Health

GYARAN JIKIN AMARE/ KISSAN KO MAGANI

♜••••♜•••♜•••♜•••♜•••♜•••♜••••♜

.

❁🌱 SIRRIN KARAWA MACE SHA’AWA 🌿❁

akwai mata da dama da zaka samu sha’awa su ta dauke yawancin su matan
aure ne sune suka fi samu wannan matsala, wanda zaka samu sun yin jima’i
ne kawai domin raya sunna amma bawai domin suna jin dadinsa ba Don haka yar’uwa ga wata fa’Ida DA zaki gwada ko ALLAH zai saka a dace.

❛ zogale
❛ kanunfari
zaki nika zogelenki kitace ruwansa sai ki zuba masa kanunfari ki dinga sha
safe da yamma.

❀☘••MAGANIN NARKARWA ( TABO)••☘❀

ȏ.̮ man kadanya
ȏ man zaitun
ȏ.̮man dodon kodi
ȏ lemon tsami

Ki hada man duka a waje daya sai ki matse lemon tsami ki juya sosai ki
dinga diba kina shafawa a wajen.

     *🍃✧ TABON FUSKA ✧🍃*

・ zaitun soap.
・ anoconda soap.
・ pharmadan soap.
・ zuma soap.
・ kanwa.
・ Lemon tsami.

A hadasu waje daya a cikin turmin karfe Ki kirba su sai ki zuba a cikin wata
roba ki dinga wanke fuska DA shi safe da yamma.

🌱🌿● TABO DA KURAJEN FUSKA ●🌱🌿

ki samu ganyen dogon yaro sai ki hada shi DA kurkum a hada sai ki shafa a
fuska bayan kamar minti 15 sai ki wanke fuksar DA ruwan dumi.
██████████████
✆ whatsApp
📞 +2348068962793
█🍂🍃 SABULUN TSARKI 🌱🍃█

♜ bagaruwa
♜ zaitun soap zaplan
♜ farin miski
♜ hulba

Su zaki hada ki kwaba sannan ki dinga yin tsarki kina wanke gabanki DA shi
hakan zai taimaka miki wajen kawar da warin gaba MACE.

■🍃🍃 TSARKI BAYAN KIN KAMALA HAILA 🌿🌿■

akan so idan kika kamala jinin haila ki samu
・ ganyen magarya.
・ miski.
・ garuwa kadan.
・ kanunfari

Sai ki hada su ki tafasa idan Ya kamala huce sai ki samu detol kadan ki zuba
a ciki sai ki shiga ciki ki zauna.

♜ bayan Nan sai ki samu
⇨ zuma.
⇨ miski.
Kiyi inserting
▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓▓
✆ whatsApp
📞 +2348068962793

  *♜🍁 MAGANIN RAGE KIBA 🍁♜*

A samu ma’ulkhal tuffa sai a samu kofi a zuba ruwa rabin kofi sai a dinga sha DA an gama cin abinci safe DA yamma.

   *♜🍃 MAGANIN RAGE KIBA 🍃♜*

a dinga tafasa ganyen NA’A-NA-A Ana sha safe DA yamma.

  *🌱☆ MAGANIN RAGE KIBA ☆🍂*

lemon tsami lifton shima a tafasa a dinga sha safe da yamma sai kuma a
yawaita shan ya’yan marmarinki kamar su.

  *★🍃 MAGANIN RAGE KIBA 🌱★*

Likitocin sun bayyana ki kula da lafiyar ki a lokaci da kika soma manyata
Dan haka yana da matukar amfani wajen lura da yanayin lafiyarki domin kiba
tana haifar da cututtukan da yawan gaske kamar su
♜ ciwon suga.
♜ ciwon zuciya
Dan haka zaki nemi wannan hadin domin rage kiba
♘ lemon zaki
♘ citta
♘ zuma
♘ ma’ul khal
♘ lipton
⇨ za’a tafasa lemon zaki da cita idan suka tafasa sai ki sauke ki tace shi ki
kawo ma’ulkhal ki zuba ki saka lipton ki zuba zuma kadan ki shanye
Ana son a yi haka Sau biyu a kullum sai ki dage wajen yawan motsa jikinki.

   *▒🍂🍃 MAGANIN TUMBI 🍂🌱▒*

◇ sassaken gamji
♤ jar kanwa.

Da farko zaki samu sassaken gamjin ki dinga dauraye shi da ruwa sai ki zuba
shi a cikin tukunya ki zuba masa yar’ jar kanwa ki tafasa shi ki dinga diba
kina sha domin ki zama yar’cas.

Dr-Nuraddeen katsina
08068962793

■••••■••••■••••■••••■••••■••••■••••■••••■

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button