Technology
App din daza ka iya kallon kowane kalar film dashi

En uwa barkanmu da sake kasancewa daku
Cikin shirin namu na yau mun kawao muku wani sabon application daza ku iya kallon kowane kalar film dashi tun daga kan Bollywood, Hollywood, south indian da sauransu
Zaka iya ganin finan-finan da suke shirin zuwa nan gaba, za kuma ka iya canza karfin film wato daga HD zuwa kasa da haka
Wannan application zaka iya amfani dashi ako’ina kuma a koda yaushe kuma baya bukatar wani subscription na kudi, free application ne