Maganin Ciwon Ulsa Sadidan

Yan masu Albarka Idan Kana Fama da Matsalar Ciwon Ulsa , Kanemi wadannan abubawan Insha Allahu zata Zama Tasiri, Amma sharadine kayiyaye duk Wani Nau in abincin da me Ulsa bayaci ko sha .

A nemi

Peak ta Ruwa 1

Kurkur ( a nemeshi a wajen Yan koli )

Za a Samu Kurkur ½ teaspoon da Madarar Ruwa Gwangwami 1 , se azuba Garin Kurkur din , ajuya asha , sau 1 arana , har tsawon nakwana 7 Insha Allah Zaa ga Gagarumin canji.

Ai Sharin Dan Allah Yan Uwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *