MAGANIN GYARAN NONO

Kara girmansu, cikowarsu, mikewarsu, kara musu sheki da kuma hana su zubewa.

Sai a gwada daya daga cikin wadannan hanyoyi.

1) Wacce nononta ya zube a sakamakon shayarwa, ko kuma su ka zube sakamakon rashin samun abinci mai dauke da sinadaran da ke gina nono, sai ta yi wannan hadi.

1- Habbatussauda
2- Hulba
3- Alkama
4- Gyada
5- Ridi ko Kantu
6- Danyar shinkafa
7- Busasshen karas.

 A hada su waje daya, a markada ko a nika. Sai a dinga diban cokali biyu a sha da madara, kullum, safe da yamma.

2) Masu karamin nono kuma

Wacce kuma ta ke asali nononta dan karami ne amma tana so ya kara cikowa, ya taso sosai, to sai ta yi wannan hadi.

1- Albasa madaidaiciya
2- Zuma
3- Garin gero
4- Madara

Yadda za a hada.
Ki samu albasa madaidaiciya, ki yanyanka, sai ki
saka a tukunya da ruwanki ta tafasa shi sosai
har sai ruwan ya koma baki, sai ki juye ruwan ki
sami zumar ki mai kyau, garin gero ludayi daya,
madara ta gwangwani daya na ruwa sai ki juye
su kan ruwan tafasasshe albasa nan ki sha .
Amma fa karki bari ya kwana baki shanye ba.
Wannan hadine da zai gyara miki nono

3) Wacce ta ke so nononta yay kyau da laushi da sheki.

Idan Ana so nono yayi kyau yayi laushi da santsi
da girma sai ayi wannan hadin.

1- Aya
2- Gyada
3- Ayaba (plantain)
4-Alkama
5- Madara

Yadda za a hada.

Zaki wanke ayarki, sai ki hada da gyadarki ki
markada su, ki tace, dama kin yanyanka ayabarki, kin busar, kinyi gari da ita, kin tankade sai ki rikka
diban garin plantain din kina hadawa da ruwan
ayaba gyadarki kina sa madara ta ruwa kina sha.
Zai gyara miki nono domin wannan hadi ne wanda sai kin sha mamaki.

4) Mai shirin shiga daki.
Idan za ay Ed bikinki amma kina so nononki ya cicciko, ya tsaya, kara kyau, sai kiyi wannan.

A samu garin Hulba, sai ki tankade, yay laushi sosai. Sai ki dama ta da ruwan dimi, ki shafe nonon, ki saka rigar mama wacce ta matse ki. Da safe sai kiy wanka da ruwan dimi, ki shafe su da man hulba. Kiyi haka kamar sau uku zuwa biyar ko bakwai. Kin

Dr-Nuraddeen katsina
08068962793

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*