Hausa Novels

TANA RAINA HAUSA NOVEL

muryan salma sabreen taji a akunnenta tana cewa sabreen kice mishi inanan cikin gari bamu da nisa sosai, amma bakisan inda muhsin yakeba. Ai kuwa haka sabreen ta gayawa suhail, se yace ok lokacin da salma tazo sun gaisa da hafsat? Sabreen tace a’a, suhail yace meyasa to? Sabreen ta d’ago daga jikin suhail tace saboda hafsat ta shige d’akinta da wuri nikuma se bancewa salma taje su gaisaba saboda naga tana saurine. Suhail ya rik’e kumatun sabreen yace wifey pls karkisa komai a ranki amma ya kamata ace sun gaisa ai inace dukku friends ne

Related Articles
😊

? Sabreen tace eh kayi hakuri sweet zan gyara nan gaba amma wlh bada gangan nak’i su gaisaba

☺

. Suhail ya sake rungumeta yace bakomai wifey na fahimceki kawai dai bana so hafsat taga kamar nafi fifitakine akanta kuma inaso kuyi zaman lfy da ita ku had’a kai pls wifey indai kina sona

😘

. Sabreen bataji dad’in abinda suhail yace mataba

😒

amma sam seta daure tana murmushi tare da cewa insha Allah zaka samu farin ciki daga garemu sweet

😘

. Dad’i sosai yaji yana kallonta, se tace ya kamata ka tafi danka dad’e

😊

. Suhail yayi mata sallama sannan ya tafi

Salma ce ta fito a d’akin sabreen har sabreen ta tsorata, se salma tace kiyi hakuri sabreen. Sabreen tace bakomai salma na fara tsoro gaskya kinga suhail ya fara min tambayoyi akanku kodai akwai abinda yake zargine? Salma ta rike hannun sabreen tace baya zargin komai sabreen hafsat ce tske son had’aku dashi kawai, sabreen tace kamar yaya? Nan salma ta kwashe lbrn abinda ya faru tsakanin zainab da hafsat ta gaya mata tas, sannan taci gaba da cewa naso hanaku cin abincin sabreen amma hakan baiyuba saboda yadda muhsin ya b’ata rai wai bayaso ina shiga hidimarku dukkanku, da ace ke kad’ai toba damuwa amma yanzu bake kad’ai bace. Haka na bari muna kallo kukaci abincin sabrren kuma maganin ya kamaku keda suhail har kikaji bakyason zama a gidan zaki koma gunsu kaka. Nan sabreen ta tuna yadda sukayi da suhail

😳

abin ya mata mamaki sosai, tacewa salma toya akayi muka koma daidai? Salma tace da muhsin yaga nayi mushi sosai shine ya d’aukoni da safe ya kawoni gunki yace da idan na rungumeki to maganin ya karye kenan kuma bazai sake tasiri a jikinkiba, shi kuwa suhail da kuka gaisa da muhsin to duk ya cire mishi asirin a jikinshi kuma shima bazai sake tasiri akankuba, sannan kinsan me sabreen nayiwa muhsin alkawarin cewa bazan sake shiga hidimarkuba saboda da haka nizan tafi bazaki sake ganina nan kusaba idan suhail ya sake tambayana kice mishi munyi tfy da iyayena kinji

😔

.? Sabreen ta rungume salma tana kwalla tace dan Allah salma karki barni nayi sabon da bazanso murabu ba pls

😰

? Salma tayi murmushin karfin hali tace kiyi hakuri sabreen nima banso in barki amma hakan shine mafita dan kar nan gaba in kasa hakura akan abinda hafsat take miki dan zan iya d’aukan mummunan mataki akanta kinga kuma hakan bazaiyi kyauba

😒

 shiyasa nace ki yawaita yin addu’oi dan karki dogara dani sabreen kinga nima da Allah na dogara kuma wataran zan tafi inda kamal ya tafi

☺

. Kuka sosai sabreen takeyi dajin kalaman salma, tace kina nufin yanzu inkin tafi shikenan bazamu sake ganin junaba

😰

? Salma tace eh sabreen

😥

amma ina so kisan cewa koda yaushe “KINA RAINA” SABSU

😭

. Rungume junansu sukayi sunata kuka

😭

, salma tace zaki iya gayawa suhail cewa mubar garin nanne kwata2 an tura babana zuwa wani k’asa daban ne

😰

. Kuka kawai sabreen takeyi salma tace sabreen nina tafi muhsin yana jirana bye

😊

. Sabreen ta rik’e hannun salma tana cewa salma pls ki dawo gareni

😰

 amma ina salma seta b’ace yayinda hannun sabreen yake tsaye a iska tanata kuka mai k’arfi sega suhail ya shigo da sauri

😳

da gudu ta rungumeshi tana kuka 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button