MUSICS
SABUWAR WAKAR DAUDA KAHUTU RARARA, LEMA TASHA KWAYA

SABUWAR WAKAR DAUDA KAHUTU RARARA, LEMA TASHA KWAYA,ku kalli cikakken video
Barkan mu da wannan lokaci dafatan kowa yana cikin koshin lafiya.
RARARA ya saki sabuwar wakarsa me suna (lema tasha kwaya).
Kamar yadda kuka sani Rarara ya kware gurin wakokin siyasa.
Mutane sun yabi wakar sosai yayinda wasu kuma suna sukar wakar.
Ku kalli cikakkiyar wakar mungode