You are currently viewing MAGANIN DAFIN TSAKA

MAGANIN DAFIN TSAKA

Ina masu Barin abinci ko abinsha a bude to wlh ku kiyayi kan ku domin akwai matsala ta tsaka da sauran manyan cututtuka Allah ya tsare.

Idan Kuma mutum ya Sha ruwan da tsaka ta Sha ko tayi fitsari ko ta mutu a ruwan to kar ayi da wasa domin kisa yake ga maganin cikin sauqi.

1* GANYEN TUMFAFIYA 2
2* NAMIJIN GORO MANYA 2
3* JARKANWA YAR KADAN

Ahada a kir6a a bawa Mara lafiyar ya Sha a take zai yi wani Baqin Amai Mai yauqi to da ikon Allahu ya warke.

Ga masu hikima ku hada Mai yawa a daka a shanya ya bushe a daka a tankade sai a ajiye duk lokacin da matsalar ta taso sai a bawa Mara lafiyar chokali daya ya Sha

Leave a Reply