Hausa Novels

JININ MULKI CE HAUSA NOVEL

  _RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._

MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....

Related Articles
   *NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*

LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA

       Godiya ga Allah maɗaukakin sarki mairaya matacce bayan mutu kuma yafidda rai cikin matacce,  Inaƙara gdy ga Allh daya sake bani ikon kawo muku wannan littafin nawa maitaken *JININ SARAUTA CE👑* Allh kabamu ikon ɗaukar darussuka masu kyau yahane kuma yakaremu daga munana Allah kaimuna maganin fituttunu da masufun da kedamun ƙasarmu Nigeri'a zaman lafiya da shuwagabanni nagari dama Arzikin ƙasa Ameen...
_Nasha faɗa muku kuma zanƙara maimaitamuku Ayanzu cewa bana rubutun littafi saboda kilaranta kiji daɗi ko kaji daɗi kawai, Inayine dan ki Amfana nima na Amfana su Amfana mu Amfana da darussuka masu kyau dake ciki, marasa kyau ɗin kuma muwatsar Allah yabamu iko_

BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM

FREE 🅿️ 1TO 5

    ………Wata iriyar ƙurace ta garauye Harabar *Ƙhausar medical hosbital* inda masu gadin dik suka watse bakin gate ɗin sukabawa wanda kecikin motar hanya, marasa lafiya dake wurin kuwa dik suka ruɗe masu Asthma nantake suka sume Anan,  Motar Aka faka tinkan ta ida tsayawa wasu daga cikin motocinda suka mata rakiya kimani mota 4 suka firfito suna mai bada girma gawanda kecikin motar,  Kuyangun mata Aƙalla zasu kai biyar suka fito suka rissina gaban motar suna jiran Shugabar tasu fitowa,   

Dikkan wurin kowa yaƙagu dayaga wani ɗan walaƙanci ne haka Amma dagani kuyangu haɗida securities ga dogarawa 2 kasan kowaye dag jinin sarauta yafito,.
   Saida wanda kecikin motar yaɓata sama da 2,houra sannan naga Anzuro wata irin haɗaɗɗiyar kafa wanda tasha jan lalle ya zauna da yanayin kalar fatar tata, ƙafarta sanye da wasu mugun hils masu tsini waɗanda sukayi daidai da ƙafar tata, 

 Bin ɗayan ƙafar nayi da kallo domin naƙagu danaga wacece mamallakiyar ƙafar,

Takwashe sama da 30 second sannan tafidda ɗayan ƙafar, bata fidda gangar jikin ba saida tasake kwashe wasu Awanni sannan tafito,  Tindaga ƙasan ƙafar tata muka bita da kallo zuwa har kan fuskarta,

 Ya subhannallah Abunda nafurta kenan Araina, dankuwa faɗar irin kyanta ɓata lokacine saidai naɗan kwatanta muku ƙaɗan, Sanye take cikin wani tsadadden lace red colour wanda yasha Adon duwatsu, taɗaura Alkebba tagidan Sarauta sama wadda harja take ƙasa, fuskarta ɗauke take da madaidaicin ɗan ƙaramin baki wanda tamkar Anzaga da rexa saboda zamansa ƙarami, laɓɓanta pinks ne sosai tamkar tashafa janbaki wanda bahaka yake ba, gaban koshinta nakalla naga yalwataccen gashi kwance Agaban goshin nata dik da ɗantsito ne amma hakan nabaka tabbacin tanada gashi, idanuwanta manyane darara ɗauke da zarazaran Gashin gira, hancinta dogo ne har baka, fararce sol wadda farinta yakeda wani ja-ja-ja  Gimbiya *SIMRAT KENAN JININ SARAUTA*

 Kallo ɗaya zaka mata kashaida itaɗin *JININ SARAUTA CE👑*

Tafiya taƙe cike da taƙama haɗida ƙasaita kuyangun nata kuwa suna riƙe da bayan rigartata wadda keja harƙasa, Mutane suka zuɓe suka fara miƙa mata gaisuwa Haɗida yabonta fuskokinsu ɗauke da murmushi, Wasu naji Aransu ima Ace itaɗin namiji ce da ita zasuso tamallake karagar mulkin nasu,

shigewa tayi cikin Asibitin naɗan lokaci kafin tafito tasake komawa motar sujiya.,

Saida sukabar Asibitin wasu sukafara zance ai Simra nada kirki tawata fuskar saidai tawata fuskar sam bata dama dan kuwa itaɗin *JININ MULKI CE👑*

Takanje dakanta Asibitoci da dama takai taimako naƙuɗi dama wasu Abubuwan buƙata, GIMBIYA SIMRAT nada kirki ga tausayi saidai fa idan kamata bazata barka ba saita ɗaufansa, Shiyasa sam ƴan gidansu basa ƙaunarta dab mahaifinta nasonta sosai, kuma yanaji da ita,  .

 ************

wani kyakkyawan matashi nahanga zauna saifaman cike ciken takardu yake saida nahango rigar lawwyers Abayansa nafahimta shiɗin barrister ne,

Wani matashin kamar dai shi yashigo da sallama A office ɗin

yana faɗin “Brr Amnir wai kanada labarin posting letter ɗinmu zuwa Yola tafito? yanzu shikenan zamuje gaban iyaye da kakannin mu ƙorafin su baffa da innoji yaƙare kanmu,”

 Harya gama surutunsa Amnir baiɗagoba balantana yasami damar cemasa wani Abu,.

Sam Anir baidamu ba dan sarai yasan halin ɗan’uwan nasa Akwaishi da miskilanci,

  Saida yagama cike takardar gabansa tsaf sannan taɗago tare da zare gilas ɗin idanuwansa, cikin rashin son magana Yace,"Eh naganta namayi signing naba so gobe jirginmu zaiɗaga yanzu zanje nagabatar da wannan case ɗin dana gama saimu wuce hostel ɗin namu," 

Baijira ansarsa ba yafice..

Wannan kenan….

  WACECE GIMBIYA SIMRAT?   WANENE BR AMNIR? 
DA ANIR??

SODAN SANIN DIKA WAƊANNAN MUKASANCE TARE, COMMENTS AND SHARE PLZZ🙏🙏………………

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948....

BASEERATA ITACE ARZIKINA😍

JININ MULKI CE👑 PAID BOOK #300 ONLY

  _RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._

MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....

   *NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*

LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA

THUSDAY 24/8/2022 AUGUST

 *FREE 🅿️ 6 TO 10*
    _WACECE GIMBIYA SIMRAH❓_     Simrah ƴace gurin Mai martaba sarki Adal raheen, sarki mai matiƙar Adalci da tausayin talakawansa, Yakasance yana da mata 4 Amna, itace tafari tanada ƴaƴa Raqeeb Simrah najir sanir huxna, Anakiran mahaifiyarsu da Umma,.

  Sai Umna Wadda keda ƴaƴa 3 ranir hamar sunaiha,  dik cikin ƴaƴan Umma gurin sanyin hali da tausayi ba kamar sunaiha zuwa hamar Amma ranir kam Akwai Akwai mugunta, Anakiranta da Momma

Sai Nasma tanada ƴaƴa 2 rak junar junaida ƴan 2 ne,  suna masifar ƙaunar Umma da ƴaƴanta musamman Simrah, Anakiranta da Amma..

Sai Salma wadda itace Amarya cikon ta 4, tanada ƴa ɗaya rak Anisa, dik tashin hankalinta baiwuce tasami ɗa namiji ba kuma gashi koma cikin takasa samu haryanzu wannan yasa idanuwanta yake kan Umma da Momma saboda sune sukafita ƴaƴa gashi sunada maza sosai, Mama tayi masifar ɓata ƴarta Anisa muguwace tana son mulkin Zalunci wannan yasa jininta yahaɗu da Anir suke aiwata ƙullalliyarsu Abayan gida, Anakiranta Momma.

Salmanu Ƴanada mata ɗaya Samira sai ƴaƴa 3 Maza 2 macce ɗaya Waziri mugune naƙarshe saidai cikin taku yake tasa muguntar burinsa baiwuce mulkin nahiyar Misra yadawo hannunsa ba, wannan yasa tafiyarsa tayi kyau da momma,.

 Wannan kenan...... Aɗayaɗan ɓangaren...

WAYE BRR AMNIR DAMA ANI??…………

Barrister Amnir haifaffen ɗan garin yola ne cikakken bafulatani, Malam jauro shine Hakimin jumeta dake cikin garin yola, ƙauye ne matsakaici mai matiƙar kyau dan kuwa Alhaji Jafar ya gyara garin sosai,  Baffi yanada mata 1 Jume inda sukeda yara 3 Amnir Samir sai Autar su mairo wato maryam, sunada tarbiya iya kar samuwar tarbiyar mahaifiyarsu,.
 Alhaji jafar kuwa shine ƙanen baffi inda tinsuna ƙaƙana yake da sha'awar siyasa hakan yasa yadage gurin neman ilmi bayan sungama ƴar ƙaramar sakandiri dake garin jumeta da ƙyar yasami yardar iyayensu yafita birni karatu cikin ikon Allah yasami aiki can baya yagama yabijiro da son takarar gwamna sanin yanada ilimi kuma ɗan gidane hakan yasa Aka zaɓeshi, inda baffi yazamo hakimin garin,

Jafar yanada mata 1 shima wadda Auren zumunci ne (KUNSAN FA SU FULLO BASU CIKAYIN MATA SAMA DA 1 DIK ƘUƊINSU KO MATAR NAN DAI ƊAYA TO TA ISHESU BASU ƘARI INDAI CIKAKKEN BA BULATANINE TO MATA ƊAYA ZAKA SAMESHI DA ITA KUNSAN FA FULLO AKWAI😂 AFFFF BARI DAI NAYI SHURU BANSANI BA KODASU CIKIN READERS🫢🤭🫣😂🤩😉)

  Ƴaƴansa 3 Anir hajara lamir.,
 Tinda Aka yaye hajara tadawo gun Inna jume da zaman kasancewar dik yayunta maza ne ba mata yasa takeson zama inda inna jume gun mairo haka tarenesu tamkar tagwaye, kasancewar basuda hassada ko ƙyashin juna suke zaune lafiya, dik da Abba jafar baicika zaman garin ba amma yakanzo akai akai ga Ayuka yanayi sosai, dan har makarantu yagina kuma Anan ƴaƴansu ke karatu tare da na Al'umma, shi ya ɗuke nauyin karatun Amnir da Anir zuwa ƙasar waje harsuka sami damar zama manyan lauyoyi masu zaman kansu suna ƙaunar junansu sosai yanzu haka suna ƙasar Cairon dan ƙara karatu dama gabatar da wata shari'ar, inda kakarsu Innoji taketa masifa tanason jikokinta kusa da ita dan haka sudawo gida,  

   Samir da lamir ma haka sukan ɓangaren likitanci sukayi dan haka Abba yabuɗe musu ƙaramar Asibiti Anan ƙauyen, inda mairo da hajara kuwa yanzu suke a sakandiri Amma Ajin ƙarshe suka shiga,.Wannan kenan,   *YANZU ZAMU FAƊA CIKIN LABARIN GADAN GADAN KEDAI KADA KIBARI KADA KABARI ABARKA ABAYA ABARKI ABAYA MAZA HANZARTO BIYON #300 DAN SAMUN WANNAN LITTAFIN MAIƊAUKE DA DARUSSUKA DA DAMA DAMA SOYAYYA TAUSAYI DAMA ABUN AL'AJABI DIK ACIKIN LITTAFIN _JININ SARAUTA CE_👑*

 _KUYI HAƘURI KUYI MANAGE DA WANNAN BANIDA LAFIYA NE INA FAMA DA CIWON ZUCIYA PLZZ KUTAYANI ADDU'A FANSS ALLAH YARABANI DA CIWON DAN ALLA🥹🙏_

GAMASU BUƘATAR SHIGA JININ SARAUTACE FANSS GROUP ƘOFA ABUƊE TAKAWAI KAWAI KUMIN MAGANA 07064904617 DAN SAKU GROUP ƊIN GAMASU FACEBOOK ZAKU IYA SERCHING GROUP ƊINA DAN SHIGA MAISUNA NOVELS OF MUJAHEESAH GROUP KO ZAFAFA HAUSA NOVELS, IN ICON GROUP ƊIN NASAKA GIDAN LITTAFAN HAUSA TO SHINE NAWA, NGD MASOYANA SAIMUN HAƊE

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

BASEERATA ITACE ARZIKINA😍

JININ MULKI CE👑 PAID BOOK #300 ONLY

  _RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._

MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....

   *NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*

LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA

  *FREE 🅿️ 11 TO 15*

Ahankali tasauka daga kan step ɗin kuyangi sai gaidata suke direct babban garding ɗin gidan tanufa inda tadakatar da kuyanginda suka biyota tashige itaƙaɗai, Wani mutum nahanga zaune dika sanye yake cikin baƙaƙen kaya yarufe fuskarsa da wani baƙin ƙyalle wanda shine yayi rawani dashi, Ƙarasa gurin tayi tazauna tana faɗin,”Naɗan ɓata lokaci ko? inaneman damar fitowa ne shiyasa,”

    Cikin wata babbar murya Yace,"da kin ƙara ɓata lokaci da bakizo kin sameni ba, yanzu meye dalilinki na kirana nan ɗin?,"?

    Hunmm saida taja dogon numfashi sannan tace Akwai matsalafa Agidan nan kana sane ƴa ɗaya tak gareni kuma ko ita macce to yakake ganin burina zaicika nasamun ɗinbin dukiyar nan kuwa," Momma taƙarasa maganar cike da damuwa,.

      Dariya mutumin yayi mara sauti sosai ,"Wannan ai sakarcinki ne koda baki haifi nakiba ai suma saiki hana su haife nasu danku zama ɗaya"

Ɗan jim ƙaɗan tayi “Kanada gaskiya amma kasan sunada tsari jikinsu ba hardaima Gimbiya Amna shigeyar bata zauna hakaba gayawan ibada hatta ƴaƴan nata bata barsu Abanza ba, Amma Ayanzu shirye nake dan ganin bayanta ta kowacce fuska kuma ba ita ƙaɗaiba harda zaina,”

  "To ita nasma fa? ko banda ita tinda yara 2 ne da ita rak,"? yajefo mata tanbayar yana murmushi, dik zancen nan dasu cikin halshen larabci sukeyinsa,.

  "Hunm kaidai kabarni kawai ai dikansu bawanda zan saurarawa musamman idan kalura shegun kansu haɗe yake, nikaina nakan waskene na zauna cikinsu dan cimma burin amma ta zuciya tana ciki tana ci wllh dikansu sainaga bayansu bama kamar shegiyar nan mai masifar farinjinin nan Simrah kafin nafara dakowa takanta zanfara gashegen wayon tsiya,"   "To ni haryanzu banji kinkawo maganar uban gayyar ba shi mai martaba zuwa magajinsa Raqeeb wanda shine silar zuwana Anan,"

“Hakane amma kasan idan muka kashe sarki yanzu bamuda wata biyan buƙata ni banda ɗa balantana nashirya kitimurmura ganin Anbasa sarautar yana mutuwa to ɗansa Raqeeb zai hauka kaga bamuda wata mafaka kai dole ma katattara naka naka kabar masarautar dan inada yaƙinin raqeeb bazai barka ba, to mufara ganin bayan Raqeeb ɗin zuwa simra wanda inada yaƙinin rashinsu kan iyasa sarki yaha ɗiye zuciya ya mutu kowa ma ya huta kaga ba sauran matan gidan sarki dagani saikai mugade dukiyar,”

Dariya yasaki ,”Ammafa ke muguwa ce sam bakida imani wllh amma nine zangade karagar ai ke kuwa kizama matar sarki nagaba,”

Harara tawatsa masa,"Mugaye dai waya kaika mugunta kaida ka hallaka matar ka zuwa lan cikinka guda dan kawai kazo wannan matsayin dakake kai ai kafini mugunta ni bantaɓa ɗaukar rai ba iyakacina nafake da sihiri sai makirci,"

“Ah ya isa haka Salma banda zagi ko tone tone dikanmu dai mugaye ne kuma sauran matan suma kiɗauka kamar da gawarwaki kike zauna,” yana gama faɗin hakan yabar garding ɗin,.

Ajiyar zuciya Mama tasauke tareda ƙullatan wannan mutumin daya tashi tace,”ni ba sakarya bace da zan yarda dakai dole nima naɗau mataki bayarda zanbari kazama sarki, miƙewa tayi tabar wurin,.

Shima ɗin Aransa haka yake Afili yafurta,"sakarya ni bawanda zankashe cikinsu saidai naɓatar da simra dan koba komai tana walaƙanta ɗana Akan bata ƙaunarsa kuma da sunanki zanyi amfani, kece zakiyi mutuwar kasko wllh," Murmushin mugunta yasaki inda yabi wata ƴar ƙaramar ƙofa yafice gaba ɗaya daga sashen sarautar batareda kowa yagansa ba,..……………………………………………

Zaune nahange Simra tana taunar tufa tana murmushi inda ɗayan kuyangarta kebata labarin nishiɗi, kamar kullum fuskar nan tata nannaɗe kamar dai yadda tasa,. Manif ne ya ƙaraso wurin cikeda murmushin ganin Simra Anan, Zama yayi gefenta bako sallama, kuyanginta suka gaidasa, ɗagamusu hannu yayi tare da faɗin”Kubar nan zanyi magana da JIJIN SARAUTA SIMRAH Matata tagobe da yardar Allah,”

Dikansu suka watse wurin yarage dashi sai ita, tinda yazo gurin taɗaure fuska dik da fuskarta rufe take hakan baihana bayyanar fushin nataba ga Alama dai bataso ganinsa ba dama maganarsa, amma bata tanka masa ba kuma bata kalleshiba,

 "Ran ginbiya matata tagobe yadaɗe barka da hutawa idan ke bazaki gaida mijinki ba toni na gaidake matata,"
Still bata ɗagoba kamar ba ida yake maganar ba, 

“Haba Simrah meyasa kikejin daɗin walaƙantani kodan kinga kinada kyau kuma ke JININ MULKI CE👑? to kisani ko kiso karkiso saina Aure ki kuma nayi mulkin babban birnin Misra,”

 Saiyanzu taɗago tamasa kallon walaƙanci kafin tace cikin muryarta kamar sarewa "Zaka iya gwadawa ai amma kasani yaƙine kake neman tarowa kanka wanda bakada shiri akai,"

Tana gama faɗin hakan tamiƙe tabarshi zaune cike dajin haushin kalamanta amma yaɗaukarwa kansa saiya Aureta kota ƙarfin tsiya, Afusace yabar nan yakoma part ɗinsu yanata sama da marwa har mahaifinsa yashigo “Ɗana meke damunka haka,”

“Abbiy kadu kasan dik matsalar bata wuce simrah ba kullum saita walaƙantani gaskiya ni zandaina nemanta dan bazan jure wannan walaƙancin ba dankawai ta kasance JININ MULKI CE👑.

  "Kaga ɗana kwantar da hankalinka komai zaiwuce kazama maijuriya mana idan kakasa taya zaka iya mulkar birnin misra idan bani Agobe? kasanifa fatanmu baiwuce mulkin nan yadawo gareni mu, ka ƙara jajircewa ɗana nan gaba ƙaɗan labarin zai ƙare kasan waye ubanka ai,"

Dariya suka saki Atare suna rungumar junansu………………………………………………………………

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

JININ MULKI CE👑 PAID BOOK #300 ONLY

  _RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._

MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....

   *NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*

LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA

FREE 🅿️ 16 TO 19

Aɗan harzuƙe tashige palour bata ko lura da Umma da ke mata managa ba ɗakinta tawuce tacire Alkebbar jikinta da ƙyallenda tarufe fuskarta tazauna bakin gado tana maida nunfashi, Zuciyarta ke faɗamata muddin bata ɗau mataki kan Lamir ba tofa bazai bari tasha iska ba,

  Raqeeb ne yashigo ɗakin da sallama zama bakin gadon yayi tareda kama hannayenta Yace,"Haba Uhtee meyasa koda yaushe kike son nuna ragwanta kike barin wani yaɓata ranki? shin kinada sanin cewar inda mutane sukafi Auki Arayuwa kawai susan lagonka wanda zaisaka fushi ne? da zarar sunsani tofa badama koda yaushe suna cikin Uzzurawa rayuwarka kenan, Yanzu faɗamin meke faruwa,"?
  Ɗan tura baki tayi "To Habebe meyasa lamir bazai daina shiga harka ta bane nifa bana ƙaunarsa bansan dalili ba wllh har Mahaifinsa natsanesu duka,"

“Ah Uhty banaso kada nasake jin kinfurta tsana Akan waɗanda suka kasance kamar jini garemu kadafa kibari kasancewarki JININ MULKI CE👑 Yaruɗe harma yajefaki hatsari ƙanwata,”

 Ɗan jim ƙaɗan tayi Alamar nazarin kalamansa ,"Amma Habeby gaskiya ban yarda dasu Lamir ba nikaina banace gadalili amma wlkh na,"..........

“Kada kiƙarasa ko kinason zama maitaurin kaine Uhty kidaina jin magana tane,”?

Murmushinta maikyau tasake wanda indai tayishi to saidai suna tare da Abby ko Ammyn ta zuwa shikanshi Raqeeb sai ƙannan ta,”To naji Habiby zan kiyaye amma kaima kalura kasani mutane dayawa da kake tare dasu bawai ainahin masoyanka bane ita dariya fa ba lalle tazama tasoba a kowanne hali,” taƙarasa maganar tanajan kumatunsa dan wasa tagudu tana dariya,.

Shima ɗin bin bayanta yayi yana dariya suka fito palourn zagayen palourn suka fara suna dariya inda yake ƙoƙarin kamata itako taƙi basa damar hakan, Ammy dake zaune gefe tana kallon yaran nata cikin sha’awa da ƙaunarsu tana sakin murmushi, Abby yashigo ɗakin shima murmushi yasa dan ganin ƴaƴan nasa mafi soyuwa garesa suna farinciki haka, Ganin Raqeeb na daf da kamata kuma tagaji hakan yasa taruga gun Abby tana dariya ta rungumesa tana faɗin,”Abby kaɓoyeni kada yakamani kaga zai kamani ko,”?

“Ah Habiby kabar mamana haka kada ka wahalar mun da ita kaga sai sauke numfashi take Nagajiya,”

“Amma Abby wannan yarinyar ta rainani fa kaduba kumatuna taja kamar wani sa’anta,” ya ƙarashe maganar cikin shagwaɓa yana neman kamota,

Itakuwa sai dariya take masa tana masa gwalo Alamar taɓuya kenan,

“Kunga kada kufaɗar danifa, kinga mamana Adaina banason raina nagaba wannan ba tarbiyar Ammyn ku bace kinji,”

Gyaɗa kanta tayi Alamar taji,

“Kunga kuzo muyi fira dukanku ina sauran ƙannan naku ne”?

Zama sukayi Aƙasa inda dik rabin jikinta nakan na Ammy ta naniƙe mata kamar kyanwa shikuwa raqeeb yaɗaura kansa Acinyar Abby.

“Suntafi lesson duka yaran gidan,”

“Masha Allah, yawwa mamana ina maganar kamfanin ki na nigeri’a kuwa,”?

 Miƙewa zaune tayi,"Abby yana lafiya komai yana tafiya yadda ya kamata, nan kusama sati maizuwa on Saturday zanje dan ganin ƙarin ribar da muka samu kuma ,Hussai yana yawan faɗamun ma'aikatan sun ƙagu da suka fuskata dan susan wake taimakonsu,"

Jinjina kai Abby,”to Allah saka Albarka mamana Amma wannan karon saidai wani yabiki dan haka kawai naji banason kije ke ƙaɗai dan ma tafiyar ta kasance kamar dole aida bazakiyi taba gaba ɗaya,”

 Matsowa tayi kusa dashi tana kama hannayensa,"To Abby maizai hana muje dukanmu kaga dama sau 2 rak kaje kaga saika ganewa idauwanka wurin hakama su Ammy da momma zuwa Mamy dama kowa da kowa yaga kamfanina cigabana kuma mafalkina," taƙarasa maganar cikin jindaɗi

Dariya mara sauti irin tasu tamanya Abby yayi,”to mamana Abar mulkin hannun wa? kuma karatun ƙannan kifa,”?

“To Abby baga waziri nan ba kuma ai ba kwana dayawa zamuyi ba iyakaci kwana 2 fa,”

“Lalle mana ai ita sarauta babban nauyi ne Akan dik wanda aka zaɓa so bawani dalili mai ƙarfi ba zaiyu nabar karaga hannun waziri ba kuma ma aishima yadace yaje ai ko,? amma zanduba nagani inda yuwuwar wani babba nan yabiki ɗin,”

“To Abby amma dan Allah kaima kaje,”

“Shikenan mamana Allah yakaimu Amma nikam koda naje bazan kwana ba ranar zandawo,”

“Yeee Abby ka Amince zakaje ɗin,”????

“Eh mamana indai bawani Abu daya hana zanje,”

Ihu tasa harda rugumad Abby inda tamiƙe tabar gurin cike da jindaɗi………………………………………………

_TO WAI TAFIYAR ZATAYU KUWA? SHIN SU WAZIRI DA MAMA ZASU AMINCE SU BISU??? HUNMMM MUKASANCE NEXT PAGE DAN SANIN YARDA ZATA KAYA KADA KUMANTA JININ MULKI CE👑 LITTAFIN ƘUƊINE #300 NE KAWAI DAN MALLAKARSA DAGA YANZU ƘOFA BUƊE TAKE KIHANZARTA BIYAN ƘUƊINKI DAN KIKASANCE DAWANNAN ƘASAITACCEN LITTAFIN KADA KIBARI KADA KABARI ABAKA LABARI JININ MULKI CE……. FREE PAGE YAKUSA ƘAREWA…………..

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

JININ MULKI CE👑 PAID BOOK #300 ONLY

  _RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._

MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....

   *NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*

LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA

FREE 🅿️ 20 TO 25

   ```SAURA PAGE 2 NAGAMA FREE PAGE IDAN KINA BUƘATA KUMA KANA RA'AYIN CIGABA DA ZAMA CIKIN PAID GROUP NA WAƊANDA SUKA BIYA TO KABIYA KAIMA SAIKA CIGABA DA GANIN POSTING ƊIN```
  GAMAI BUƘATAR SHIGA *JININ MULKI CE👑*  FREE PAGE GA HANYA 👇
      https://chat.whatsapp.com/JLoJCkMYphLLBsafqC5R7A

_Inamasu buƙatar sayen kayayyakin ƙawa kamar lace, shadda, Atamfa, mayafai, Abaya, takalmi, jakunkuna, takalmi, Agogai sarƙa, ƴan kunne dadai sauran kayan Ado nakece raini kuma daidai da zarahinka na matane kona maza to dika ku garzayo A 08100100821 Maman teema colection dik ta tanadarmuku da waɗannan,. //////////////// Haryau dai ina masu fama da ciwon sanyi kala kala sanyin mara bassir mai tsiro ne dadai ko wanne iri, Ina waɗanda matsalar haihuwa tasasu Agaba bayan kuma lafiyansu ƙalau? Ina waɗanda iftila’i yafaɗawa suka rasa budurcinsu? Ina Amaryar maison tserewa sa? tafannen gyaran jiki ne ko tagyaran gadon ogerh tayarda zaikasa banbance kece kuwa wadda yasani Ada, yakasa fahimta sbd saboda takowanne gefe kinsauya,.. Ina masu matsalar H.i.v? Ina masu ƙurajen fuska ko taba koma wanne iri ne? Ina masu neman rage cikin su wato tumbi yamusu girma? inamasu neman Abunda zaisa fatarsu tayi sheƙi tayi haske da walwali wadda bana bleaching ba? Ina masu fama da ƙiba kinzama kazama ɗan lukutu kanason rage ƙiba? Inamaison taƙara ƙiba tayi ɓulɓul Abinta? inamasu fama da glss A fuska wanda kefita silar shafa man bleaching? To kuzo dama tasamu daku dama waɗanda kefama da matsaloli daban daban to kuzo nesa tazo kusa domin kuwa MAMAN TEEMA COLLECTION DESIGNER AND MORE TAYI TANADI KUMA SUNYI HAƊA KA DA SHAHARARRIYAR MAISARRAFA KAYAN NAN WATO UMMUN DUFAIL HUNM SAYIN NAGARI MAIDA ƘUƊI GIDA MAZA KAZO MAZA KIZO KUKANKI KAN KAWOCCE MATSALA TAƘARE DA IZININ ALLAH KEDAI KADA KI MANTA KADA MANTA SUNAN MAMAN TEEMA 08100100821💃🏿💃🏿💃🏿

     …………Labari yajewa su Momma da mama kan tafiya nigeri'a dan hallara kamfanin ƙere ƙeren kayan Na'urori kala kala kamar su computers plass ma fridge dadai sauransu wanda mallakin Simrah ne,.   tinda mama taji labarin kamfanin hankalinta ya tashi, Waziri tanema suka sake haɗuwa Aɓoye tasanar dashi, 

  "Nima haka naji maganar tinda nake bantaɓa sanin da wannan kamfanin ba sai yau, sarki yaɓoye min," cewar waziri cikin jin haushin Abun.
"Hakama ita tsinan niyar da uwata dik sun ɓoye, amma mekake ganin zamu yanzu nefa mukeda damar ɗaukar mataki kansu," cewar mama da nuna tsantsar takaicinsu datake ji,
  "Mushirya musu hatsari A motar kawai,"

Ɗan zaro ido tayi,”Salmanu shin bakada labarin muma muna cikin tafiyar,”?

“Saidai inke zaki amma ni bazani ba haka ita kanta Uwar gidan sarki raqeeb dama mai martaba bazasu ba dan bayanzu mukeson ganin mutuwarsu ba, baƙinciki ne da ciwon zuciya muke mararin ya aikasu barzahu,”

“Amma tayaya hakan zaifaru salmanu,”?

Dariyar mugunta yasake ,”ta inda Aka hau tanan Ake sauka gobe ni dake bamujin daɗi kuma munsami sitress ne zamu faɗi Alokacin shiga mota inda nasan raqeeb da Ammynsa zasu ruɗe saboda mutanene masu matiƙar tsoro hakan zaisa sarki yafasa zuwa shidasu Ammy, amma lamir zashi nasan lamir sadauki ne shine zanbawa sauran Aikin Ahannunsa,”

 Jinjina kaifin ƙwaƙwalwarsa tayi inda A zuciyarta take faɗin, Allah yasa lamir ɗinma yamutu Acan, inda Azahiri take murmushi,"naya bawa aikinka Salmanu tabbas kai mai kaifin basira ne,"

 Murmushi yamata inda Aransa yake faɗin zakiga kaifin basira bayan nagama dasu nadawo kanki kona ɗaura dika Alhakin Aikin Akanki,"

Dika masarauta ta ƙaraɗe da wannan tafiyar zuwa gobe…….

 Amnir da Anir kuwa hangosu nayi harsun sauka Agarinsu inda mutanen ƙauyen keta musu barka da zuwa, cikin gidan Suka shiga da murna ƙannan nasu suka tarbesu inda Innoji keta murna dawowar jikokin nata sosai suka shafir da ƴan uwansa banda Amnir da tinyana iya jure surutun har kansa yafara ciwo yabar gurin,  

“Maihali dai baya barin halinsa wannan yaron haryanzu bayason mutane bansan inda yaɗauko wannan mugun halin ba, kana haka waccs irin mata zata soka,” cewar innoji cikin faɗa faɗa, (Innoji itace kakarsu wanda mahaifiyar mamansu ce amma ita tarene duka iyayen nasu)

Anir sai dariya yake samun Abunda yakeso surutu biye mata yayi suka tayin Abunsu,

  Baffi Yace,"To Alhamdulillah kunje kundawo a sa'a dan haka kafaɗawa shi ɗan uwan naka yanzu ku gaggauta fito da matanda zasu aura koni nazaɓa muku, harda ku dakuke ƙannensa,"
 "To shikenan baffi amma kabar su Mairo suyi karatunsu zamani fa yasauya mudai zamu duba," Anir yafaɗa yanada sosa kai

“Jifansa da matashin kai innoji tayi,”yo ai nasan bakwada wasu ƴanmata wazai soku kawai kuma Amuku na zumunci kawa, amm su hajarama sun isa Aure ai,”

  Miƙewa Anir yayi yana faɗin,"bawanda zaimuna auren dole inko akayi mugudu mubar muku yaran," dariya suka sa dukansu.

   ```WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948```

 _BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

JININ MULKI CE👑 PAID BOOK #300 ONLY

  _RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._

MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....

   *NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*

LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA

FREE 🅿️ 26 TO 29

   ```SAURA PAGE 2 NAGAMA FREE PAGE IDAN KINA BUƘATA KUMA KANA RA'AYIN CIGABA DA ZAMA CIKIN PAID GROUP NA WAƊANDA SUKA BIYA TO KABIYA KAIMA SAIKA CIGABA DA GANIN POSTING ƊIN```
  GAMAI BUƘATAR SHIGA *JININ MULKI CE👑*  FREE PAGE GA HANYA 👇
      https://chat.whatsapp.com/JLoJCkMYphLLBsafqC5R7A

_Inamasu buƙatar sayen kayayyakin ƙawa kamar lace, shadda, Atamfa, mayafai, Abaya, takalmi, jakunkuna, takalmi, Agogai sarƙa, ƴan kunne dadai sauran kayan Ado nakece raini kuma daidai da zarahinka na matane kona maza to dika ku garzayo A 08100100821 Maman teema colection dik ta tanadarmuku da waɗannan,. //////////////// Haryau dai ina masu fama da ciwon sanyi kala kala sanyin mara bassir mai tsiro ne dadai ko wanne iri, Ina waɗanda matsalar haihuwa tasasu Agaba bayan kuma lafiyansu ƙalau? Ina waɗanda iftila’i yafaɗawa suka rasa budurcinsu? Ina Amaryar maison tserewa sa? tafannen gyaran jiki ne ko tagyaran gadon ogerh tayarda zaikasa banbance kece kuwa wadda yasani Ada, yakasa fahimta sbd saboda takowanne gefe kinsauya,.. Ina masu matsalar H.i.v? Ina masu ƙurajen fuska ko taba koma wanne iri ne? Ina masu neman rage cikin su wato tumbi yamusu girma? inamasu neman Abunda zaisa fatarsu tayi sheƙi tayi haske da walwali wadda bana bleaching ba? Ina masu fama da ƙiba kinzama kazama ɗan lukutu kanason rage ƙiba? Inamaison taƙara ƙiba tayi ɓulɓul Abinta? inamasu fama da glss A fuska wanda kefita silar shafa man bleaching? To kuzo dama tasamu daku dama waɗanda kefama da matsaloli daban daban to kuzo nesa tazo kusa domin kuwa MAMAN TEEMA COLLECTION DESIGNER AND MORE TAYI TANADI KUMA SUNYI HAƊA KA DA SHAHARARRIYAR MAISARRAFA KAYAN NAN WATO UMMUN DUFAIL HUNM SAYIN NAGARI MAIDA ƘUƊI GIDA MAZA KAZO MAZA KIZO KUKANKI KAN KAWOCCE MATSALA TAƘARE DA IZININ ALLAH KEDAI KADA KI MANTA KADA MANTA SUNAN MAMAN TEEMA 08100100821💃🏿💃🏿💃🏿

         …………Tafiya ta kankama inda dika Ahalin suka fito Ashirye, Motoci Aka kawo Anashiga dan tafiyar, Ido suka ɗan ƙyaftawa juna mama da Waziri salman Aiko lokaci ɗaya suka faɗi Atare,  dik hankalin mutan yadawo garesu Aka ɗaukesu zuwa ciki Raqeeb yasa Aka kaisu Asibitinsa dake nan cikin masarauta dan yadubasu, 

Tinda taga sunfaɗi Atare takafesu da ido har sanda suka ƙyafta ido tana gani to amma tarasa gano dalilin yin hakan, shin basa son ganin cigaban nata ne? ko a’a gaba ɗaya sukeson rusa tafiyar?

Muryar Abby ce tadawo dasu dayake faɗin,”Kiyi haƙuri ƴata tafiyarmu bazata yuba tare daku amma kije keda sauran iyayen naki dama ƙannenki nida Ammyn ki dama Raqeeb zamu tsaya saikuje ku dukanku harda kai lamir kakula dasu sosai, Allah yatsare” yana gama faɗin haka yajuya yakoma shida sauran fadawansa,

Wani irin yawun baƙin ciki Simrah tahaɗa, tabbas da wata ƙullaliya Aƙasa kenan sun shirya hakan ne dan kada Abby yaje kuma itama tace tafasa koma dan suƙara junata da lamir? to wllh saitaje kuma ba abinda zaihaɗa ta da lamir,

Shiga Motar tayi taredasu Momma tana murmushin yaƙe,

Tafiya sukayi zuwa air port inda Jirgi na musamman Aka ware watafiyar tasu,

 Zama sukayi wurin ɗaya itadasu Momma tana musu sannu,  Momma Tace,"wai baku lura da yanayin matar nan ba? sainaga kamar dan wata manufa suka faɗi daidai wannan lokacin,"

 Amma tace,"Nikaina nazarge hakan shiyasa nace miki mukada mufasa muzo kawai,"

Ajiyar zuciya Simrah tasauke kan tace,”Ni dama banyarda dasu ba wllh naso nusar dasu Habiby Amma sunkasa fahimta,”

“Kinsan gano munafiki ko maƙiyi basauƙi gareshi ba,” cewar Ammy

Dik firar da suke sam Lamir baijisu ba dan bayama kusa yamatsa yana Ansa wayar Babansa,

 Sai kusan rana jirgin nasu yasauka, wuri na musamman Aka kama musu dan suhuta,

Bayan sunhuta sungama komai ne direct suka wuce kamfanin walima ma’aikatan suka shirya musu inda Harda gwamna jafar yazo domin yanemi saka hannun jari ciki, gabatar da kansa yayi yayi gareta dakuma ƙudurinsa, haka kawai taji yakwanta mata ta Amunce masa yazuba, ɗaukar photuna Akayita inda daƙyar A pic ɗin ƙarshe ta bayyana fuskarta waje, dik shagalinda Ake Ansaka camera masarauta na kallo dama dik Abunda ke wakana Akan gani A can da Anhaɗa camera. Anyi bikin Anwatse lami lafiya,

Indasu Simra suka kama hanya zuwa air port dan komawa misra,  Ganin yanata zuga gudu kuma Adaji yasa Simra magana 

“Lamir yanaga kana kama hanyar da ba ita yakamata mubi ba,”?

“Ansamu matsala ne yanzu nasami saƙo jirgin namu yaɗan sami matsala so sunkoma yola Acan zamuje muhau jirgin,”

“Yola kuma,”? Suka faɗa tare cike da mamaki,.

“Eh hakane sanin dalilin faruwar hakan dole sai in mun isa canɗin, kada kudamu ina sauri ai zamu sauka kan lokaci,”

“Amma dabamu tanbaya ba dabazaka faɗa bane,”? cewar simrah,

“Zanfaɗa mana matata tagobe,” yaƙarasa maganar yana murmushin mugunta,.

Harara kawai tabangamasa taɗauke kanta tana wasa da ƙannen nata,………

ANYA KO LAMIR BAWATA ƘULLALIYA KUKA SHIRYA KAIDA UBAN NAKA BA???? TO DAN SAMUN ANSAR MUHAƊE NEXT PAGE KUMA LAST FREE PAGE INSHA ALLAH

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

BASEERATA ITACE ARZIKINA😍

JININ MULKI CE👑 PAID BOOK #300 ONLY

  _RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._

MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....

   *NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*

LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA

FREE 🅿️ 20 TO 25

   ```SAURA PAGE 2 NAGAMA FREE PAGE IDAN KINA BUƘATA KUMA KANA RA'AYIN CIGABA DA ZAMA CIKIN PAID GROUP NA WAƊANDA SUKA BIYA TO KABIYA KAIMA SAIKA CIGABA DA GANIN POSTING ƊIN```
  GAMAI BUƘATAR SHIGA *JININ MULKI CE👑*  FREE PAGE GA HANYA 👇
      https://chat.whatsapp.com/JLoJCkMYphLLBsafqC5R7A

_Inamasu buƙatar sayen kayayyakin ƙawa kamar lace, shadda, Atamfa, mayafai, Abaya, takalmi, jakunkuna, takalmi, Agogai sarƙa, ƴan kunne dadai sauran kayan Ado nakece raini kuma daidai da zarahinka na matane kona maza to dika ku garzayo A 08100100821 Maman teema colection dik ta tanadarmuku da waɗannan,. //////////////// Haryau dai ina masu fama da ciwon sanyi kala kala sanyin mara bassir mai tsiro ne dadai ko wanne iri, Ina waɗanda matsalar haihuwa tasasu Agaba bayan kuma lafiyansu ƙalau? Ina waɗanda iftila’i yafaɗawa suka rasa budurcinsu? Ina Amaryar maison tserewa sa? tafannen gyaran jiki ne ko tagyaran gadon ogerh tayarda zaikasa banbance kece kuwa wadda yasani Ada, yakasa fahimta sbd saboda takowanne gefe kinsauya,.. Ina masu matsalar H.i.v? Ina masu ƙurajen fuska ko taba koma wanne iri ne? Ina masu neman rage cikin su wato tumbi yamusu girma? inamasu neman Abunda zaisa fatarsu tayi sheƙi tayi haske da walwali wadda bana bleaching ba? Ina masu fama da ƙiba kinzama kazama ɗan lukutu kanason rage ƙiba? Inamaison taƙara ƙiba tayi ɓulɓul Abinta? inamasu fama da glss A fuska wanda kefita silar shafa man bleaching? To kuzo dama tasamu daku dama waɗanda kefama da matsaloli daban daban to kuzo nesa tazo kusa domin kuwa MAMAN TEEMA COLLECTION DESIGNER AND MORE TAYI TANADI KUMA SUNYI HAƊA KA DA SHAHARARRIYAR MAISARRAFA KAYAN NAN WATO UMMUN DUFAIL HUNM SAYIN NAGARI MAIDA ƘUƊI GIDA MAZA KAZO MAZA KIZO KUKANKI KAN KAWOCCE MATSALA TAƘARE DA IZININ ALLAH KEDAI KADA KI MANTA KADA MANTA SUNAN MAMAN TEEMA 08100100821💃🏿💃🏿💃🏿

DOMIN SHIGA GROUP ƊIN JININ MULKI CE👑
TO GADAMA👇

  https://chat.whatsapp.com/JLoJCkMYphLLBsafqC5R7A  *FREE 🅿️ 30 TO 35* 

  _SECOND TO THE LAST PAGE INSHA ALLAH..._

Dan Allh kutayani Addu’a wllh banda lafiya

  Tafiya suke sosai inda yake zabga gudu ba sassauci, gajiya Ammi tayi tamasa magana "Haba lamir ko sama zamu tashi ai gudun nan yayi yawa haka karage mana,""Wanda bazai iyaba nasauke sa,"  yafaɗa cikin wata murya mara daɗin saurara,
  Yunƙurowa Simra tayi tana leƙa fuskarsa kamar shaye shaye ne yayi fa, Aɗan tsorace "tadama kana shaye-shaye Lamir"?

“Bansani ba dan ubanki ke mara kunya ko, yau zanyi maganinki kuwa,”

Cikin takaici tace"kaga malam katsaida motar kada ka kashemu Abanza shasha kawai dama kai ɗan giyane ɗan iska kane burin kasancewa dani, katsaida motar nace wllh kona illataka lamir!!," cikin tsawa tayi maganar ga mamakinta saitaga yana dariya,

 Ammy tace,"Wai meke faruwa ne wannan gangancin dakake lamir fa dan Allah kada kasalwantar da waɗannan rayukan," ta ƙarasa magana tana kuka haɗida ƙanƙame ƴan 2 yanta,  Bushewa da dariyar mugunta lamir yayi kafin yace,"kunsan nawa zansamu A wannan kwangilar? kumafa nan kusa kamfanin da kike tinƙaho dashi zaidawo gareni inda bayan nakasheku dika yanzu nakoma Akashe shi mahaifin naki tare da uwarki mulki yadawo garemu dika wannan sa hannun mu dana Momma ne," ƙara gudun motar yake cikin rashin sanin ina yadosa.

Dikansu sun sare sai kuka suke inda mami tsabar tsoro tama kasa koda magane
,

“kaga lamir inaga dik ƙiyayyarku Akaina take nida Ammy na dan Allah kada kacutar da waɗannan bayin Allah dama nawa iyayen kaɗau nawa ran ni ƙaɗai,” taƙarasa maganar cikin tsoro da roƙo

Dariya yasake “Au dama kina ƙaunarsu haka? wai yau kece da roƙona Hahhh yau inacikin farinciki JININ MULKI CE👑 Agabana tana roƙona tamkar wata maƙasƙanciya, to kisani dik Abunda kike gudu shi zai faru dan ko bawanda zai rayu sannan ba’a sanin sirrinmu Acigaba da shaƙar numfashi,”

Cikin wani mugun ƙarfi dayazo mata dan Ayanzu ranta yagama ɓaci tasa hannuwanta duka biyu bayan ta warware rawaninda tarufe fuskarta tasakashi wurin shaƙo wuyansa tabaya taƙarfin tsiya tana faɗin,"ko ka tsaida motar kona hallaka ka lamir,".................

SHIN LAMIR ZAI TSAYA KUWA? TO ZASU RAYU?

      *************

Acan gida fada kuwa dik ruɗe suke nafaɗuwar waziri da mama tare saida Raqeeb yagama dubasu yaga bawata babbar matsala kawai gajiya ne yasa hankalin kowa ya kwanta,

Ranarda Akayi bikin walimar kamfanin simrah kuwa dik sun kalla sunyita murna Abunsu.

Inda Aranar waziri yakeɓe yakira ɗansa Lamir Akan yace jirgin yasami matsala yakaisu zuwa yola sannan yafice yabarsu Amotar sumutu yayinda take gudu, tanan ne kawai bawanda zaisan gaskiyar Abunda zaifaru..

Wannan shine Abunda yawakana…………..…………

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

BASEERATA ITACE ARZIKINA😍

JININ MULKI CE👑 PAID BOOK #300 ONLY

  _RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._

MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....

   *NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*

LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA

FREE 🅿️ 39 TO 45

   *27/8/2022/ saturday August.. Last page to free, wannan shine ƙarshen free page idan kinaso kana so Saika hanzarta biyan ƙuɗinka #300 kacal\\\\\\\\\\\\ Inataya murna ga ranar Hausa ta duniya wanda Akayi A jiya August. friday 26/8/2022*
  GAMAI BUƘATAR SHIGA *JININ MULKI CE👑*  FREE PAGE GA HANYA 👇
      https://chat.whatsapp.com/JLoJCkMYphLLBsafqC5R7A

_Inamasu buƙatar sayen kayayyakin ƙawa kamar lace, shadda, Atamfa, mayafai, Abaya, takalmi, jakunkuna, takalmi, Agogai sarƙa, ƴan kunne dadai sauran kayan Ado nakece raini kuma daidai da zarahinka na matane kona maza to dika ku garzayo A 08100100821 Maman teema colection dik ta tanadarmuku da waɗannan,. //////////////// Haryau dai ina masu fama da ciwon sanyi kala kala sanyin mara bassir mai tsiro ne dadai ko wanne iri, Ina waɗanda matsalar haihuwa tasasu Agaba bayan kuma lafiyansu ƙalau? Ina waɗanda iftila’i yafaɗawa suka rasa budurcinsu? Ina Amaryar maison tserewa sa? tafannen gyaran jiki ne ko tagyaran gadon ogerh tayarda zaikasa banbance kece kuwa wadda yasani Ada, yakasa fahimta sbd saboda takowanne gefe kinsauya,.. Ina masu matsalar H.i.v? Ina masu ƙurajen fuska ko taba koma wanne iri ne? Ina masu neman rage cikin su wato tumbi yamusu girma? inamasu neman Abunda zaisa fatarsu tayi sheƙi tayi haske da walwali wadda bana bleaching ba? Ina masu fama da ƙiba kinzama kazama ɗan lukutu kanason rage ƙiba? Inamaison taƙara ƙiba tayi ɓulɓul Abinta? inamasu fama da glss A fuska wanda kefita silar shafa man bleaching? To kuzo dama tasamu daku dama waɗanda kefama da matsaloli daban daban to kuzo nesa tazo kusa domin kuwa MAMAN TEEMA COLLECTION DESIGNER AND MORE TAYI TANADI KUMA SUNYI HAƊA KA DA SHAHARARRIYAR MAISARRAFA KAYAN NAN WATO UMMUN DUFAIL HUNM SAYIN NAGARI MAIDA ƘUƊI GIDA MAZA KAZO MAZA KIZO KUKANKI KAN KAWOCCE MATSALA TAƘARE DA IZININ ALLAH KEDAI KADA KI MANTA KADA MANTA SUNAN MAMAN TEEMA 08100100821💃🏿💃🏿💃🏿

////////////////?///////////

GHT GHT GHT

sisters zama ya kare fa🌹🌹🌹
Tunda GHT ta fito

Shin ko kinsan a GHT ne kawai

Zaki ma mutum register yayi siyayyan 200pv a biya ki 16,500

Shin ko kin san a GHT mutum 2 kawai zaki ma register kin gama sanan kowani daya kinada 16,500

Shin ko kin san a GHT
Mutane 2 da kikama register suma suka ma na kasan su register kinada duk mutum daya kinada 10,000

Shin ko kin San GHT na bada kyauta na electronic na kayan kitchen domin tayaki murna na canza mataki daga mataki na hudu zuwa na biyar💃🏼💃🏼💃🏼 Kama daga blender, iron,kettle,room humidifier,TV plasma,generator tiger,air fryer, rechargable fan,bread toaster

Shin ko kin san duk 2 nan da kika kawo suka siya kaya zaa baki naki sanan na kasan su suka siya kaya zaa baki naki shima

Wanan wani kalan riba ne yar uwa akwai samu a GHT sosai

4500 dinki zaki fara da ita su baki STARTER KID kin wuce gurin

Masu business ku hada da GHT oooo

GhT na biya every ko wani wata

Duk masu son register su nemeni a number 08100100821

Ba zamaaaaa kuyi joining abun nada dadi ne fa
Bari nayi muku bayanin GHT
Wato Good Health treatment

Ana registration da 4500 ne

Company tanaso kayi 200pvs Wanda shine zai zama kamar kasa hannun jari a company

Daga wannan company bata bukatar ki kuma yin siyayya da ita saide ki kawo wani shima yayi kamar yadda kikayi

Wato yayi register yakuma yi 200pvs

Duk Wanda kika kawo company zata baki ladan kawoshi 16,500

Idan zaki kawo mutane 100 a wata daya suyi registration da 200pvs company zata biyaki 16,500*100 sannan ga salary.

Salary yadanganta da yawan mutane dake kasanki Da kuma aiki su

Da kinyi 200pvs kinshiga *3

Idan kikaje 🌟 4 company zata baki blander silver crest

Idan kikaje star 5 company zata baki TV plasma ko generator ko waya Android ko wannan akwatin

Idan kika shiga star 6 company zata baki kyauta 490,000

Kuma fa duk kowane wata zata baki salary

Star 7 zata baki award na tafiya china ko kuma tabaki 1,230million
Contact me 08100100821…

  ……Ina faɗa maka lamir katsaida motar nan sam bana tsoron mutu amma ina tsoron rasa Ahlina nidakai dika zamu mutu inda su nake buƙatar su rayu,."
  Jintana neman rabasa da numfashinsa ne yasa yasake sitiyarin motar take motar tagangara cikin dajin inda suka kaure wani icce, Salati kawai suke dik ƙoƙarin Simrah naganin taceci koda rayukan ƙannanta ne takasa rungume juna kawai sukayi suna kuka haɗida dik Addu'ar da tazo bakinsu,   

ƙara dafe sitiyari motar yayi tacigaba da matsiyacin gudu Adajin sai kauran itace suke, cikin rashin sa’a suna dakar wani iccen take motar tadaka tsalle ta wulla dasu wani ƙaton rame maicike da ƙwazazzaɓo haɗida ruwa masu yawan gaske, murfin motar yabuɗe iska yaɗibe simra yawurgata wani gefen kanta tadaku dawani ƙaton dutse take kanta ya fashe tafaɗa ruwa tsumdum….

 Taɓangaren Su Lamir kuwa shida motar suka faɗa ruwa take suka nutse ƙasan ruwan bayan motar tadake wasu duwatsun, tinkan su nitse kan lamir yawatse cikin motar gawarsa ce kawai ta isa cikin ruwan, su kansu su mama sunjima da daina numfashi tinkan sukai ƙasan ruwa………..

    ******

Acan gida kuwa daidai wannan lokacin gaban Ammy yabuga da ƙarfi wanda taɓangaren da raqeeb ma hakane cikin zukantsu suketa Addu’a neman layukansu Akafa Amma sam ba’a samu nakowa inda Aka kira daga kamfani Akabada shaidar suntaso ai tini wannan yaƙara jefa zukatansu cikin tsananin tashin hankali, …..

Bincike Akasoma nantake inda Akasami labarin wani hatsari na faɗawar motar ruwa, ɗunguma sukayi sukaje saidai kash gawarwaki kawai suka samu, Ansha kuka A masarautar iyakar bincike anyi amma ba labarin gawan simrah hakan yasa Abby faɗuwa tinda ranar yarasa lafiyarsa raɓangaren raqeeb ma haka Ammy kam tamkar zautacciya takoma,  Mutanen birnin sun hana da Abawa waziri koda riƙone Acewarsu sai raqeeb yasami sauƙi,   hakan baƙaramin bagantawa waziri yayi ba ganin yara ɗansa kuma haryanzu baisami mulkin ba, Wata muguwar hanya yasake ƙullawa aransa zaibi.............................

Brr Amnir na hanga cikin shigarsu ta fullany ahida Anir sunfito da sandunansu yau Ake bikin kamun kifi na ƙarni Ashirin 20 dik inda sukabi sai idan matane kansu bama kamar Amnir shikuwa yasha mur, harsuka isa babban kogin garin inda Akabada dama kowa yashiga Amnir ne kawai yashiga dama can Amnir gwanin ruwa ne banda Anir dake masa fatan Alkhairy Abakin gaɓa su baffa sai zolaryasa Ake da yacika tsoro,..

  Tinda yashiga ruwan yaji kamar ƙafarsa tadaki wani Abu mai sanyi sosai da taushi, kamar zai share kuma saiya faɗa tareda cakumo Abun Shin maizai kama?………………………………………………………………………………………………………………………

KASH GASHIDAI MUNKORO SAIDAI LOKACI YAMUNA HALIN NASA FREE PAGE YARIGA YAƘARE IDAN KIKA KANA SO TO KA HANZARTA BIYAN #300 KAWAI DAN MALLAKAR NAKA *JININ MULKI CE👑* Ammafa Akwai tarin tanbayoyi ciki da yawa datarin Al'ajabi sarƙaƙiya ikon Allah makirci tuggu soyyya ƙiyayya hassada yaudara dik A dunƙule a littafin kedai kaidai kada kabari Abaka labari dan yanzu ne Alƙalamin nawa ni Mujaheeedah Matar Mlm Ammyn Khausar, bana rubuta shirme kedai hanzarta biyan ƙuɗinki kawai Akwai labari gaba yanzu yaɗau zafi.......

INA ALFAHARI DAKU MASOYANA ADIK INDA KUKE AKODA YAUSHE DA BAZARKU NAKE TAKA RAWA NGD😍🥰🥰🙏🙏🙏

WhatsApp number 07064903617 or call 07031012948

 _BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button