
Kamar yadda yan uwa suka bukata,ayau zamuyi bayani akan yadda za’a hada magani wanda yake karawa mata ni’ima kuma wannan hadi yana kara lafiyar jiki ga maaurata
ABUNDA ZA’A NEMA.
- Dabinu mai kyau
- Girfa(Cinnamon)
- Bushasshiyar Citta(dry Ginger)
- Zuma mai kyau.
YADDA ZAA HADA.
Da farko za’ai blending din dabinon da ruwa kadan a zuna a cikin wani madauki mai kyau,sannan ka kawo garin Girfa kamar chokali 10 Garin Citta chokali 5 a zuba a ciki sai a kawo Zuma kamar Kofi daya da rabi a Zuba akai a cakuda sosai sannan a rika shan chokali 2 sau 3 a rana.
Zaki bada labari.
CIWON DAƘE ADDABAR MATA:
Call or wassapp
08068962793
0822754698
PELVIC INFLAMMATORY DISEASE
Shi kuma PID yana hana haihuwa yana saka cancer idan baa
treating ba Alamominta sune akwai
- Kaikayi
- Farin ruwa mai kauri
- Kuraje
- Ciwon mara
- Ciwon baya
- Yawu kamar mai ciki
- Idan mace tayi fitsari zataji zafi.
Kadan kenan daga cikin alamomin da mace zataji
Amma wasu alamomin sun danganta da causitive agent din ne
Wato abin da ke kawo cutar.
Dr-Nuraddeen katsina
08068962793
Leave a Reply