You are currently viewing MEKE HANA MACE JIN SHA’AWA

MEKE HANA MACE JIN SHA’AWA

kowacce akwai halitta na sha’awa tattare da ita kuma kowacce akwai matakin sha’awarta wanda ake cewa matakin karshe itace harija wanda itace karshe wajen sha’awa.

hallau koda yake babu wani sahihin bincike daya tabbatar da yanayinta amma masu hasashe suna iya bayyana yanda surarta yake zuciya itace mafi tasiri wajen sha’awa kafin ta aikewa kwakwalwa wanda ita kuma kwakwalwa itace ke sarrafa jijiyoyin sha’awa ajikin mace wanda hakan kekashe mata jiki wannan kuma yana faruwa ne sakamakon taruwan
maniyi da yakeyi izuwa kasan maman ta wanda idan har be fitoba zai iya haddasa mata ciwon mara a wannan lokacin ko kuma lokacin al’ada, wannan shine ya bayyana a ilimin kimiyya.

sannan mafi yawa mace tana fara jin sha’awar namiji lokacinda ta fara al’ada ko makamancin haka.

MEKE KASHEWA MACE SHA’AWA?

Abu uku sune kan gaba wato ciwon sanyi da matsalar aljanu sai kuma istimna,i,

CIWON SANYI
Yana shiga jikin mace ya hana ni,imarta zuwa daga karshe ya dakatarda sha’awarta, bayaga haka ciwon zai hana miji yaji dadin mace yayinda gabanta zai bushe a koda yaushe irin wannan akwai aiki soaai wajen dagewa dashan maganin sanyi,

ALJANU
akwai Abinda ake cewa namijin dare Wanda yake aurar mace cikin mafarki zataga tana saduwa da namiji tanajin shaukin saduwar amma azahiri batajin dadin mijinta wannan yana kawo yawan fada tsakanin ma’aurata domin kwata kwata mace bazataji dadin namiji ba wata ko sha’awar bataji to hakan ba karamar illah yake a zaman takewar aure ba.

ISTiMNA’I
yawan wasa da gaba ko kuma madugo itama hanyace dake daukewa mace sha’awa shikuma mace tana iyajin sha’awa amma ba bangaren saduwa ba zatafi so ayi wasa da ita sama da saduwa da namiji wannan shima babbar matsalace da zata kawo sabani tsakanin miji da mata

MEKE HANA MACE INZAL (Realizing)
Kamar yanda yazo a rubutuna na baya akwai banbanci tsakanin inzali na mace Dana namiji domin yanzu matsalarda wasu mata ke ciki shine basajin lokacinda suke inzali kamar yanda namiji ke sani kuma bisa binciken masana Abu ukune kan gaba wajen faruwan wannan matsalar.

1 akwai infection Wanda yake hana mace sanin lokacinda take inzali domin maniyinta zai tsinke ya zama kamar
ruwa zai rinka fitowa kadan kadan wata
tanajin dadi lokacin fitarsa. wata kuma kwata kwata babu abinda takeji na dadi amma mijinta zai iyajin dadin shima kafin ciwon yayi yawa saboda irin masu wannan matsalar koda maganin ni ima sukayi babu wani canji to a hankali sai shima mijin yadena jindadinta kuma sauda dama abinda ke kawo wannan matsalar shine wasa da farji lokacin mace tana budurwa istim
Na.i (mastrabution),

A irin wannan halin abinda zakiyi shine
kirinka tsarkida ruwan dumi da magarya aciki kuma kisamu garin hulba da gishiri kadan ki zuba a ruwan dumi kina zama shima lalle zaki iya dafa ganyen danyensa kina zuba Zuma kinasha
sannan me irin wannan matsalar zata
iya amfanida miski na matsi wato miskul dahara tana matsi dashi.

Na biyu akwai rashin gamsuwa da miji shima yana hana mace inzali domin wasu matan ana dadewa kafin suyi releasing to idan ya zama mijin bashida
juriyar dadewa mace sai taji kamar zaizo amma ba dama ko kuma kankantar gaban namjji baya shiga gaban mace
yanda ya kamata to babu damar tayi inzali to wannan matsalar daga wajen mijinne suna iya wasanni sosai har saita
kusa yin inzalin kafin afara saduwa.

akwai rashin sha awa mace Wanda
batajin sha awar namiji komai dadewa
ana saduwa da ita bazatayi inzaliba irin
wannan gaskiya ta dage dashan magungunan kara sha awa tareda ni ima, to kodai yaya nene mace wanda bata inzali bazata taba jin dadin saduwaba koda kuwa tanajin sha’awa, Karin wani abu me muhimmanci shine rashin kwanciyar hankali da nutsuwa da miji, mafi yawan mata rashin kwanciyar hankali yana daya daga cikin abunda ke kashe sha’awarsu ta yanda babu wani nishadi a tattare da mu’amalar aure,

wannan shima yanada muhimmanci
ma’aurata su fahimceshi wasanni masu tada sha’awa da shauki ayisu kafin
saduwa wannan kuma kalubale ne
awajenmu hausawa kawai sai namiji yaji
sha’awa yazowa mace bashida lokacinda
zaiyi wasanni da ita dole ni,ima bazatazo
ballantana aji dadin saduwa. _______________.
Ayi shere wasu su karu ↪️
~_____________~
👁‍🗨MUNA SAIDA KAYAN MATA KAMAR HAKA

Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba allah sarki

Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare, wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu daceba, to wllh ko sanyi yakai shekara goma a jikinki insha Allah kin sallama da sanyi, wanan maganin mujarrabine angwada kuma anji dadinsa

Akwai na matsi da yake maida mace kamar budurwa, da wacce qaddara ta samesu suka rasa budurcinsu zasu koma kamar wacce a taba saduwa da ita ba

Maganin ni’ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni’ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni’ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu…….
.
Maganin rashin sha’awa ko daukewar sha’awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa sha’awar saduwa, ko kuma daukewar sha’awa insha Allah zan rabu da matsalar

akwai maganin rashin saurin kawowa (release)
.
akwai maganin Matsanacin ciwon Mara kafin al’ada da kuma cikin al’ada,
.
Ga mai buqata zai iya tuntubarmu ta lambar waaya ko whatapp, za’a iya kaimaka duk inda kake a Nigeria

Call or wassapp
08068962793
08122754698

~______~
~______~
*_Alhamdulillah…………………..

LIKE AND SHARE TO OTHERS PLEASE 🙏

Leave a Reply