MUSICS
Ahmad Delta – Lissafin Bana

Ahmad Delta ya saki wata sabuwar wakar sa ta soyayya mai suna “Lissafin Bana” gaskiya wannan waka tayi dadi matuka.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Ahmad Delta – Lissafin Bana Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.