Hausa Novels

MAIZAMAN KANTA HAUSA NOVEL

Free 🅿️ 1 to 2

Related Articles

STORY AND WRITEN BY✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (Matar mlm) Heedah HAYDAR OSTHMAN

  🔔📚

JARUMAI WRITER’S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa’azantawa ilimantarwa, nishad’antarwa tare da fad’akarwa da jama’a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

   *⚜️©J.A.W📚🖌️*

FRIDAY 12/11/2021 NOVEMBER

 ```Bismillahi Rahamani Raheem```

“`Godiya ta tabbata ga ubangijin talakai mai rayawa a sanda yaso dakuma ɗaukar rai, ina roƙon Allah yadda yabani ikon fara wannan buk lfy yataimakeni naƙarashi lfy,, Banyishi dancin Zarafin wani ko wata ba inhar hakan yazo daidai da rayuwarki to plxxx kidaina kigyara rayuwarki domun kafin numfashinka yaɗauke kake gyara kuskurenka idan har kabari yaɗauke baka gyaraba to Akwai matsala, Allah kabamu ikon aikata maikyau ka hanemu da munanan Abubuwa, Allah kasa mu amfana da darasin dake kecikin wannan buk muwatsar da marasa kyau Ameen…….
A KODA YAUSHE MU MARUBUTA BURINMU MUGYARA TARBIYA BAWAI MUƁATABA……….

Banyarda wani ko wata yasauyamun yanayin buk ɗinaba“`

YABON GWANI YAZAMA DOLE INAƘARA JINJINA MUNA MU MARUBUTAN JARUMAI WRITES ASSOCIATION ALLAH YAƘARA HAƊE KANMU YAKUMA ƘARA ƊAUKAKAMU INAJI DAKU ƳAN ƘUNGIYARMU

.
.Dole nasaku Masoyan kirki My besty Maryam sanusee , besty bride Nana fiddausy Umar,, sweety Hadeeza Umar usman , Hajara sani, dear Hauwa'u Adam , lover Hauwa'u Adam, Zainab pinky, Nazla Mmn fatee, Mmn Amatullah ,, Tasleem , hajara hajjo, fanan "fateema" maryam yuseef" Mmn shukhra , Mmn Amatullah And so others I LOVE YOU MORE

°°SADAUKARWA GA LOVELY UMMANA INASANKI MAMANA ALLAH YAJA DA TSAWON KWANANKI MAMEENAHHH°°°

……………®®®®®®®®…….

Wata kyakkyawar budurwa nahanga Tana ƙoƙarin fitowa cikin wata dalleliyar mota sabuwa dall Aƙalla ƙuɗin motar zasukai dubu 1000.500
Direct wata ƙatuwar ma aikata tanufi ciki

Ahankali take tafiya dik wani sassan jikinta yana motsawa sanye take cikin wani black less tasha ɗinkin riga da skit kayan sunzauna mata sosai sam kanta ba ɗankwali kawai taɗan yana ƙaramin gyale ne tayi parkig gashin kanta wanda yasha gyara amma agaban kanta zaka iya hango gashin wani ƙaton glass tasaka a idanta “no respect” dik yamamaye rabin fuskar ta wasu mugun takalmi ne masu masifar tsini tasaka black bakinta ɗauke da chewgom “””kaiihhh iya haɗuwa taɗahu ta kowanne fanne readers kawai kuhasko ta A idanku kuganta””””

Tafiya take cikin isa da gadara dik sautin takalminta da na chewgom ɗin ya karaɗe ma Aikatar

Dik inda tahaɗu da mutane sai bata girma ake Ana daɗa gwarzantata

Dai dai zata shiga office ɗinta suka haɗu da M.D Managing direct na wannan ma aikatar

Risinar da kai yayi yace”sannu madam you are welcome”

Kamar bazata tankaba saikuma tace”welcome” Ataƙaice

Ƙasai taccen office ɗinta tashiga tazauna office ɗin yahaɗu sosai itace direct ɗin company kuma itace mamallakiyarsa

AMREESH GLARY AND SHOES LUXURY’S

Shine tambarin company Anyi rubutun da manyan Harafi ansaka wani glops-glos sai ƙyalli suke suna fidda wuta kala-kala kada kaso ganinsa da dare dik da yanzu ranace Amma ni Mujaheedah (MATAR MLM) Saida nasake baki inakallon gurin yahaɗu ya tsaru fanss

Landlane dake kan table ɗin taɗauka takara A kunne banji me akaceba ɗayan ɓangaren kawai tace” Kituromun M.D” Daga haka takatse

Bajimawa saigashi yashigo da sallama

Ansawa tayi tabashi damar zama sannan tace” M.D Akwai Abunda company kebuƙata yanzu? ko member ɗin company?”””

Cike da girmamawa yace”a’a komai Akwai madam kuma bama buƙatar komai kullum kinatsaye kanmu Allah yasaka miki da Alkhairi”””

“”Ameen M.D kuma haka kucigaba da aiki tsakaninku da allah niko zanciga ba da kyautata muku iya ƙarfina, Akwai buƙatar muɗauke sababins wasu ma aikata ka aika takarda zuwaga neeru”

“Angama madam”

6:15 p.m

Agajiye tarufe office ɗin tafice tabar komai kan hannun M.D

Wani Ƙasa taccen gida tayi hong ba jimawa aka buɗe tadannan hancin motar ciki gidan yatsaru

A maimakon naga iyayenta cikin gidan sainaga wasu ƴammata su 3 zaune kowacce da Abinda take ɗaƴar saifaman charting take ɗayar ko waya take ba adadi ɗayar shisha take sha ga kwalayen sigari birjij Agabanta

Sallama tayi tare da ɗaure fuska tace” bana hanaku shamun irin wannan Abubuwan A ɗakiba??” tinda bakwa iyabarin ta ammali dasu adaina shigomun palour dasu””

Dikansu suka kalle

Ramsy daketa zuƙar shisha ɗin tace”haba MAIZAMAN KANTA! Meyasa kike mun haka ne? dik kinfi tsanata cikin gidannan”

“ba maganar tsana nidai nagayamiki banaso fuuu tayi ɗaki””

Shewa Rash tayi tace”daɗinta dai kowa yasan Asalin Angulu dikanmu ƴanbarike ne natama yafi nakowa tinda itace MAIZAMAN KANTA!”
.
Fauxy tamiƙe” kunji haushi kukam wllh kugyara rayuwar ku ko yaya ne dai Arzikinta kuke ci kuma ita ai bakaruwa bace kuma bata shan kayan maye”” binbayan maizaman kanta tayi””

Dariya sukayi haɗida tafawa”wai ba karuwa bace Amma ita MAIZAMAN KANTA CE!
Kaji wani rainin hankali ai harma tafi karuwa ba inda sunanta na MAIZAMAN KANTA” baije ba..

COMMENTS AND SHARE FANSSS

My whtspp nob 09030835117 or 07031012948

(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)
[13/11 10:15 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): MAIZAMAN KANTA!- “”””””PAID BOOK”””
Free 🅿️3 to 4

Littafin ƙuɗine

STORY AND WRITEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN

🔔📚
JARUMAI WRITER’S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa’azantawa ilimantarwa, nishad’antarwa tare da fad’akarwa da jama’a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

   *⚜️©J.A.W📚🖌️*

Tana shiga ɗakin ta Ajiye kayanta direct toilet tafaɗa tayi wani taɗaura Alwala kaya marasa nauyi cotton riga da wando tasaka sallah tayi tare da Azkhar ɗinta sannan tafito dikansu suna A palourn suna magana kan game of love dasuke kalla

Saida tayi sallama sannan tazauna Akan ɗayan 2 ster juice ɗinda fauzy kesha taɗauka taƙurɓa ƙaɗan kafin tace”My friend kuyi Haƙuri badan nagoran tamuku namuku magana ɗazu ba just banason warin wannan hayaƙin wllh kuma kukanku kuna cutar kanku ne dashan waɗannan Abubuwan so please kudaina ko kuriƙa sha Awaje A kwai garding ai kuriƙa zuwa can””

Rash tanaɗan taɓe baki tace”iyakacina nasha kayan maya amma sam banbin maza niba ƴar iskaba ce ai””

Ramsy tace”tace to ƙaramar ƴarbariki saikifaɗamun wake bin maza ai gwanda ni keko wace clop ce batasan dake ba A nigeri’a?””

Fauzy tace”to kaji ko karnuka ai saikumana shuru ko?””

Maizaman kanta! miƙewa tayi tace”yau masifa sukeji ni zanje nakwanta kushirya gobe da ƙarfe 11:00 A.M Zamuje ophans house dan kaimusa Abinda mukasaba”

Rash tace” inada Apointment gobe so bazan samu zuwa ba gaskiya”

Ramsy tace”wai meyasa kullum cikin bazzarar da ƙuɗi kuke ne?”

Maizaman kanta tace” Au kaiwa marayu shine bazzararwa???””

Ramsy tace”kisaifa dik wannan dakike bazai hana mutane kiranki “”MAIZAMAN KANTA!”” ba……………….. …

COMMENTS AND SHARE FANSSS

My whtsApp nob 09030835117 or 07031012948

(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)
[13/11 6:35 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): MAIZAMAN KANTA!-
“”””PAID BUK””””

free 🅿️ 5 &6

🔔📚
JARUMAI WRITER’S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa’azantawa ilimantarwa, nishad’antarwa tare da fad’akarwa da jama’a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

   *⚜️©J.A.W📚🖌️*

STORY AND WRITEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN

LITTAFIN ƘUƊI NE

13/11/2021 SATURDAY NOVEMBER

“Nasani wannan kuma sunana ne “”MAIZAMAN KANTA! ban damu damutane ba kawai nadamu Akan gyara gobe nane””

Wayar ta taɗauka takira Alhaji badamasi katse kiran yayi yakirata dakanshi

“MAIZAN KANTA!”” ta Alhaji badamasi”

Ɗanyamutsa fuska tayi kafin tace”nakira kane saboda tinatar dakai saƙona banji Alert nawa ba haryazu mekake nufi?””””

Alhaji yace”come on baby MAIZAMAN KANTA kesan yanayin garin kinmaidani kamar wani A.T.M sai zarata kike yadda kika so ni banda ƙuɗi yanzu!””

“”What?? bakada ƙuɗi kace? kuɗinda zakaban ne babu?? Hahhhhh Lalle badamasi kana wasa da wannan matsayin dakake kai to wllh muddin baka turomun 1 millons ɗina ba yanzu narantse nanda 12 hours wannan vide’o zaiwatsu Agari””

Batajira Ansarshi ba takatse kiran

Dik yaruɗe yace”wannnan yarin yar bala’ice wllh nayi danasaninta Arayuwa ta gashi garin bin mata na naɗaukowa kaina bala’i “”NIKO NACE HAKAN YAYI DAIDAI””

bashida wani zaɓi saboda haka dole yatura mata ƙuɗin Amma yaɗau Alƙhawarin ɗaukar mataki A kanta

Ganin shigowar ƙuɗin yasata murmushi kawai tace”kai kajawa kan kasan bazaka iyaba zaka ɗauko wa kanka Budget da MAIZAMAN KANTA””””

kwanciyar ta tayi kan makeken gadonta

to Assubah tagari

“””””””””””””

Washe gari tashirya tsaf cikin wani tsadden materials house blood kitson Attach tayi yasauko hargadon bayanta ɗinkin yaɗameta sosai amma tayi kyau ƙaramun gyale tayana taɗau purse ɗinta tafito sai ƙoɗata suke ba bata lokaci suka nufe wani mall sai siyayya take zabgawa irin su choculate biscute madara yougth ice-crem dik wasu Abubuwan yara na zaƙi saida takwasa carting carting sannan sukaje reception tabada A.T.M ɗinta Acire ƙuɗin
Ƙuɗi masu yawa Aka zara kafin akai mata kayan motar
Itadai fauzy batace komai ba dan tasaba dahalin ƴar’uwar tata km Aminiya direct hanyar OPHANSA HOUSE Suka nufa

**

wani handsome guy nahanga sanye cikin black sute fari ne sol amma farinsa maija Fuskarsa ɗauke ds ƙaramun baki manyan idanuwa saje dayaƙawata fuskarsa yamasa kyau ga sumarsa lub-lub da ita kai yahaɗufa fansss

driving yake cike da kwarewa yana sauraren karatun Sudaes

Bakin wani gida yayi parking yaciro wayarsa yakira banji me Akaceba kawai yace”fito muje ganinan A waje'” daha ya aje wayar

Ba ɓata lokaci saiga wani yafito shima ɗin kyakykyawa ne Amma Shureem yafishi kyau

Mutumina yau bazaka gaida mamy bane?? sameer yayi tanbayar yana ƙoƙari shiga motar

Shuraeem yace”ina sauri ne amma idan mukadawo tanan zamuzo ai””

Sameer yace”inazamu wannan saurin haka kodai kamuna sabon kamune??”

Yatsina fuska yayi yace”daina wannan maganar haryanzu ba wadda tadace da rayuwata, ni naɗauke so kamar ciwon kai, daddy ne ya aikeni OPHANS HOUSE Akan nakaimusu Abinci minister ne yayo aiken shine daddy yaƙara nasa akai musu tareda bincikar matsalarsu””

Sameer yayi dariya yace”nikam inafatan mudawo da zanƙaɗa Zan ƙaɗan ladys wai kasan mamy tafara magan akan munƙi muyi Aure nida kai”?? oh gaskiya wannan minister ɗin yana ƙoƙari samun shuwaga banni irinsa wllh A kwai wahala wannan ƙarnin nayanzu”””

Shuraee yace”gaskiya hakane shiyasa nake matiƙar girmamasa, tabb Ashe gwanda banshiga gidan ba nasan mamy zatamun zancen nidai gaskiya banshirya Aure yanzuba””””

ƙarasowa sukayi OPHANS HOUSE ƊIN itama A lokacin tashiga. …….. .

COMMENTS AND SHARE FANSSS

My whtsApp nob 09030835117 or 07031012948

(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)
[14/11 7:18 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): MAI ZAMAN KANTA!-
“””Paid book”””

FREE 🅿️ 7 & 8

STORY AND WRITEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN

🔔📚
JARUMAI WRITER’S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa’azantawa ilimantarwa, nishad’antarwa tare da fad’akarwa da jama’a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

   *⚜️©J.A.W📚🖌️*

Littafin ƙuɗi ne

Motar ta tafara shiga kafin tashi tashigo

parking tayi wayar ta data fara ringing ne tatsai da fitowarsu

Shureem ne yafara fitowa kafin sameer suka nufi office ɗin mama wadda taɗan manyan ta ita riƙe marayun dama kula hakkensu gaba ɗaya.

Gaisawa sukayi da ita tabasu dama suka zauna nan sukafara tattaunawa a kan maganar ginama ophans ɗin school bayan tabada damar A kwaso Abincin da suka kawo minister kam sai yabo yakesha A gunsu

Saida tagama tsaf sannan suka fito itace A gaba fauzy A gefe sunyi kyau amma bata kai Maizaman kanta ba dan ita kanta kyau ce

Tana kawowa bakin kofar taji sai yabon minister A ke yanayin fuskar ta yasoma canzawa ɗan tsaki taja tafasa shiga ta tsaya tace” kawai kigaya mata zuwanmu ni bazan shiga ba just kisame ni A play gram kawai”” bata jira ansar taba tawuce

Girgiza kai fauzy tayi Afili tafurta”” wannan wace irin tsanace kike ma mahaifin ki haka???””

(NI KAM AI ƘWALALO IDO NAYI DANAJI AN ANBACE BABANTA TA TSANE BABAN TA?? TOFA KAJI,,, WANNAN SHINE SECOND TO THE LAST FREE PAGE INSHA ALLAH SAURA ƊAYA DANAYI ƊAYAN PAGE TO FREE PAGE YAƘARE IDAN KINA BUƘATA 09030835117 TO KI ANTAYO A WANNAN NUMBER)-

Wurin motar ta kawai tanufa tadaɗe Acikin yanayi mara kyau kafin zuciyar ta tace” meye ruwanki dashi Ai yanzu shi ba Mahaifinki bane ko kinason duniya tasan shine ya haifeki?”

Afili tafurta”a’a bana buƙatar sake ganinsa a rayuwata balantana harya ansa sunan Ubana na tsaneshi ni banda uba ni kawai “””MAIZAMAN KANTA TACE””

OH IKON ALLAH KOMEYE SILAR DIKA WANNAN??? TO BANACE BA A YANZU AMMA IDAN MUNA TARE ZAMUSAN MEYE SILAR DIKA WANNAN A GUN MAIZAMAN KANTA

Securites takira tace”dan Allah waɗannan kuje dasu office ɗin mama waɗannan kuma kurakani dasu a play gram””

“to madam”

Hakan takasance

Ƙasan gun grass carpet ne tsanwar shar ga Abubuwan wasa dayawa jera kayan A ƙasan tayi kafin tanufi inda marayun kezama dan takirasu

…….

Fauzy kuwa da sallama tashiga dikansu suka kalleta kallo ɗaya Shureem yamata da Ansa sallamar ta yaɗauke idansa daga kanta
Sameer kuwa kasa ɗauke idansa yayi daga kanta yanajin wani irin yanayi game da ita

Sannu ku kawai tace

Kamar bazai ansaba yace”yauwa sannu” sameer kuwa ƙara dasƙarewa yayi dajin sweet voice ɗin ta yama kasa koda ƙwaƙwƙwaran motsi

Mama tace”a’a yarana kun ƙaraso kennan?? ina ɗayan ƴata AMREESH???

Wani iri yaji da anbaton sunan Aransa yace”inama yaga mamallakiyar wannan sunan sunanta yahaɗu Akwai yuwuwar itama takasance kyakkyawa

Zuciyarsace ta ƙwaɓesa dacewa inaruwanka da dika wannan? ɗan yamutsa fuska yayi Alamar baidameshi ba

Fauzy tace” tana play gram gun yaran”

Shigowa dakayan securites sukayi sukace” daga madam ne””

Mama tace'” bazaku daina wahala ba ko ƴata?'”

Murmushi tayi wanda kyanta ya bayyana

Taƙara ruɗar da sameer

Cikin girmama d sinne kai ƙasa tace'” ba wahala mama kuma ni bani cikin wannan dika Aikin AMREESH ne””

Mama tace” ai ina mamaki yarinya kamar ta dason taimako haka kullum cikin ai ko da saƙo take yaran sun shaƙu da ita sosai””

Fauzy taca”ai akwaita dason yara ne tanada tausayi ba abinda ta tsana kamar ganin kukan yaro batason ganinsa A damuwa musamman marayu””‘

Jinjina kai mama tayi tace’Allah kabata ƴaƴa nagari masu tausaya mata Allah yafiddaku wannan rayuwar”

Aɗan sanyaye tace”Ameen nizan ƙarasa gurinta””

Batajira ansar taba tafice dan dik ta takura da irin kallon da sameer kemata Ammafa kykykyawa ne Tafurta Ahankali

Taƙarasawa tahange yaran A zaune dik sunyi wani iri tausayinsu dama tausayin kanta tayi tayi zaman ƙaɗaici itama kafin tadawo MAIZAMAN KANTA!

Da murmushi kan fuskarta tace”KU ƘAWAYE NAHHH”””””
Dika yaran suka juyo

Ware hannaye tayi Alamar suzo

Aiko dagudu sukayo wurinta suna murnar ganinta tare da faɗin oyoyoyooo Aunty

Rungumeta sukayi naɗan wani lokaci kafin tace”muje muhuta ko?””

Bin bayanta sukayi cike da murna sunsaba da ita sosai har gaggawar jiran week end suke kawai saboda suhaɗu da ita

A ƙasan grass carpet ɗin dik suka zauna sunzagaye kwalayen data Aje A tsaka buɗesu tayu kafin tace”kowa yasha mana”

Da murna suka ɗiɗɗiba choculates biscutes Alawas ice-crem sai sha suke

Itama ice-crem ɗin takesha haɗuwa da yaran yakab sata fariciki yakan tunamata mahaifiyar ta lokacin da take ƙarama dasuna tare

Fira suka shiga yi suna dariya ita kanta dik ta manta damuwarta ta biyemusu sai dariya take

Fauzy taƙaraso tazauna taja choculates tafara ci tace’Ah badai Auntyn ku kukafi so ba ko? to nayi faɗa daku””

Atare sukace”a’a kema auntyn muce ai kuma munasonki dayawa”‘

Dikansu dariya suke

Mama tace”muje kuga yaran ko??”

dasauri sameer yace”to” yamiƙe dan yanason sake ganin wannan babyn

Tindaga nesa kakejin hayaniyarsu

Mama tace”to yaufa ai Amreesh tazo basauran wani maraici””

Shuraeeem dai Aransa yanajin wannan Amreesh ɗin tafara burgesa saboda halinta

Tinda yahangota yaji gabansa yafaɗi wani irin Abu dabazai iya misaltashi ba yaji yasoke ZUCIYAR SAAAAA…………….

NIDAI MUJAHEEDAH NACE SO NE💃💃💃💃💃

COMMENTS AND SHARE FANSSS

My whtsapp nob 09030835117 or 07031012948

(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)
[14/11 12:44 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): MAIZAMAN KANTA-
“”””Paid book”””
FREE 🅿️ 9&10 Last free page

STORY AND WRITEN BY✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN-

     🔔📚

JARUMAI WRITER’S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa’azantawa ilimantarwa, nishad’antarwa tare da fad’akarwa da jama’a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

   *⚜️©J.A.W📚🖌️

Littafin ƙuɗi ne

14/11/2021 SUNDAY NOVEMBER

WANNAN SHINE LAST FREE PAGE INSHA ALLAH DAGA WANNAN BAZAKU SAKE GANIN POSTING MAIZAMAN KANTA BA SAI KUNBIYA MAISO YAGARZAYO 09030835117 KADA KISAKE ABAKI LABARI DAN YANZUNE AKAFARA WASAN, WASA FARIN GIRKI YANXUNE WASAN ZAIƊAU ZAFI KUGARXAYO FANSS AKAN FARASHI MAI SAUƘI XAISAKE MUKUSHI

 Shigowarta gidan kenan tin A compound tahaɗu da Rasheed ƙanen Shurieem kamar bazai kulata ba saikuma yadaure yace"inawuni Aunty samha"

Aɗan yatsine ta ansa”lafiya bro shurieem naciki??””

Ataƙaice yace”a’a”

Dan mugun haushinta yake kanta yafaye rawa ga bariki fuska dik taƙoɗe da bleaching

“inayaje?”

Kikirashi kiji

Rasheed”karainani ko? nace inayaje”?

OPHANS HOUSE yafaɗa batare da ya kalle taba

Sanye take cikin wani shegen ɗinki dik surar jikinta bayyane

Komawa mota tayi tanufi OPHANS HOUSE

Tsaki Rasheed yaja yace”Allah yasa yaɓallaki tin chan banza kawai””

Ice-crem ɗin hannun wani yaron taƙarɓe tamiƙe cikin dariya tace”ni wannan nakeso shizan sha”” tagudu Aiko yabita shima gudu sukafa suna zagaye gurin

Kallonta shuraieem yake bako ƙyaftawa

By mistake taɗan bige da wani icce ai ko tayi baya luuuuu zata faɗi dasauri yamatso yatare ta tafaɗa ƙirjinsa

Jira kawai taji tafaɗi ƙasa amma ga mamakinta saitaji shuru ƙamshin wani turare keta yawo A hancinta buɗe ido tayi A hankali ɗan tsurawa juna ido cikin ido sukayi dikansu atare sukaji faɗuwar gaba kamar ta sak da minister tabayan kansa yake wannan wace irin kamace haka””??

Itako mamaki take yaushe yazogun wayeshi meyasa taji wani iri daganinsa gashi zuyarta saibugawa take fat fat fatt Wannan shine karo nafarko data taɓa haɗa jiki dawani namiji shys bugun zuciyar ta yatsanta

Samha da tinshigowar ta tahangosu Ahaka take wani baƙin kishi yarufeta batasan lokacin da taƙarasa gun ba tafincike Amreesh daga jikinsa ta tureta gefe

Dataimakon fauzy tatsaya bata faɗiba

Ƙarasowar sopy kinen dan samha takirata suhaɗu gun

Sopy tace”lafiya meyafaru samha?””

Tana huci tace wanan karuwar mana tana neman shishshigewa Shuraiee

ƙwalalo ido supy tayi tace lalle wannan karuwar???

Cikin fushi Fauzy tace”dik wanda ya kalleku yasan kunfi cancanta dasunan karuwa karuwar ma kilaki kuma magajiya dube ki dik jeme kamar takarda ga fuska dik bleaching””

Sameer yace”dan Allah kuyi haƙuri ke samha wuce mana”

Kaga dakatamun malam kada kamun hayaniya Akai

Shurieem yace”kaga muje banson wannan hayaniyar”

Nunata da yatsa samha tayi tace”wannan yazama nafarko kuma naƙarshe da zansake ganinki da broh shuraieem domun shi nawa karuwar banza wama yasani ko a uwarma karuwa c………..

Wasu kyawawan maruka har 3 Amrieesh tasauke mata take gefen bakinta yafara fidda jini

/Abinka da fatar bleachinga🤣🤣🤣 Au bari dai nayi shuru🤭🤭 ni Mujaheedah/

Cikin yanayi nafusata tace”idan bakinki zaifurta banzar kalma ga mama na to wllh saina yagalgalaki bazan lamunce cin zarafin mahaifiyata ba ga kowaye, ke kika damu da wannan Abun tanuna Shuraieem nibanga wani Abun burgewa tare dashi ba, kisani ni nafiƙarfinki dama sauran karnukanki nawuce matsayin karuwa saidai A kirani da “””MAIZAMAN KANTA!””” kisani ke kinmun ƙaɗan saidai nayi da ubanki Alhj, Badamasi

wucewa tayi Afusace tanufi motarta

Fauzy tabi bayanta dasauri sameer yabi bayanta yana bata haƙuri amma bata kulashiba da ƙyar yasamu taɗan saurateshi tabashi number ta

Samha kuwa riƙe da kumatu sukabarta tana maitsananin baƙinciki wai babanta kenan tana nufin tana tarayya da babanta?????

Shuraieem kuwa tsananin nauyin kalmar MAIZAMAN KANTA sun hanashi koda motsi

Sopy tace”tab tinda tafaɗi haka wllh to tanada bagjet da babanki tabbas ita tafi ƙarfin karuwa saidai MAIZAMAN KANTA! itace takeda kamfanin shoes and galary luxury Sannan itaɗin MAIZA MAN KANTACE bata harka da ƙananan maza saimanyan masu ƙuɗi
Bugu da ƙari itace ƳARRRR………………….

WAYYO HOOOOH LABARIN YAKORO SAIDAI KASH ANAN FREE PAGE YAƘARE

AKWAI TAƘADDAMA SOSAI SHIN ITACE ƳAR WA? WANENE UBAN NATA???? MEYA RABATA DA GIDA??? SHIN MAHAYFIYAR TA TANA INA?? MEYE SILAR AMSA SUNANTA NA MAIZAMAN KANTA??? SHIN MEYASA TA TSANE MAHAYFIN NATA? WACECE ITA?? WANENE SHURAIEE? MEYE HAƊINSA DA MINISTER? WACECE SAMHA??? WACECE SOPY??? WANENE SAMEEER??? MEZAI FARU A GABA??? KAIH KAIH KAIH WANNAN LABARIN AKWAI ABUBUWA DA DAMA ACIKI GASHIDAI MUNKORO AMMA FREE PAGE YAƘARE,,, KI HANZARTA KA SHIGOWA LAYI KIBIYA NAKI ƘUƊIN CIKIN ƘANƘANIN RAHUSA DOMUN MALLAKAR WANNAB ƘASAI TACCEN WANNAN LITTAFIN NA MAIZAMAN KANTA 09030835117 INA SAURARONKU TA WANNAN WHATSAPP NUMBER ,, LABARIN YAYIFA💃💃💃💃💃💃💃💃

COMMENT AND SHARE FANSS

My whatsApp number 09030835117 or

07031012948

TAKU HARKO YAUSHE ✍🏼 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN Marubuciyar📚🖊️📗📱📲 Faherths hot love, Sainakashe mijina’, So sirrin zuciya , Raunin macce baya hana ɗaukar fansa! all is free by MAIZAMAN KANTA IS LANDING PAID BOOK “NAƘUƊI NE”” Farashi mai sauƙi

ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)
[15/11 5:33 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): MAIZAMAN KANTA!- *

    ^^^°°Paid book^^^°°

🅿️11&12

STORY AND WRITEN BY✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN

Not free it’s paid if like my book so please paid and rid succefull mind

🔔📚
JARUMAI WRITER’S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa’azantawa ilimantarwa, nishad’antarwa tare da fad’akarwa da jama’a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

   *⚜️©J.A.W📚🖌️*

14/11/2021 MONDAY NOVEMBER

 *Free page yaƙare tindaga page 1 to 10 11to 100 naƙuɗine kibiya kikaranta hankali kwance ƴar'uwa bada ƙuɗi masu yawa nasauƙaƙa saboda yawan kiran babu ƙuɗi nima nasan hk km kunnuna kunason book ɗina na MAIZAMAN KANTA! To nasauƙaƙa ɗin kitura katin 100 ta wannan number👉 09030835117 inamuku maraba fansss*

IDAN AKAƊAN JINI SHURU TO AMUN AFUWA XANYI BUSY NE SABODA AUNTYNA TAHAIHU A YAU

Tsaki shuraiee yayi yabar gun Amma yanajin haushin kalmar wai “MAIZAMAN KANTA!” Kenan ita karuwace!??

baisaniba Ashe Afili maganar tafito

Kawai saiji yayi sameer nadariya yace”gashi kuma ganin farko ka kamu ba”””

Mtswww tsaki yaja yaje yashiga motarsa kawai

Samha kuwa dakatar da sopy tayi tace”wannan baidameniba amma wllh idan tace zata shiga tsakanina da shuraieem wllh sainaga bayanta dan ko mahaifinsa bazai rabamu ba balantana ita”

Fuuuu tawuce

Mama dai sallami kawai take

Tinda suka shiga motar batayu maganar ba har suka ƙarasa direct ɗakinta tashiga Alwala tayi tabuɗe Qur’ani tafara karantawa dansamun sauƙin zafinda zuciyarta

°°°°°®®®°°°°°©©©°°°°°

WANENE SHURAIEEM?????

Alhaji jameel baƙo ɗankasuwa shahararre yanada mata 2 salma da zannura…

Minister babban Abokinsane tin yarinta

Ƴaƴansa 6 shuraieem shine babba sai Rasheed d nadiya sai Ameera itace Autar ɗakinsu ƴaƴan Hjy. salma kenan

Sai ƴaƴan hjy. Zannura 2 itace Amarya sulmee Abdull ….. Samha ƴar ƙanwar hjy, Zannura ce tazo Abujane dan ƙarasa masters ɗinta Acewarta amma azahiri sheƙe Ayarta kawai take, Shuraieem yatsaneta sosai amma itako tana mutuwar sonsa ,,, sopy ƙawartace Anan Abuja take gun shashancinta suka haɗu

Ƴaƴan nada haɗin kai dan Abba baififita kowace daga cikinsu ba Amma yakan nuna Uwar gidansa Salma nada daraja kuma yanaƙaunar ƴaƴansa musamman Shuraieem dan baya gujewa umarninsa komai wahala

++++****®®®®®©++++

WANE NE SALEEM???

Alhaji kabiru sani ɗankasuwane shagunansu kusa dana Alhj, jameel Abokaine sosai yanada macce ɗaya ƴaƴansa 4 sameer Naxeer najwa sumayya

COMMENT AND PLLL DONT SHARE B/C IS PAID

My whtsApp num 09030835117 or 07031012948

(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button