Entertainment

Akwai Wasu Halayen Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso da Wasu Suka Kasa Ganewa

Akwai Wasu Halayen Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso da Wasu Suka Kasa Ganewa.

Akwai wasu halaye guda ( 5 ) Wanda duk wani wani masoyin da kuma yan Adawa sun yadda cewa Kwankwaso yana dasu.

1) Baya Yaudara.
2) Baya Cin Amana.
3) Baya Sabawa Alkawari.
4) Idan yace Zai yi to Zai yi idan Kuma yace bazai yiba to tabbas bazai yiba.
5) idan yace kai ne to babu canji sai dai zai ce kuje kuyi sulhu a tsakaninku.

Domin babu karamar magana a tare da shi.
Wannan duk wani masoyi na hakika yasan da haka.

Shi yasa makiyansa suke  cewa shi yake  hana ruwa gudu a ko ina. Basu San batun ba haka yake  ba.

  Writing by Autan Kwankwasiyya Ahmad Muhammad Mustapha.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button