kalaman soyayya masu ratsa zuciya

Queen fatima zahra na nakasa barci sabo da tinanin ki Kece hasken kowace rana, kuma kece kyakkyawan da dare a rayuwata, sannan kuma kece sanadiyyar jin dadina gami da farin cikina. Don haka na sadaukarda rayuwata saboda ke Queen zahrat
♥♥♥♥♥♥

🎋
🎈
💝

 kamar yadda taurari ke yin haske gamida kyalli a sararin samaniya. To haka fuskanki take haske gami da kyalli a cikin zuciyata.
ba zan iya rayuwa daidai da minti dayaba ba tare da ke ba., saboda kece kadai a rayuwata ina sonki. Ina kaunar ki gimbiya ta kece masoyiyata ta hakika a cikin wan nan duniyar, ina sonki na ne har abada.
ko alama ba zan iya mantawa da keba saboda cigaba da kaunarki abune mara gushewa ina sonkine fiye da yadda nake son kaina.
ina sonki ne fiye da yadda kike tunani ina sonki san nan kuma a shirye nake da na mutu a kanki
bani da wani abuda zan tuna a koda yau she fiye da ke.
kowane irin ma tsayi zan fuskanta a rayuwata koyaya jama’a zasu tsaneni, yake zuman raina koda me mutane zasu kirani. To kuwa zan kara farashin soyayyata a gareki
zan cigaba da sonki. Kuma zan nuna miki soyayyata a gareki tsarkakakkiya ce.
nayi imani cewa ”soyayyarmu ta hakikace” ba a binda zai sanya in daina sonki har a bada komai tsa nani komai wuya♥♥♥♥♥♥

🎋
🎈
💝

 Queen Fatima zahra na
,kece farin cikina hakika ba rayuwa gareni idan bakya kusadani duk na damu yaxanyi da rayuwata jinina ya riga ya gaurayu da naki Ilove you Queen fatima zahrat♥♥♥♥♥♥

🎋
🎈
💝

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*