Application din da zai fada muku sunan duk wanda ya kira wayarku

Application din da zai fada muku sunan duk wanda ya kira wayarku.

    Abubuwan da wannan App din yake

• Zai fada maka duk wanda ya kiraku

• Zai fada muku idan an tura muku sakon message.

• Zai fada muku idan battery din wayarku ba caji.

• Akwai well papers masu kyau

• Sannan zaku iya saita abubuwan da muka fada a sama lokaci guda.

• Zaku iya mayar da cikin wayarku dark mode idan dare yayi.

Akwai flash alert 

Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da wannan lokacin ya kuke ya hakurin kasancewa tare damu?

Yau munzo muku ne da wani application mai matukar kyau da daukar hankali wanda zaina fada muku duk wanda ya kiraku a waya.

Sannan wannan App din ba iya sanar da wanda yake kiranku ne kawai aikinsa ba, zaina fada muku duk sakon daya shigo wayarku, sannan daga zarar battery din wayarku ya fara yin kasa wannan App din zai sanar daku.

Akwai well papers masu daukar hankali da wannan App din yazo dasu, kuma zaku iya saita duk wadannan abubuwan da muka lissafa muku lokaci guda.

Bugu da kari zaku iya mayar da cikin wayar taku dark mode idan dare yayi, sannan akwai flash alert wanda shima wannan App din duk yana dauke dashi.

Ku duba kasa gurinda aka rubuta danna nan domin saukarwa 

                          Danna nan 

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*