CIKAKKEN BAYANI AKAN CIWON SUGAR (DIABETES) DA KUMA YADDA ZAA MAGANCE CUTAR DA YARDAR ALLAH

Rubutawa: (Dr-Nuraddeen Katsina)
✍🏻
☎08068962793 ☎

Don Allah Duk wanda yasamu Wannan Rubutu yayi kokarin Turama ko da mutum 2 zuwa 3 domin Samun Ladar Hakan(Zakayi Sanadiyyar samun Lafiyar Wani da Karfin Ikon Ubangijin Musulunchi)

Acikin jiki akwai halittar daki da akecemata ‘pancreas’ (Saifa).

Pancreas (Saifa) itace take samar da sinadarin Insulin da sinadarin glucagon.

Acikin pancreas (Saifa) akwai wani daki anacemishi ‘Alpher cell’ shike samarda sinadarin glucagon, glucagon yanasamarda sinadarin glucose, glucose shike samarda sinadarin sucrose, sucrose shine abinci kwakwalwa wanda hanta take ajewa idan babu abinci aciki sai glucagon yayi umarni asako sucrose daga hanta.

AI’KIN INSULIN;
ai’kin Insulin shine umarni ga tubalan hattita (cells) su rage yawan sukari acikin jini.

AI’KIN GLUCAGON;
Ai’kin glucagon shine ya tirsasa saukoda abincin ko sugar (sucrose) wanda aka aje acikin hanta saboda ko takwana.

MENENE YAKE KAWO DIABETES TYPE 1;
Rashin sinadarin Insulin daga dakin saifa (pancreas).

MENENE YAKE KAWO TYPE 2 DIABETES;
kasawar jiki gurin anfani da sinadarin insulin gurin rage yawan sugar acikin jini, sakamakon kasawar tubalin hallita(cells) gurin zuqe sugar.

MEYASA AKE KASA SAMUN INSULIN KWATA-KWATA;
Abubuwan dake hana samun sinadarin insulin daga saifa sune;

 1. Tsuron nama wanda yakan toshe hanya ya hana jini xuwaga saifa (pancreas).
 2. Majina idan ta toshe hanyar jini dake kaiwa saifa.
 3. Kitse idan yatoshe hanyar jini dake isa ga saifa.

Dasauran abubuwa dake haddasa zazzabin saifa (pancreas) har takasa tsirto da sinadarin Insulin.

SU WA NENE SUKE DA HADARIN KAMUWA DA DIABETES TYPE 2;??

 1. Masu qiba sosai
 2. Masu nau’in jini rukunin A
 3. Masu tarihin cutar acikin zuriyyarsu (Gado)

DUKKANSU MENENE KARIYA?

 1. Zuwa asibiti akai-akai don gwajin lafiya.
 2. Kayi qoqari kasan kalan jinin ka.
 3. Karage yawan shan sugar musamman soft drinks
 4. Karinqa atisaye (exercise) akai akai.
 5. Kakasance mai neman ilimin lafiyarka daga kwararren malamin Lafiya (health educator).

Sources;

 • Alan, C. (2019). How insulin and glucagon regulates blood sugar.
 • Bialo, S.R. (2018). What happened in type 2 diabetes that the body cannot use the insulin despit Allah yabada lafiyaa👏🏻

Cibiyar ta bada magungunan Musulunci da na Gargajiya ta Tanadar Muku da Ingantaccen maganin da ake Amfani da shi
Asamu Warkaa Da Izinin Allah

DR-NURADDEEN KATSINA
08068962793

Muna katsina state

Muna aekawa da sako AKOWANE jiha a fadin Nigeria Da kasa baki daya

Call or wassaap
08068962793
08122754698

LIKE AND SHARE DOMIN YAN UWA SUGANI SU AMFANA SHIMA SADAKATUL JARIYANE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *