin Momin Suhaila tayi want yunkuri tuni Momin Aisha ta shige mota ta banki murfin Dan yawa yaja suka Kara gaba.

Momin Suhaila kuwa girgiza Kai tayi ranta na Kona sosai yanzu dama Ashe Momin Aisha Bata dai na wannan shashancin ba, tunanin rayuwar Aisha ce ta fado mata, da Kuma furucin da Hajiya tayi mata Alan in har ta dauki Aisha da sunan zata riketa a hannunta Allah ya isa Bata yafe ba saboda yadda Momi tayi ma Hajiyar rashin kunya, sannan ana rike mata yarta cikin mutunci tazo ta karbeta ba tare da Daddin Aisha yace ta amso ta ba, saboda haka in dai Aisha ce to rayuwarta ta dade bata tagayyara ba Amma babu me daukanta, ba Dan Momin Suhaila ta so ba ta amsa umarnin Hajiya Amma kullum tunanin a Yana wajen Aisha, halin da take ciki da Kuma rayuwar da take fuskanta shiga mota tayi ta juya gida kawai saboda tunanin Aisha da yayi mata yawa kota shiga kasuwar ba lalle hankslinta ya kwanta ba har tayi sayayyar da za tayi.

Momin suhaila na isa gida ta ciro wayarta a cikin jaka ko zama ba tayi ba ta kira layin Hajiya, Hajiya da ke zaune akan kujera tana sauraren Ahmad kiran wayar da Momin Suhaila ta nata ya katse ta, dauka tayi ta kara a kunne zuciyarta fal farin ciki.
gaisuwa sosai Momin Suhailat da Hajiya sukayi nan Momin Suhaila ta fara yi ma hajiya maganar Aisha zata daukota ta riketa a hannunta tunda mahaifanta dun gaza.
gyaran murya Hajiya tayi sannan tace
“Amma dai Mubina kinsan bana magana biyu ki? sanin kanki ne abinda Ramlat tamin banji dadinshi ba tunda na kasa hakuri har seda na kira ki waya na fada miki, yanzu fisabililahi daga gyara kayan ka sai ya zam sauke mu raba? ashe dama na cancanci mugayen kalamai wajen Ramlat ban sani ba? Ramlat ba yarinya bace duk cikinku ita ce babba tayi girman da ya kamata ace ku takewa fada ba dai a mata ba, amma a gaban mijinta da yarta taci min mutunci tamkar ba ni ce mahaifiyarta ba haba Mubina kuma a haka har kike tunanin zan bari ku dauki Aisha ku rike? to wallahi tun wuri ku canza tunani, na sani kun kasance mata yan uwa kuma iyayenta kuna da hakki da zaku karbeta daga hannun mahaifinta ku rike amma yanzu ksm bada yawu na ba, sannan kunsani kanku duk cikin jikokina nafi kaunar Aisha ina santa sosai ko wani giftawar dakika sai na tuna da yarinyar nan, ina jinta a jikina sosai kuma bar tausayi amma ina so inyi treating din Mominta ta yadda zata gane amfaninmu gaba, abinda kawai na yadda dashi shine in dai zaku dauki Aisha ku bari sai nan gaba kadan idan Mominta tasan darajar kanta da kuma darajar aurenta”.
jiki a sanyaye Momin Suhaila tace.
“Amma Hajiya yanzu waye yake kula da Aisha?”.

“E to kannen Mahaifinta sune a gidan, kinga su kenan zasu kula da ita, tunda shima Daddin ta ya kara aure shekaran jiya kuma gidan da ya ajiye amaryar ba nan cikin gidan bane unguwarsu ma ba daya ba”,

Momin Suhaila za tayi magana Hajiya ta katse wayar.

Assalamu Alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu barkanmu da Safiya Fatan Kuna lafiya ya aiki ya Yara? ALHAMDULILLAH Ina ma kowwa Fatan Alkhairi, Yawwa nasan duk kunsan littafin UMMA CE SILA na kudi ne? Ya kamata ace Kuna karanta littafin Nan kodan tarbiyyan yaranku dana kannenku, littafin ya zakulo abubuwa da dama Wanda Suke ci mana tuwo a kwarya musanman matsalar fyade da yawan zinace-zinace, sannan na lura wasu da yawa daga cikinku ba karatun bane ya kawosu kawai sunbi link ne suka shiga, Dan Allah idan kinsan ba karatun Littafinan ya kawoki ba ki Kara gaba kawai🙏🏻 wadan da karatun ne ya kawo ku ga yadda za kuyi payment dinku saboda free-pages ya kusa karewa sai mu daura da paid-pages a new group Amma duk Wanda ya biya ne ze tsinci kansa a can din, Don Allah banda katin waya, ku wajen masu P.O.S kuje su tura muku su cire chages din cikin kudin da zaku turomin,sai ya zama zaku turo 150 kenan, zaku turo kudin ta wannan account din 200 via 6038260005 Rukaiya Abubakar keystone bank, send your evidence of payment to 0906763349

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button