kalaman soyayya hausa da turanci

zafafan kalaman soyayya hausa da turanci

You showed ‘me how it is to be loved, and you showed me how it is to be care of you, I love you forever,

Kin nuna 1min yadda ‘ake ‘soyayya, haka kurna kin nuna min yadda zan‘ kula da ke. Ina sonki har abada

Every message,’is a smile, every word is like rose, but when you are with me” .don’t run away

Dukken sako murmushi ne, dukkan kalma tamkar fure ‘ce,

I love the way you love me don’t leave me down, don t ever run away from me I love You.

Ina son yadda ki ke so na, kada ki yasar da ni, kada ki taba juya min baya. Ina sonki.

Surely, I realy love you, and I want be your Husband forever, be with rne please.

‘Tabbas,‘ ina matukar ka’unarki, kuma ina son kasancewa miji a gate ki har abada, don Allah ki kasance tare da ni.

You kuows i wish i can be with you every time for seven days a week, I never seem to get enough of you my love, I love you.

When I Could be any part .of you, I wish ti be yours forever, to be conCeived in your soul.

Yayinda zan iya zama wani bangare naki zanso na zamo naki na har abada, na zamo a ruhinki.

I love you aud always will. you have filled a space no one could fill I love you more.

Ina sonki, kuma zan ci gaba da sonki, ki cike gurbin da bawani da zai cike. Shi ina sopk matuka.

one thing which will, never end is] our. love with you, tibecause you’re the only one :in my heart.

Abu daya da bazaitaba k’arewa ba ‘shi ne soyayyarmu da ke, saboda ke kadai ce a cikin zuciyata.

My love for you is true and it’s surfaced the day I first saw you. I love you more than I will tell you.

Soyayya a gare ki gaskiya ce, kuma ta ginu ne daga ranar da na fara ganinki, ina kaunarki fiye da yadda zan fada maki.
My feeling love you, and my. heart just far you. I will love you forever. I miss you ‘mydear.

Ra’ayina‘ na kaunarka, kuma zuciya-ta saboda ‘kai.’Zan cigaba da, sonka har abada. Nayi kewarka abin kaunata.

‘ I can’t never let you go from my heart, I will love you until the end of my life.

Ba zan taba barinki ki tafi daga zuciyata ba. zan kuma ci gaba da sonki har karshen rayuwata.

You’re all l never dream of all want, all I need, not even a billion dreams could not describe what you are to me only these words can. ‘

Ke kadai ‘ce wacce na taba mafarki a kanki, abin da nake .bukata, ab‘in da nake ra’ayi, koda kuwa’biliyoyjin mafarkai ba 2a su iya siffanta yadda ki ke a
gare ni ba wadannan kalmomin za su iya.

How you can ask rain not to drop, when clouds’exist? I just want” ask you how‘ much you love me?

Ya ya za ki ce da ruwa kada ya zuba, yayinda Girgije yataru ? ina Son na tambaye ki ya ki ji dangane da soyayya ta?


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*